Gaskiyane Alu,ai tahanyar Malamaine muka gano cewa tsinannu irinsu Ahmadu Tijjani da Ibrahim inyas sunfitarda al'umma daga Musulunci sun mayarda magoya bayansu zindiqai kuna bautamusu malan Allah yasaka da alkhairi
Wane karatu Zindiqi Yahaya Haifan yayi da bamu ji ba na qasqanta Annabi da shi sheikh Ali ya hada wannan shirme da Yahaya Haifan ya tafka da malam ya warware.Abinda ke damuwarku Yan Izala Boko Haram shine jahilci na kasa rashin sanin yadda ake hada hancin nassoshi na Al'qurani da hadithan Annabi a fitarda sakamako (conclusion)bisa fahimtar malamai magabata na kirki (salafu ssalihin).Da zarar wani qato ya tsinto aya ko hadithi ya kafa hujja ba tare da la'akari da wasu ayoyi da hadithan Annabi da suka faiyace ayar ko hadithin ba da suka kafa hujja dashi ba.Kaga ai Yahaya Haifan ya karanto wayancan ayoyin da hadithan da ke magana akan cewa Allah shi kadai keyi;ya manta da wasu ayoyin da hadithai da ke nuna Allah yana ba Annabawa da ssalihan bayin Allah Izni suyi abinda Allah shi kadai keyi. Misali Annabi Esa a ayar Qurani yana cewa "Inni akhluqu mina tin(ni ina halitta daga laka)"ya kare da cewa "bi izni Allah (da iznin Allah)".Haka Shima Annabi duk wata muujiza ta yin abinda Allah kadai keyi da Iznin Allah ne.suko ssalihan bayin Allah karamominsu Albarkar Annabawa suke samun su aikata abinda Allah kadai keyi. Ka fahimceni?
Kaji karatu ga masu shi Allah ya Kara kusunci maulana Alfarmar Shugaba S A W Ameen 🙏
Allah ya keota
Allah ya Kara kusunci Maulana Alfarmar Shugaba S A W Ameen 🙏 kaji kataru ga masu shi wllh
Gaskiyane Alu,ai tahanyar Malamaine muka gano cewa tsinannu irinsu Ahmadu Tijjani da Ibrahim inyas sunfitarda al'umma daga Musulunci sun mayarda magoya bayansu zindiqai kuna bautamusu malan Allah yasaka da alkhairi
Wlh malam abdurraxak yapi karpinka kayi hkr
Toh ni Wannan abun yana bani mamaki wallahi wai ku dole ne Sai anyiwa annabi Muhammad (s a w ) ne wawaye kawai ku kamar dabbobi
Dakabari yakawo ayoyin mana,amma saboda zalunci saikayanke
lalle ƴan ɗariƙa mushurukai ne Ubangiji Allah ya shiryesu yanzu duk karatun da haifan yayi bakabfahimta sai shirme kakeyi
Ameen yaa rabb
Wallahi babu wanda yake tonawa yan dariqu kamar wannan wawan jahilin banza
I beg this man too na scholar?
Yadda karatun yayi daban yadda kai kuma kayi daban.
Wane karatu Zindiqi Yahaya Haifan yayi da bamu ji ba na qasqanta Annabi da shi sheikh Ali ya hada wannan shirme da Yahaya Haifan ya tafka da malam ya warware.Abinda ke damuwarku Yan Izala Boko Haram shine jahilci na kasa rashin sanin yadda ake hada hancin nassoshi na Al'qurani da hadithan Annabi a fitarda sakamako (conclusion)bisa fahimtar malamai magabata na kirki (salafu ssalihin).Da zarar wani qato ya tsinto aya ko hadithi ya kafa hujja ba tare da la'akari da wasu ayoyi da hadithan Annabi da suka faiyace ayar ko hadithin ba da suka kafa hujja dashi ba.Kaga ai Yahaya Haifan ya karanto wayancan ayoyin da hadithan da ke magana akan cewa Allah shi kadai keyi;ya manta da wasu ayoyin da hadithai da ke nuna Allah yana ba Annabawa da ssalihan bayin Allah Izni suyi abinda Allah shi kadai keyi. Misali Annabi Esa a ayar Qurani yana cewa "Inni akhluqu mina tin(ni ina halitta daga laka)"ya kare da cewa "bi izni Allah (da iznin Allah)".Haka Shima Annabi duk wata muujiza ta yin abinda Allah kadai keyi da Iznin Allah ne.suko ssalihan bayin Allah karamominsu Albarkar Annabawa suke samun su aikata abinda Allah kadai keyi.
Ka fahimceni?
Gara dakace awajanku, Jahilin banza٫ ga kunan cikakkun makiya manzon Allah!
Gaka jahili ga'ka wawa gaka mushriki kuma ga'ka boka
Izala sallafiya wahabiyawa iskanchine bamayi makiya manzon allah sallallahu alahihi wasallam Yan Boko Haram