Yadda ake Amfani da BYBIT ,yadda ake P2P a BYBIT, yadda ake TRADE, yadda ake register da KYC a BYBIT

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 7 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 101

  • @binusmantv
    @binusmantv  8 หลายเดือนก่อน +2

    BYBIT 👉www.bybit.com/invite?ref=N8OVW8M

    • @usmantukur7223
      @usmantukur7223 7 หลายเดือนก่อน

      Dan Allah p2p sun kullemin damar yin p2p yazanyi subudemin

    • @HamzaIliyasu-h7n
      @HamzaIliyasu-h7n 4 หลายเดือนก่อน

      u

  • @abdallahahmad716
    @abdallahahmad716 8 หลายเดือนก่อน +3

    MaShaa Allah, Allah ya kara basira. Gaskia na fimci wannan karatun sossai
    Mungode

  • @WASIYYATV.
    @WASIYYATV. 2 หลายเดือนก่อน +1

    Gaskiya naji dadin wannan video sosai, Allah ya saka miki da gidan ALJANNA ya Rab 🤲

    • @binusmantv
      @binusmantv  หลายเดือนก่อน +1

      Ameyn ya rabbal alameyn
      wannan addu'ar da kayi tafi ye mana komi,
      jazakallahu khairan 🤗

  • @HamisuMuhammad-d8z
    @HamisuMuhammad-d8z 3 หลายเดือนก่อน +1

    Love this video

  • @BabangidaMusaAdamu-ui2th
    @BabangidaMusaAdamu-ui2th 4 หลายเดือนก่อน +1

    Masha Allahu dan allah kisani group dinku

  • @sarkinnishadi8555
    @sarkinnishadi8555 8 หลายเดือนก่อน +4

    Masha allah muna godiya sosai allah yakara basira Dan allah munaso akoya mana yanda akeyin na ( KUCOIN ) muna godiya

  • @Ummamm71
    @Ummamm71 8 หลายเดือนก่อน +2

    MashaAllah, Allah ya saka da Alkairi, Allah y barzu munci

  • @YusufAhmadMusaAzzuhriy
    @YusufAhmadMusaAzzuhriy 8 หลายเดือนก่อน +4

    Muna godiya sosai sosai Allaah ya karawa rayuwa albarka

  • @Muktar33729
    @Muktar33729 8 หลายเดือนก่อน +2

    Muna godiya Allah ya Kara cigaba da basira 🎉

  • @okashaibrahim7151
    @okashaibrahim7151 8 หลายเดือนก่อน +2

    Masha allah, allah yasaka da alheri

  • @liyausani
    @liyausani 8 หลายเดือนก่อน +2

    Masha Allah muna Godiya Allah yasaka da alkhairi

  • @bellozubairu2705
    @bellozubairu2705 8 หลายเดือนก่อน +4

    Godiya da fatan alheri. Allah ya bar zumunci

  • @bgoggotv3955
    @bgoggotv3955 8 หลายเดือนก่อน +2

    Mashaallah jazzakalkahu bi Khairan

  • @jafarnuhu6762
    @jafarnuhu6762 7 หลายเดือนก่อน

    Jazakallahu khairr

  • @aminurumah2020
    @aminurumah2020 8 หลายเดือนก่อน +1

    Barikallahu lakuma

  • @abdullahihassan142
    @abdullahihassan142 8 หลายเดือนก่อน +1

    Slm amincin Allah su tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (S A W) dan Allah bin Usman, ayi mana bayani akan BWB munsameshi kuma munga sunyi announcement Amma bamu fahimta ba, godiya muke da wannan gida ko kuma inche channel Bin Usman we really appreciate my will reward for you

    • @binusmantv
      @binusmantv  8 หลายเดือนก่อน +2

      za'a duba yiwuwar hakan

    • @abdullahihassan142
      @abdullahihassan142 8 หลายเดือนก่อน +2

      @@binusmantvMasha Allah kuma insha allah
      Allah ya kara lafiya

  • @SaleAbubakar-xb5xp
    @SaleAbubakar-xb5xp 8 หลายเดือนก่อน +2

    Dan A taimaka amana vedio yadda ake trade A bybit
    Kuma dan Allah yaya matsalar p2p da ake cewa bank suna gargadi akai me mafita Akai. Mon gode Allah ya taimaku amen Nagode🙏

  • @ShamsudeenAuwal-et1in
    @ShamsudeenAuwal-et1in 8 หลายเดือนก่อน +1

    Godiya tamusamman allah yabada sa'a

  • @UmarBatureMashi
    @UmarBatureMashi 8 หลายเดือนก่อน +2

    Dan Allah bin Usman tv a taemaka Mana da update gameda memefi coin 🙏🙏
    I.e launched on 6th of may.

  • @BinGarba
    @BinGarba 8 หลายเดือนก่อน +2

    Allah ya saka miki da alkhairi

  • @tambaratv5401
    @tambaratv5401 4 หลายเดือนก่อน +1

    🎉

  • @SaleAbubakar-xb5xp
    @SaleAbubakar-xb5xp 8 หลายเดือนก่อน +1

    Mungode Allah yasaka da Alkhari

  • @harunamussa5457
    @harunamussa5457 8 หลายเดือนก่อน +2

    Allah ya saka da alheri mugode

  • @AbbasNGASKI
    @AbbasNGASKI 8 หลายเดือนก่อน +1

    BINI usman TV dUN Allah dUN Allah inason magana dakai😢😢 dUN Allah inason inmaka tambayar🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

    • @binusmantv
      @binusmantv  8 หลายเดือนก่อน +1

      Menene ya ke faruwa🤔

    • @AbbasNGASKI
      @AbbasNGASKI 8 หลายเดือนก่อน +1

      ​@@binusmantvNEA wallet -mine Hot nawane nayi canjin waya sai nayi login din telegram din komi nawa na airdrop yadawo na cigaba da inda nake amma shi NEA wallet -mine Hot innashiga sai suce account already registered in other device

    • @AbbasNGASKI
      @AbbasNGASKI 8 หลายเดือนก่อน +1

      ​@@binusmantvdUN Allah dUN Allah

    • @AbbasNGASKI
      @AbbasNGASKI 7 หลายเดือนก่อน +1

      Please 🥺🥺

    • @binusmantv
      @binusmantv  6 หลายเดือนก่อน +1

      EY idan ka tashi komawa zaka yi amfani da AINIHIN PASSPHRASE ɗin da suka baka da su zaka samu damar komawa HOT ɗjn ka

  • @smstv4009
    @smstv4009 8 หลายเดือนก่อน +1

    Allah yasaka da Alkhairee ✅

  • @abtv-wy7ld
    @abtv-wy7ld 8 หลายเดือนก่อน +1

    Allah ya saka da alkairi

  • @AuwalShuaibu448
    @AuwalShuaibu448 8 หลายเดือนก่อน +5

    Yes 😂
    Nine parko na comment da like❤

    • @tajjuddeenyunusa
      @tajjuddeenyunusa 8 หลายเดือนก่อน +2

      Masha Allah kara basira

    • @binusmantv
      @binusmantv  8 หลายเดือนก่อน +3

      💪🙌

    • @Sulaimankhalil34
      @Sulaimankhalil34 7 หลายเดือนก่อน +1

      ​@@binusmantvDan Allah facial verification yaki dauka ta photon ya zsnyi😢😢😢😢

    • @binusmantv
      @binusmantv  6 หลายเดือนก่อน +2

      ka gwada canza wata wayar ne 😞

  • @sabiusaidu
    @sabiusaidu 8 หลายเดือนก่อน +2

    Masha Allah Allah yasaka

  • @abubakarsadiq2497
    @abubakarsadiq2497 7 หลายเดือนก่อน +1

    So proud of you!

  • @Malamabdull
    @Malamabdull 8 หลายเดือนก่อน +4

    Amma dai kintabayi malamar primary hhhh dan yasin indai baka fahimtaba to kawai kahakura da tafiyar nan wnn ai shine gwari gwarin

    • @binusmantv
      @binusmantv  8 หลายเดือนก่อน +2

      🕵️

  • @Hamisu3272
    @Hamisu3272 8 หลายเดือนก่อน +1

    Dan Allah ninafara trading a okx na core yanxu yazamuyi muchire shi mumaidashi bybit din

  • @SabiuAdamuAbdullahi-kn3zo
    @SabiuAdamuAbdullahi-kn3zo 6 หลายเดือนก่อน

    Your method of teaching is awesome 🥰👌

    • @binusmantv
      @binusmantv  5 หลายเดือนก่อน +1

      💪

  • @ShuaibuAuwal-mg1ju
    @ShuaibuAuwal-mg1ju 8 หลายเดือนก่อน +3

    Aslm dan Allah ko akwai wata mafita ga Wanda bybit suka kiyimasa verify na account nasa , saboda nayi register yakai kusan sati uku amma haryanzu basu min verify ba

  • @saniyusuf9828
    @saniyusuf9828 8 หลายเดือนก่อน +1

    Allah ya jikan mahaifa ma 🙏

    • @binusmantv
      @binusmantv  8 หลายเดือนก่อน +1

      🤲

  • @adnanrabiu4833
    @adnanrabiu4833 7 หลายเดือนก่อน +1

    Slm bin Usman tv Ina muku fatan alkhairi munagodiya munasan anuna mana yadda zamuyi withdraw a bybit exchanger munagodiya sosai Allah yasaka da alkhairi

    • @binusmantv
      @binusmantv  7 หลายเดือนก่อน +1

      kamar ya WITHDRAW

    • @adnanrabiu4833
      @adnanrabiu4833 7 หลายเดือนก่อน +1

      @@binusmantv idan nazo nashiga withdraw sayaringa nunamin Google authenticator

    • @binusmantv
      @binusmantv  7 หลายเดือนก่อน +1

      EY ka je ka saita GOOGLE AUTHENTICATOR da BYBIT

  • @smstv4009
    @smstv4009 8 หลายเดือนก่อน +1

    Dan Allah inada tambayane akan ((question and Answers)) da'aka turo a telegram group akan OEX APP

    • @binusmantv
      @binusmantv  8 หลายเดือนก่อน +2

      menene tambayar

    • @smstv4009
      @smstv4009 8 หลายเดือนก่อน +1

      @@binusmantv tambaya ta itane question and answers da'aka turo a telegram group akan OEX yazanyi amfani dasu...
      Kuma nakasa mission C acikin OEX???

    • @binusmantv
      @binusmantv  6 หลายเดือนก่อน +1

      munyi bidiyo akan wannan ai

  • @abubakarharuna7167
    @abubakarharuna7167 5 หลายเดือนก่อน

    Aslm bin usman fatan kunyi lfy Dan Allah ya zanyi in siya ton a cikin bit get exchanger

    • @binusmantv
      @binusmantv  5 หลายเดือนก่อน +1

      ka duba mun yi bidiyo akan BITGET, kuma TOn ɗin Muka saya

  • @JamiluMurtalaimam
    @JamiluMurtalaimam 8 หลายเดือนก่อน +1

    Dan Allah dagaskene ita wannan exchanger acikinta za,ayi listen na notcoin Allah ya bamu sa,a

    • @binusmantv
      @binusmantv  8 หลายเดือนก่อน +1

      EY tana daga ciki

  • @RaulGaladima
    @RaulGaladima 8 หลายเดือนก่อน +1

    Bybit batada phasprese ne❗⁉️⁉️⁉️
    Sannan please our proudly bin usman chennel akoyamana yadda ake treding please 🙏🙏🙏 mun gode

    • @binusmantv
      @binusmantv  8 หลายเดือนก่อน +2

      soon

    • @RaulGaladima
      @RaulGaladima 8 หลายเดือนก่อน +1

      Yawwa please 🙏🙏🙏 Muna godiya

  • @Abdullahizakariyya-xy6vt
    @Abdullahizakariyya-xy6vt 8 หลายเดือนก่อน +2

    Muna godia

  • @sboyofficailsani9222
    @sboyofficailsani9222 8 หลายเดือนก่อน +2

    Pls dan allah d wani account yanxo zan iyin p2p 2

  • @AbubakarUmar-vy7ig
    @AbubakarUmar-vy7ig 8 หลายเดือนก่อน +1

    ❤❤❤❤❤

  • @usmantukur7223
    @usmantukur7223 7 หลายเดือนก่อน

    Dan Allah menene mafita nayi p2p sai aka samu akasi time harya wuce sannan daga baya nasamu natura Dalar bayan minti goma shine suka kullemin p2p yanzu ko naje zanyi wlh yakiyi Dan Allah menene mafita kutaimakamin

    • @binusmantv
      @binusmantv  7 หลายเดือนก่อน

      kayi haƙuri sakamako ba'a samu damar amssrws ba Sia yanzu

    • @usmantukur7223
      @usmantukur7223 7 หลายเดือนก่อน +1

      Wlh bakomai sun gyaramin matsalar komai normal yanxu

    • @binusmantv
      @binusmantv  7 หลายเดือนก่อน +1

      alhamdulillah

  • @Ebilo377
    @Ebilo377 8 หลายเดือนก่อน +1

    Godiya

  • @MasudUmar-oh4tn
    @MasudUmar-oh4tn 8 หลายเดือนก่อน +1

    Pls dan Allah ina tambaya shin dole se mutum ya saita fund password kafin yayi deposit

  • @RabiuAhmad-om6ri
    @RabiuAhmad-om6ri 7 หลายเดือนก่อน +1

    Bamuga inda kika taba yanuna my adds dinnan ba

  • @ShamsudeenAuwal-et1in
    @ShamsudeenAuwal-et1in 8 หลายเดือนก่อน +1

    Ansamu masala gaskiya naje wajen bude bybit. Wajen saka BVN number namanta nasaka number NIN bayan sunan BVN ne nasaka ba NIN ba
    Amma number NIN ne.
    Tayaya zangyra shi don saura kwana 3 ne garage atemake ni pls

    • @binusmantv
      @binusmantv  7 หลายเดือนก่อน +1

      ka wai idan zasu baka damar ka yi amfani da wata hanyar na yin KYC ɗin kawai kaje ka yi kamr6na Sanya ID CARD DSS
      i

  • @jamilushuaibu468
    @jamilushuaibu468 8 หลายเดือนก่อน

    Assalamu Alaikum Ibn Usman TV. A matsayina ma ɗan koyo ina jin daɗin irin videon da kuke koyar da mu daki-daki.
    Akwai wani aidrop da na yi na Solara a Phantom wallet. Yanzu ina so na yi swap saboda yanzu sun riga sun raba mana amma har yanzu na ga ba ya nuna min inda zan yi swap da USDT, sai dai ya nuna min watching account kaɗai. Daga ina matsalar take ne? Ina bibiyar shafinku na telegram a ba mu amsa a can. Na gode

  • @JamilaZakari-vb9zu
    @JamilaZakari-vb9zu 7 หลายเดือนก่อน +1

    Assalama alaikum dan allah inasan karin bayani akan yadda zan fita daga bybit inkoma okx dan insa address din nashiga okx din amma banga inda zansa address ba

    • @binusmantv
      @binusmantv  7 หลายเดือนก่อน +1

      zaka taɓa gurin asset
      ka danna WITHDRAW
      Sia ka zaɓi coin ɗin da kake son zaka tura

  • @ABDULGANIYUUMAR-ov3rn
    @ABDULGANIYUUMAR-ov3rn 7 หลายเดือนก่อน +2

    Pls invitation

    • @binusmantv
      @binusmantv  7 หลายเดือนก่อน +2

      ka duba Anyi PINNED ɗin shi a comment section

  • @Sulaimankhalil34
    @Sulaimankhalil34 7 หลายเดือนก่อน +1

    Dan Allah facial verification yaki yi😢😢😢 ya zanyi

    • @binusmantv
      @binusmantv  7 หลายเดือนก่อน +1

      jarabawa zaakyi tayi

  • @AliMuhammad-zr3nw
    @AliMuhammad-zr3nw 7 หลายเดือนก่อน +1

    Gameda add payment a wajan Branch nasaka opay Amma bamasala??

    • @binusmantv
      @binusmantv  7 หลายเดือนก่อน +2

      EY, In sha Allah 😊

  • @ShamsudeenAuwal-et1in
    @ShamsudeenAuwal-et1in 8 หลายเดือนก่อน +1

    Tayaya zamuyi loging na trust wallet
    Atemake mu. Munrasa trust wallet dinmu ne

    • @binusmantv
      @binusmantv  8 หลายเดือนก่อน +1

      dole Sia Kana riƙe da passphrase din ta

  • @ibrahimaliyu-q3q
    @ibrahimaliyu-q3q 7 หลายเดือนก่อน

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @smstv4009
    @smstv4009 8 หลายเดือนก่อน

    Yaza'ayi amfani dadu Suma irin na ICE NETWORK ne KO yaya??

    • @binusmantv
      @binusmantv  8 หลายเดือนก่อน +1

      ban fahimci tambayar ba 🤔

  • @MuhammadIbrahim-ny7nu
    @MuhammadIbrahim-ny7nu 8 หลายเดือนก่อน +1

    Bank branch me ake Sawa a wajen

    • @binusmantv
      @binusmantv  8 หลายเดือนก่อน

      idan opay ne ko palmpay kawai ka maimaita sunan bankin

  • @abubakardaiyabu3409
    @abubakardaiyabu3409 8 หลายเดือนก่อน +1

    You must be gentle with stupid think

  • @UsmanSalisu-fj2kp
    @UsmanSalisu-fj2kp 7 หลายเดือนก่อน

    Ta yaya zan change bybit ya kuma English

    • @binusmantv
      @binusmantv  7 หลายเดือนก่อน

      duba wajen setting

  • @IbrahimUmmar-zf7wr
    @IbrahimUmmar-zf7wr 8 หลายเดือนก่อน +1

    Munagodiya

  • @SaleAbubakar-xb5xp
    @SaleAbubakar-xb5xp 8 หลายเดือนก่อน +2

    Mungode Allah yasaka da Alkhari