Wannan UK din be iya mgna kmr yanada zafin kai, haka duk zamu tsaya gaban allah yaumul qiyamati kowa ya girbi abinda ya shuka, allah kasa mu girbi alkhairi
Nasiha ta shine Muji tsoron Allah a kowane Hali, saboda shi hukuncin Allah larura ce kawai take dan canjashi na dan lokaci. Kuma Wanda yace ka gyara kayanka masoyinka ne.
Salamu alaikum. Abdlraheem kayi ko qoqari na hada wannan mutanen,Duk da baka basu ehshen-shen lokaci ba ,ka hada prof da Uomar uk kusa.Tunani ma ban banta, gashi uomar bai shiryaba kuma bai iyya muhawara ba.ya kasa issar da sakon shi,😮😢 Iyyantama A shirye yazo Amma bai tantace maqasudin zuwan shiba,cewa hisba ba tada hurumi.Wannan neman zance ne da taqalo magana.😅 Stephanie Da tayi matashiya da maganar shi Ta fishi fahimtar maqasudin haduwan, Socialization is true cevilization is there also.But morality and displine cannot be over ruled, well Saids as Stephanie.... Abba ya Fadi korafi me makon ya tantace kamar yadda Nazifi yayi Wanda Dan kasuwa Umar yake Tambele A kai.😅😅 A karshe mu fahimta ce labarin mu NE muke bama duniya kuma da yadda muke so A kallemu A matsayin al'umma,yadda muke inda gyara mun sani mu gyara . Rashin illimi ga masu shirya Fina -finan ko ince jaruman babbar matsala ce Wanda bazasu yarda suna dashi bah!. Aisha gaskiya Ne mu Ajizai ne, Wato A fahimta Ta ba Ajizanci ne matsalal ba Dhabiar yan fim ne. Menene Attitude din Dan Hausa fim?. Suna da yawa Amma ga uku .... {1}. Manufa:- dayawa daga cikin ku Sun tsinci kansu a cikin industry Ne, industry Tana moransu su basu san yadda zasu moreta ba.misali--:Wanda suka SA kudi zasu ce GA yadda suke so kiyi za 'a biya ki kuma zaki yi yadda suke so,ke in zaki samu kudi shi ke NAN. Amma kudi bai kamata ya zama manufar kenan bah. A duniyar fina finai bah. !!! {2} Social media Illarta ga celebrity. Social media handles Yana da illa ga yan fim domin shi Dan fim rayuwar SA A kan camera take ,sana ce gare shi ,Wanda ake biyan shi Dan aganshi ko jin muryar shi Sai gashi kyauta yana actin saboda za 'ay liking ko sharing,...Ba wannan ne ma matsalan ba rashi tantance private life din shi da actin fim da kuma social media,shine babbar matsalan yau.ga Dhabiar dan fim din Hausa. {3} Unreasonable claims. Dan fim Sai ya dinga tinqaho cewa yana bada gudun mawa, ma :- Al'umma ,Ad'dini, ko al'ada. wannan tinqahon yayi yawa, ku zabi daya.saboda naji ance,in kace komai zaka iyya Tau bazaka iyya komai ba....😅 A karshe iyyantama lokacin da china ta kasa samin manufa akan yadda ake nuna ta A duniya ta tsayar da shirin fim. Uk Inna fahimceka manufar ka kudi da kasuwanci Amma fa A industry Hausa hakan Da kamar wuya.kuma gaskiya Da saura bamuzo wajen ba haryanzu ,bakada labari ,ba kada masu lubuta labarin bakada technology ba kada customers,ba kada cinemas bah !bah! bah! ... A kwai kasuwanci Da kasuwan ni iri daban daban A kano.😅 Allah Ya bamu ikon gyarawa...
Dan Allah in zakuyi irin shirin nan ku ringa sa professional journalist da yasan kansa ba wannan Abdurrahman din ba wanda baya komai sai hana su fadin raayinsu ta hanyar yi musu katsalandan da jayayya da hana su magana
Indai munufar ku addini kudai na film Kawai wawaye 😂😂😂😂rashin addini cuta ne wallahi kai jahilai marasa addini su ake bama dama mace da gyale na miji sha sha 😂😂😂 Allah ka rabamu da wannan wai yanci kenan 😂😂😂😂 tsarin democradiyya kenan lalata Al umma ko wacce Irice koda kafirace Subhanallah Allah ka karemu
Wannan Dan jaridan ,anyi shakihhi ko Kuma wani abune a ransa, yakamata kowanne bangare yabasu damar yin bayani a takaice, Amman kalma bayan kalma sai yayi tambaya. He will never understood the journalist control
Duk wanda ya kalli tsarinya yadda yan kannyhood suke film,cudanyar mata da maza fitsara,wallahi tallahi yazama kafiri zindiqi,yafita daga musulunci domin ya halasta haram.
Wannan UK din be iya mgna kmr yanada zafin kai, haka duk zamu tsaya gaban allah yaumul qiyamati kowa ya girbi abinda ya shuka, allah kasa mu girbi alkhairi
NI KUMA WANNAN TSAYUWAR DA JAYAYYAR, BA ABUN DA YATINA MINI SAI "FILINI TASHIN ALQIYAMA"
ALLAHUMMA SALLIM
ALLAHUMMA SALLIM.
Iyan tama sai naji ya fita raina, shima wannan umar din kamar wani jahili subhanallah
Acigaba dw munatare daku❤❤❤
Hizba dokar allah suke karewa
Alhamdulillah 🤲 I appreciate the way I appeared in the video
Yan film ba sa son gaskiya
Frof jazakallah khair ❤❤❤❤
Nasiha ta shine Muji tsoron Allah a kowane Hali, saboda shi hukuncin Allah larura ce kawai take dan canjashi na dan lokaci. Kuma Wanda yace ka gyara kayanka masoyinka ne.
Gaskiya wannan Dan jaridar bai goge ba
Jakunan kawai
Lalatacce wa ze Faɗakar
Masha Allah
Kaji wawa idan anyi kuskure asaudiyya koya kakeso muyi, kai bakasan malaman saudiyya daban hukumar itama dabanba
Wadanan yan film ya kamata a yake su su
go diyanike🎉
Mache tana rawa agaban gardawan banza
Ba dole kayi film ba tunda ayar qurani ma baka iya ja ba in kace Mai jahili sai yace wai kazageshi
Iyantama baka kaunar allah wlh
Wannan danjaridan dasauranshi gaskiya baya bari mutum yakawo hujja saiyadatseka
Masu firm wlh mabarnatane
Fanta alakeri 77%❤
Iyantama allah yawadaren halinka
❤
Danjaridar nan yayi kokari. A fahimtata shi irin wannan interview din takaita amsa a keyi, just summarize ur points.
Yanzu ka dawki misalin matan da a tsaye a wurin ,su suna tsirara
An fafata👀
Salamu alaikum.
Abdlraheem kayi ko qoqari na hada wannan mutanen,Duk da baka basu ehshen-shen lokaci ba ,ka hada prof da Uomar uk kusa.Tunani ma ban banta, gashi uomar bai shiryaba kuma bai iyya muhawara ba.ya kasa issar da sakon shi,😮😢
Iyyantama A shirye yazo Amma bai tantace maqasudin zuwan shiba,cewa hisba ba tada hurumi.Wannan neman zance ne da taqalo magana.😅
Stephanie Da tayi matashiya da maganar shi Ta fishi fahimtar maqasudin haduwan,
Socialization is true cevilization is there also.But morality and displine cannot be over ruled, well Saids as Stephanie....
Abba ya Fadi korafi me makon ya tantace kamar yadda Nazifi yayi Wanda Dan kasuwa Umar yake Tambele A kai.😅😅
A karshe mu fahimta ce labarin mu NE muke bama duniya kuma da yadda muke so A kallemu A matsayin al'umma,yadda muke inda gyara mun sani mu gyara .
Rashin illimi ga masu shirya Fina -finan ko ince jaruman babbar matsala ce Wanda bazasu yarda suna dashi bah!.
Aisha gaskiya Ne mu Ajizai ne,
Wato A fahimta Ta ba Ajizanci ne matsalal ba Dhabiar yan fim ne.
Menene Attitude din Dan Hausa fim?.
Suna da yawa Amma ga uku ....
{1}. Manufa:- dayawa daga cikin ku Sun tsinci kansu a cikin industry Ne, industry Tana moransu su basu san yadda zasu moreta ba.misali--:Wanda suka SA kudi zasu ce GA yadda suke so kiyi za 'a biya ki kuma zaki yi yadda suke so,ke in zaki samu kudi shi ke NAN.
Amma kudi bai kamata ya zama manufar kenan bah.
A duniyar fina finai bah. !!!
{2} Social media Illarta ga celebrity.
Social media handles Yana da illa ga yan fim domin shi Dan fim rayuwar SA A kan camera take ,sana ce gare shi ,Wanda ake biyan shi Dan aganshi ko jin muryar shi Sai gashi kyauta yana actin saboda za 'ay liking ko sharing,...Ba wannan ne ma matsalan ba rashi tantance private life din shi da actin fim da kuma social media,shine babbar matsalan yau.ga Dhabiar dan fim din Hausa.
{3} Unreasonable claims.
Dan fim Sai ya dinga tinqaho cewa yana bada gudun mawa, ma :- Al'umma ,Ad'dini, ko al'ada.
wannan tinqahon yayi yawa, ku zabi daya.saboda naji ance,in kace komai zaka iyya Tau bazaka iyya komai ba....😅
A karshe iyyantama lokacin da china ta kasa samin manufa akan yadda ake nuna ta A duniya ta tsayar da shirin fim.
Uk Inna fahimceka manufar ka kudi da kasuwanci Amma fa A industry Hausa hakan Da kamar wuya.kuma gaskiya Da saura bamuzo wajen ba haryanzu ,bakada labari ,ba kada masu lubuta labarin bakada technology ba kada customers,ba kada cinemas bah !bah! bah! ...
A kwai kasuwanci Da kasuwan ni iri daban daban A kano.😅
Allah Ya bamu ikon gyarawa...
Sakarkaru
Dan Allah in zakuyi irin shirin nan ku ringa sa professional journalist da yasan kansa ba wannan Abdurrahman din ba wanda baya komai sai hana su fadin raayinsu ta hanyar yi musu katsalandan da jayayya da hana su magana
Ashe bani kadai na fahimci Hakan ba Sam Bai kwarewa na aiki
@@AbubakarSadiYusuf-rs7wwsu wadan da ake tambaya ya kamata su takaita bayanan su. Just summarize their points.
Indai munufar ku addini kudai na film Kawai wawaye 😂😂😂😂rashin addini cuta ne wallahi kai jahilai marasa addini su ake bama dama mace da gyale na miji sha sha 😂😂😂 Allah ka rabamu da wannan wai yanci kenan 😂😂😂😂 tsarin democradiyya kenan lalata Al umma ko wacce Irice koda kafirace Subhanallah Allah ka karemu
Bazan iya karasa ganin shirin nan ba
Saboda me
Kaji jahilai ayarma yayi mata barna
Wannan ɗan jaridar bai'iya Aiki ba ɗna jarida dake son yaji kowa ce Amsa
Umar tirda halinka
Wato kunason abarku kuyi iskanchinku
Iyantama tir dahalinka wlh
Sam wannan dan jaridan bai kwarewan aiki sam
I disagree with you sir, that is the nature of the interview I guess
Wannan Dan jaridan ,anyi shakihhi ko Kuma wani abune a ransa, yakamata kowanne bangare yabasu damar yin bayani a takaice, Amman kalma bayan kalma sai yayi tambaya. He will never understood the journalist control
I guess that is the nature of the interview, it is not a full interview.
Duk wanda ya kalli tsarinya yadda yan kannyhood suke film,cudanyar mata da maza fitsara,wallahi tallahi yazama kafiri zindiqi,yafita daga musulunci domin ya halasta haram.
Cudanya mata da maza ,karya...kap din su haramun ne
Ya kama a yake mutanan nan
Lalaci ya kai ana baban ta alaka da kafirai
Dan kafirai
Ko gidin kaaba ana cudanya mata da maza
@badamasiousseini ka koma islamiya..😂
Masha allah
Iyantama tir dahalinka wlh