Assalamu alaikum. Malam muna godiya Allah yasaka da alkhairi. Don Allah malam batun aikin dakayi magana wanda kabawa wannan matan nadaren laraba don Allah ina bukata ataimakamun. Nagode
Asm Mlm. Allah ya saka da alkhairi muna godiya. Mlm tambaya nake kan wasu sirrika da za ayi na dan kwanaki da dama. Misali, suratul ikhlas na kwana tamanin da ire-iren su da ka bayar, tambayata ita ce idan mace tana yin wannan sirrin se ya kasance ta fara bin wata bata cikin tsarki, mallam zata iya cigaba ne kode zan dakata idan nasamu tsarki se na ci gaba sabo da ba halin yin miftahul amal da shawarta muyi kafin mu fara aiki? Allah bada ikon ka amsamin. Godiya nake.
🎉🎉🎉🎉🎉🎉Masha Allah ❤️
Allah ya saka da alkairi
malam nayi mafarkin ina karanta suratu iklas Dan Allah a fassara min
Masha Allah
Masha Allah Allah ya saka
Thanks from China 🇨🇳
Malam mun gode, Allah yasa ka da alkhairi.kafa nawa za'a tofa aruwa
Hmmmm
Kara Imani Sabiti, Muna Murna Da Sabuwar Mota Sidi. Allah Ya Tsare Mana Ya Kawo Jirage Albarkar Dan Gantan Allah Alaihis Salam🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Ameen Sayyidi
masha Allah
Alhamdulilah adadin sunana sani mallam
Assalamu alaikum. Malam muna godiya Allah yasaka da alkhairi. Don Allah malam batun aikin dakayi magana wanda kabawa wannan matan nadaren laraba don Allah ina bukata ataimakamun. Nagode
th-cam.com/video/0CBiTtYkhAI/w-d-xo.html
Gashi nan👆
Alhamdulillah Allah ya biyaka sayadi
shukran allah ya jiqan magabata
Yan bidia Baku Bada ilmi Sai dai taimako Aya ko hadisi shine
Allah Ya ƙara kusanci
🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Assalamu alaikum barka da yau Malam za'a iya yi wa masu shaye shaye?
Asm Mlm. Allah ya saka da alkhairi muna godiya. Mlm tambaya nake kan wasu sirrika da za ayi na dan kwanaki da dama. Misali, suratul ikhlas na kwana tamanin da ire-iren su da ka bayar, tambayata ita ce idan mace tana yin wannan sirrin se ya kasance ta fara bin wata bata cikin tsarki, mallam zata iya cigaba ne kode zan dakata idan nasamu tsarki se na ci gaba sabo da ba halin yin miftahul amal da shawarta muyi kafin mu fara aiki? Allah bada ikon ka amsamin. Godiya nake.
Zata ajiye ne idan ta yi tsarki sai ta cigaba
@@abbas_sadauki Madallah Allah yasaka da aljannah