a hukunta jaruma maguzanci tv, kira ga hukuma alfatihu kabara، dr mansur sokoto.

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 8 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น •

  • @abdullahizubairu2448
    @abdullahizubairu2448 2 ปีที่แล้ว +2

    Pls tackle the main issue. Fulani su Daina kashe hausawa

  • @mohamedmouhtari696
    @mohamedmouhtari696 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya tsare al'ummah musulmi baki daya 🤲 Allah ya watsarda anniyyar su أمين يا حي يا قيوم برحمتك استغيث 🤲

  • @danbaiwa5963
    @danbaiwa5963 ปีที่แล้ว +2

    A daina kashe mana hausawa. Wlh fulani sunga asirinsu yana kokarin tonuwa.

  • @brhmsaad
    @brhmsaad 2 ปีที่แล้ว +2

    Turawa basa shiga alumma su haddasa yaki sai in akwai zalunci. In dai filanin nan zasu ci gaba da kashe mutane hukuma ta yi biris tana kallo, to kuwa an shuka fitina kuma lokaci kawai zaa jira. Hukuma ta tashi tayi aikinta na hana kidnapping da kisa da duk wani taaddanci. Allah ya kawar da wannan fitinar.

  • @fiddausiyahaya2845
    @fiddausiyahaya2845 2 ปีที่แล้ว +1

    Wallahi malam abun ba dadin gani Allah bazai bata nasara ba insha Allah. Allah shi zai zama gatan mu

  • @abouibrahim3989
    @abouibrahim3989 2 ปีที่แล้ว +3

    Tokai miyassa baku cewa filani sudaina kashe haussa.?

  • @sisagimba3643
    @sisagimba3643 2 ปีที่แล้ว +3

    اللهم أعز الاسلام والمسلمين وإذا الشرك والمشركين ودمر أعداءك أعدائنا أعداء الدين

    • @mohamedmouhtari696
      @mohamedmouhtari696 2 ปีที่แล้ว

      🤲🤲🤲 أمين يا حي يا قيوم برحمتك استغيث🤲🤲🤲

  • @mohamedmouhtari696
    @mohamedmouhtari696 2 ปีที่แล้ว +2

    Wannan matar ba musulma bace tabbass yar kwanguilace Allah ya shiga tsakani musulmai da wa'annan mutane makiya addinin musulunci اللهم اعز الاسلام والمسلمين

  • @akahuhshs9849
    @akahuhshs9849 2 ปีที่แล้ว +1

    Alhamdulilahi Allah neyatona musu asiri Allah mungode maka Allah yakara tonamusu asiri

  • @welcomeramadan3111
    @welcomeramadan3111 2 ปีที่แล้ว

    Ya Allah katona asirin dukkan wasu6atagari a qasarmu Nigeria kabada ikon daukar mataki akansu yahayyu yaqayyum 🤲🤲🤲

  • @shehisheshi3050
    @shehisheshi3050 2 ปีที่แล้ว +1

    شيخ ابو عاءشة بارك الله فيك

  • @aminaabdullahi6073
    @aminaabdullahi6073 2 ปีที่แล้ว +4

    Insha Allah Allah baze basu nasaraba sai ya watsa aniyarsu insha Allah

  • @salisulaliyu8619
    @salisulaliyu8619 2 ปีที่แล้ว +3

    Tabbas wlh bamusulmaibane Sannan tabbas magoya baya suke kirkira awajan comment wlh Allah yaimana maganinsu Kuma wlh yakamata gwamnati tafarga Allah yahanasu nasara alfarmar manzan Allah (S.A.W.W.)

  • @mahammadsani469
    @mahammadsani469 2 ปีที่แล้ว

    سبحان الله لاحول ولاقوة الا بالله

  • @ramadanesouleyman2563
    @ramadanesouleyman2563 2 ปีที่แล้ว +1

    Kana zaton ne ce wa maguzawa ne. Amma baka da tabas malan.a bar tsine mata inda a ke nada aleru ado a masarauta .

  • @abuujaafaral-ghamidiy5318
    @abuujaafaral-ghamidiy5318 2 ปีที่แล้ว

    jazaakumullahu khairaan

  • @maryamabubakar5125
    @maryamabubakar5125 2 ปีที่แล้ว +3

    Inna lillahi Wa inna ilaihir raji in Allah ya tsire al'ummh Musilimi baki daya

  • @ashantymuhamd5838
    @ashantymuhamd5838 2 ปีที่แล้ว +2

    Wallah gsky ne malan

  • @mohamedmouhtari696
    @mohamedmouhtari696 2 ปีที่แล้ว +2

    Karyar munafukan yan kwanguila mu fulanine kuma mu hausawane saboda aurateyya da addinin mu na musulunci bisa ga tutar kalma لا اله إلا الله محمد رسول الله صلى الله عليه وسلم dan haka fulani da hausawa mu farka

    • @abdullahimohammad9513
      @abdullahimohammad9513 2 ปีที่แล้ว +1

      Gaskiya ce malam Mohammad. Ni kaina kakannina Fulani ne na riga. To raba Bahaushe da Fulani kamar raba jini da tsoka ne. Allah Ya daidaita lamarin su da masu daukan nauyin su.

  • @issaadamouabdourrazak754
    @issaadamouabdourrazak754 2 ปีที่แล้ว +1

    Tasha biyu aggaresu a TH-cam akoy jarumar hausa.kuma akoy (kasar hausa)

  • @sadiqnataala5537
    @sadiqnataala5537 2 ปีที่แล้ว +2

    Duk wanda ya zagi Dan Fodio shine cikakken Dan Ta'adda ne

    • @mohamedmouhtari696
      @mohamedmouhtari696 2 ปีที่แล้ว

      Gaskia ne tabbass duk wanda kaga ya zagi Dan Fodio koda daga cikin malamai ne to saidai ace malamin shine ba akan daidai ba balantana wa'annan yan kwanguila ku rabu dasu, anyi walkiya munafurcinsu ya fito fili.sheickh Usman dan Fodio Allah ya jikan sa اللهم اغفر له و رحمه 🤲 أمين يارب العالمين

  • @sahiroutafarkimahamanemans768
    @sahiroutafarkimahamanemans768 2 ปีที่แล้ว +2

    Malam gaskia ne ba musulma ba ce. Ado da take karewa, kirista ne. Mu mun sanshi.

  • @ahmadsalehahmadsaleh8516
    @ahmadsalehahmadsaleh8516 2 ปีที่แล้ว +4

    Dama tuni munganesu

  • @shehisheshi3050
    @shehisheshi3050 2 ปีที่แล้ว +1

    You said it all

  • @rahmaahmadtijjani1252
    @rahmaahmadtijjani1252 2 ปีที่แล้ว

    Subahanallahi Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'n yaa Allahu yaa rahamanu ka kawo mana dauki Albarkan Annabi da qur'ani

  • @nasiha-islamtv5851
    @nasiha-islamtv5851 2 ปีที่แล้ว +2

    Muna rokon Allah yastare musulunci da musulmai ya kuma rusa kafurci da kafurai

  • @shoaibatto2225
    @shoaibatto2225 2 ปีที่แล้ว

    سلم

  • @saifullahiyunusa6019
    @saifullahiyunusa6019 2 ปีที่แล้ว +3

    Adena kashemana hausa

    • @aliumohammed2257
      @aliumohammed2257 2 ปีที่แล้ว

      Arnane kuma Allah ya tsinemusu albarka

    • @danbaiwa5963
      @danbaiwa5963 ปีที่แล้ว

      Wlh a daina kashe hausawa

  • @aliumohammed2257
    @aliumohammed2257 2 ปีที่แล้ว

    Arnane kuma Allah tsinemusu albarka

  • @sanidanmamazxzdsani5662
    @sanidanmamazxzdsani5662 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya kyauta

  • @manuwoda5935
    @manuwoda5935 2 ปีที่แล้ว

    Allah ka bu za man la fiya

  • @saiyadiikakan1184
    @saiyadiikakan1184 2 ปีที่แล้ว

    أَلاَكَيِامُوْنَجَغَُوْرَ الاهوماعمن يربي

  • @ahmadbinali4668
    @ahmadbinali4668 2 ปีที่แล้ว +2

    Ina zargin professoshin hausa na manyan jamioin arewa da hannu acikin wannan badakala. Albishirin ku jama,ar musulmi , wannan lalatacciyar mata zata shigo hannu nan bada jimawaba.

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  2 ปีที่แล้ว

      Allahu akbar Allah ya taimakemu ya bamu sa'a.

  • @adodaniya5998
    @adodaniya5998 2 ปีที่แล้ว +1

    Kuma shehu bai fara yakar sarakunaba, sai da suka tasamma kasheshi

  • @moham.279
    @moham.279 2 ปีที่แล้ว

    Karya kuke. Fulani suna kashe Hausawa amma sarakunan Fulani, malamai Fulani Sun yi shuru. Allah ya tsine duk wanni Bafulatani da yake ta’addanci. Wawaye dabbobi. Doles ku bar kasan Hausa ku koma wurin da kuka fito…

    • @danbaiwa5963
      @danbaiwa5963 ปีที่แล้ว +1

      Manta dasu wlh so suke susake yaudaran hausawa da addini yanxu kuwa mun farka.

  • @salehuji8053
    @salehuji8053 2 ปีที่แล้ว +1

    Waiyazubillah! Wallahi talaahi bilaahil Azeem wanna matar kafirace kuma fasikace. Allah ubangiji ya laaneta yakuma kaskantar da ita dun darajan ma'aiki Muhammad Rasulullah salallahu alaihi wasalam Ameen.

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  2 ปีที่แล้ว

      Amin

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  2 ปีที่แล้ว +1

      kaga gaakiya tana ta kara fitowa, fili

    • @salehuji8053
      @salehuji8053 2 ปีที่แล้ว

      @@abuaishaalfurqan insha'allahu duk kunle kunle da zasu hada Allah baizebasu nasara ba

    • @abdullahizubairu2448
      @abdullahizubairu2448 2 ปีที่แล้ว

      Kawo hujja cewa kafira ce

  • @abdurrahmanshuaibu8312
    @abdurrahmanshuaibu8312 2 ปีที่แล้ว

    Allah ya kiyaye man's imaninmu

  • @sarkinkarofi3981
    @sarkinkarofi3981 2 ปีที่แล้ว +1

    Idanma ba musulimi ba ne Muna tare da su

  • @fiddausiyahaya2845
    @fiddausiyahaya2845 2 ปีที่แล้ว +3

    Ya kamata ayi kokarin Dakar da ita. TH-cam su kulle ta mana

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  2 ปีที่แล้ว +1

      shine a dage da report

    • @Airdropmaker
      @Airdropmaker 2 ปีที่แล้ว

      @@abuaishaalfurqan Malam yakamata kayi video kace kowa yayi reported din channel din da page din

  • @AdamMuhammad-vj1yi
    @AdamMuhammad-vj1yi 5 หลายเดือนก่อน

    😂😂😂😂😂, lokacin da zakurinka yiwa hausawa wankin kwakwalwa yawuce, shegu jinin muznata

  • @adamabdullahi9117
    @adamabdullahi9117 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah yasaka da alheri mal.

  • @فاطمهخليلي-ل8ث
    @فاطمهخليلي-ل8ث 2 ปีที่แล้ว +1

    MLM akwai wani mutun da yake komedi da yaran mata nibasansu nasaba gaskiya ya nazu iskanci

  • @ahmadmahammad8377
    @ahmadmahammad8377 2 ปีที่แล้ว +1

    Dadin ta dai akasarin mãsu mulkin da malaman da sarakunan duk pulani ne..

    • @danbaiwa5963
      @danbaiwa5963 ปีที่แล้ว

      Zai koma inda yafito insha Allah.

  • @ibrahimandi4226
    @ibrahimandi4226 2 ปีที่แล้ว

    Tabbas wannan maganganu na ta maganganu banza ne kajita
    Wai ( iza atakum )

  • @josephmoses6052
    @josephmoses6052 5 หลายเดือนก่อน

    Uwarka jakace

  • @abounaz7012
    @abounaz7012 2 ปีที่แล้ว

    S.A.W

  • @babo2091
    @babo2091 2 ปีที่แล้ว

    farfesa ado da take fadin à video na ta Kasurgumi Arne kuma makiya ga shehu dan fadio, kuma duk wanda ze cewa takalmi arne yafi shehu dan fadio kaiwa arne ko dayayi inkirarin shi musulmi

    • @danbaiwa5963
      @danbaiwa5963 ปีที่แล้ว

      Manyan arna suna ruga. Kafurai marasa addini. Wlh hausawa yanxu munfarka.

  • @ismailmuhammad2700
    @ismailmuhammad2700 2 ปีที่แล้ว +1

    Wannan mata a Nijar take,domin Harshenta, na canne, Kuma sunnanta wato kaltume alumbe njitami sunane na barebari, sabo da haka ba bahaushiya bace.

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  2 ปีที่แล้ว

      masha Allah, naam

    • @aminaali0552
      @aminaali0552 2 ปีที่แล้ว

      Ismail kaji soron Allah a Kanuri bamuda Alumbe wai shi sunan mutu

    • @ismailmuhammad2700
      @ismailmuhammad2700 2 ปีที่แล้ว

      @@aminaali0552 Suna Kaltume Lafazine wanda barebari suke amfani dashi,amma hakan baya Nuna cewa ita ba barbariyace, domin ai barebari musulmene Kuma sunyiwa dan fodio mubaya a lokacin jihadi.

  • @fatimakeraukerau4876
    @fatimakeraukerau4876 2 ปีที่แล้ว

    allah yamana maganinsu da munafukai

  • @ahmadmuhammad3658
    @ahmadmuhammad3658 2 ปีที่แล้ว +2

    Ina lilahi wa Ina ilaihin rajiun, walahi wanan matar karya take ba musuluma bace karya take, ya Kamata wanan ya zama darasi mu gyara gidan mu a lokacin da ba a shigo mana da akidar kafirta juna mu dubi baban malamin addini mu kira shi mushiriki ko jahili muci muci zarafin junna yau an samu wata yar iska kafira munafuka ta fito tana zagin baban bawan Allah baban masoyin manzon Allah s a w) Wanda ya Bada rayuwarsa da komai NASA kan kare addini Allah shi ne ake ma wanan kaskanci, bature ya rubuta yace zamanin Muhammad bello sarkin musulmi don tsanin adalci tsohuwa zata dauki kwando zinari Akai ita kadai daga sokoto har illorin babu Wanda zai mata fashi, shi ake kwatantawa da takamin Arne,wanan kwangillar ba ita aka fara ba ba asari dukubo ma ya karbo irin ta to ya tazagin Dan fodio r a)da Fulani da nuna hausawa su tashi su kwaci yanci to abun da yasa Bai Yi tasiri ba saboda Bai iya Hausa ba masu turanci ne kawai ke Jin maganganu sa kaga Mai ilmi bazai taba bin shawara irin wanan Amma wanan hatsirin ta shine da Hausa take za ta samu wayanda zasu karbi akidarta Don haka hukuma ya zama dole ta day mataki kan wanan shaidaniya, Mallam kana kokari Allah ya baka lada yasa shugabanin su ji muryarka so gagauta yin abunda ya dace

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  2 ปีที่แล้ว

      wannan gaskiyane Allah ya saka da alkhairi.

  • @malamgumel3547
    @malamgumel3547 2 ปีที่แล้ว

    Suna son su bice hasken Allah da bakunansu amma Allah sai ya tafiyar da haskensa ko da kafirai ba sa so.Mujadaddi Shehu Usman Danfodio ya jaddada Addinin Musulunci a Afrika ta Yamma musamman Kasar Hsusa don haka duk wanda ke son yin batanci ga Mujadaddadi Shehu Usman lallle ba musulmi bane munafiki ne ko kafiri watau bamaguje makiyin musulunci da musulmi

  • @usmanahmed2431
    @usmanahmed2431 2 ปีที่แล้ว +2

    Tabbas ba musulmai bane Kuma so suke su ruguza addinin musulunci

  • @guiganeguiganetv5706
    @guiganeguiganetv5706 2 ปีที่แล้ว

    Har yanzu kuna ganin
    Bahaushe mamaguge
    To mun sawraresu karya kuke kuma kaje kayi kaffara

    • @danbaiwa5963
      @danbaiwa5963 ปีที่แล้ว

      Manta da yan banza. Kaji wata sabuwar yaudara wai zaa yaki manzon Allah

  • @zabeirouissaagadez1010
    @zabeirouissaagadez1010 2 ปีที่แล้ว

    Ni fa afayintata gasqiya foulani sou giara savoda inda foulani va sou caché haussa wa da douwanan abin vai farouva foulani vasouda taosayi foulani souna sou kavada kofa da a ka zagi moujadadi Ousman

    • @danbaiwa5963
      @danbaiwa5963 ปีที่แล้ว

      Manta dasu basa ganin laifin su Bello turji.

  • @ahmadbinali4668
    @ahmadbinali4668 2 ปีที่แล้ว +4

    Ina zargin professoshin hausa na manyan jamioin arewa da hannu acikin wannan badakala. Albishirin ku jama,ar musulmi , wannan lalatacciyar mata zata shigo hannu nan bada jimawaba.