Allah sarki almajiri bawan allah lokacin da kowa yake cikin jindadi aita zagin ka ana aibata ka lokacin da aka shiga cikin wahala kuma sai ace kayi addu.a
Inna lillahi wa innan ilaihi rajiu😢😢😢 Wai ni ina mutanen (malamai) da suka hana talakawa zangazanga ne? Basu san wannan masifar ta take tunkaromu bane amma ba wanda yayi magana kudubar juma'a. Wallahi da an kyale talakawa sunyi bore sun kwato yancinsu da ba wanda zaizo ya sake cewa zai yi makamancin wannan kudirin na tunubu kuma talakawa su kyaleshi. 😭😭😭😭Allah ya isa, Allah ya saka mana cikin gaggawa duk wani azzalumi a kasarnan Allah ya nuna mana karshensa da wuri,🤲🤲🤲 Allah ka amsa mana don annabin ka da alqur'an.😭
Wai dun Allah muzammil missa Baza ku kara lokacin wannan shirin ba koda zuwa awa dai da rabi
Ameen
Allah sarki almajiri bawan allah lokacin da kowa yake cikin jindadi aita zagin ka ana aibata ka lokacin da aka shiga cikin wahala kuma sai ace kayi addu.a
Maganar ka gaskiya ne dan'uwa
Allah ya kara lfy
Good job
Innalillahi wa Inna ilaihirraji'uun 😭😭😭
Please muzammil ayi mana inviting Dr. Naja,atu
Inna lillahi wa innan ilaihi rajiu😢😢😢
Wai ni ina mutanen (malamai) da suka hana talakawa zangazanga ne? Basu san wannan masifar ta take tunkaromu bane amma ba wanda yayi magana kudubar juma'a.
Wallahi da an kyale talakawa sunyi bore sun kwato yancinsu da ba wanda zaizo ya sake cewa zai yi makamancin wannan kudirin na tunubu kuma talakawa su kyaleshi.
😭😭😭😭Allah ya isa, Allah ya saka mana cikin gaggawa duk wani azzalumi a kasarnan Allah ya nuna mana karshensa da wuri,🤲🤲🤲 Allah ka amsa mana don annabin ka da alqur'an.😭
Allah ya kawo dalilin raba Nigeria ma
Abin yazama tashin hankali