Find Your Match [Makauniyar Soyayya] | Hausa Version with English Subtitles | Kano-NG | Episode14

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 6 ก.พ. 2025
  • Find your match or blind date Hausa Version is a game played by two opposite genders that are trying to find love.
    Wannan wasa ne inda zamu gayyaci namiji daya da mace daya wanda basu sa juna ba kuma basu taba ganin juna ba, daga qarshe idan sun yadda da junan su toh yazama match.
    Subscribe to @musaafrica

ความคิดเห็น • 164

  • @TheWorldof2day
    @TheWorldof2day 5 หลายเดือนก่อน +25

    Dan Allah Kudinga kawo masu niyar aure ba yara wadanda ko kansu basu sani ba

  • @ahmedabubakar7108
    @ahmedabubakar7108 5 หลายเดือนก่อน +6

    Watching all the way from Ghana, honestly those that appear on your show without the intention of settling down anytime soon should not be entertained.
    I still could not find the motives behind her rejections but certainly I felt the maturity aspect on both sides.

    • @ManyanGobe
      @ManyanGobe  5 หลายเดือนก่อน

      Thanks for the advice. Will work on it

  • @muktariharuna2039
    @muktariharuna2039 5 หลายเดือนก่อน +8

    Dan Allah OGA inza a bawa mutun dama ake tan tan ce ingancin mutum
    Amma ka yi hakuri da Allah 🙏🙏

  • @talhaabubakar3290
    @talhaabubakar3290 5 หลายเดือนก่อน +2

    That instant "sannun ki" and that crypto response😂😂😂

  • @MansurYunusa-zg4qb
    @MansurYunusa-zg4qb 5 หลายเดือนก่อน +3

    I love this show it's nice to see ur language doing something important and interesting
    Thank you for the work

    • @ManyanGobe
      @ManyanGobe  5 หลายเดือนก่อน

      Our pleasure!

  • @BA_SO_BA_NE
    @BA_SO_BA_NE 5 หลายเดือนก่อน +25

    Ku ringa tambaya in behind the scenes, in ba aure suke so ba kuma basa da ra'ayin shi even anan gaba to ba sai an kawo mana su sun sa mun bata lokaci muna kashe datar mu a banza ba.

    • @umarsalehmuhammad3697
      @umarsalehmuhammad3697 5 หลายเดือนก่อน +1

      Wlh dai

    • @SaminuAdam-r6u
      @SaminuAdam-r6u 5 หลายเดือนก่อน

      9:38 9:40 9:41 9:42 9:42 ​@@umarsalehmuhammad3697

    • @aminukhalid
      @aminukhalid 5 หลายเดือนก่อน +1

      Shawara mai kyau

    • @abdulramanzanna55
      @abdulramanzanna55 5 หลายเดือนก่อน

      Gsky wannan shawaran yayi yakamata ayi amfani dashi gsky

    • @SulaimanAbdullai
      @SulaimanAbdullai 5 หลายเดือนก่อน

      Of course

  • @nassiribraheemobiazo2383
    @nassiribraheemobiazo2383 5 หลายเดือนก่อน +1

    Masha Allah oga Allah karo babban rabo duniya da lahira 🙏🙏

  • @AdamuLawal-w2f
    @AdamuLawal-w2f 5 หลายเดือนก่อน +1

    Gaskiya Nina gamsu da hajjar da tabada sbd kowa Yana ra ayin sa🥰🥰🥰🥰

  • @asiyabugaje5156
    @asiyabugaje5156 5 หลายเดือนก่อน +22

    I kindly advise you to stop bringing young kids that doesn’t know what they want in life
    The girl doesn’t know what she wants in life and she doesn’t have a focus
    So also the other fair guy he’s definitely not ready for marriage, so what is he doing here?
    To be honest with you the program is getting boring it’s just full of it young kids that doesn’t know what they want in life .

    • @FatimaMustaphaHamza
      @FatimaMustaphaHamza 5 หลายเดือนก่อน +3

      Exactly 🙄they re not serious at all

    • @ManyanGobe
      @ManyanGobe  5 หลายเดือนก่อน +2

      Thanks for the advice. Will work on it

  • @doctorfreesh9623
    @doctorfreesh9623 5 หลายเดือนก่อน +1

    Omo😂 Yarinyar ta san kanta,, Sbd duk guys yarane

  • @mustafaaliyualiyu-yt5ts
    @mustafaaliyualiyu-yt5ts 5 หลายเดือนก่อน +1

    Wlh yacimata yar wahala😂😂

  • @MuhammadMemunakawai
    @MuhammadMemunakawai 5 หลายเดือนก่อน +1

    Hhhhh 😂 gaskiya tayi min daidai sabida wlh ba Wanda yadace da ita acikin su duk yan iyayi ne yaran

  • @Namijindunia
    @Namijindunia 5 หลายเดือนก่อน +3

    So some of our people think nurses are also doctors 😂😂😂😂
    Kuma don Allah a gaya wa participants ba bukata suyi turanshin dole😅

  • @auwalasim4831
    @auwalasim4831 5 หลายเดือนก่อน +1

    Musa irin mu fa take nema,😅bakin namiji me tsafta ga saje, Uwa UBA Kuma GA addini Masha Allah

  • @muhammadmukhtar6752
    @muhammadmukhtar6752 5 หลายเดือนก่อน +2

    I immediately hissed when the girl said she’s SS2 student she don’t even know what he want up to now

  • @AbdoulWahid-e4k
    @AbdoulWahid-e4k 5 หลายเดือนก่อน

    Gaskiya wannan yarinyar bawai basuyibane batada niyar Auré ne yanzu

  • @muhammadabubakar6729
    @muhammadabubakar6729 5 หลายเดือนก่อน +1

    Wllh kawai basuda kudine wllh 😅😅

  • @MoubaraksaleSale
    @MoubaraksaleSale 5 หลายเดือนก่อน

    Ma sha Allah mina jin dadi❤❤

  • @danwazeertv6026
    @danwazeertv6026 3 หลายเดือนก่อน +1

    AE tunda Ta Wuce Ishaq Dinan Waccenma Baikamata Ta Zabi Dayanbah Saboda Totallyma Banga Hankali Agaretabah Gaskiya

  • @aliesalee3935
    @aliesalee3935 5 หลายเดือนก่อน

    gaskiya kunabamuni shadi Masha Allah

  • @JamiluJamilu-e2b
    @JamiluJamilu-e2b 2 หลายเดือนก่อน +1

    Ina kano y za'ayi a nemo min wannan yarinyar

  • @AbdussamadShuaibuAbumuhd
    @AbdussamadShuaibuAbumuhd 5 หลายเดือนก่อน +1

    Black Kanada Sense Ba Laifi😂

  • @Abdoullahishuaibu
    @Abdoullahishuaibu 5 หลายเดือนก่อน +1

    the first comment ❤😂❤ Kafin kallo

  • @malikabdulkadir5175
    @malikabdulkadir5175 5 หลายเดือนก่อน +1

    Kwaila phone store 😂😂

  • @KhadijaGkauji
    @KhadijaGkauji 5 หลายเดือนก่อน

    This mussadiq of a guy ya gama raina mata since da tace She never Graduate 😂😂Kawai de Anyi hira ne nan

  • @Dayyabulawansheka
    @Dayyabulawansheka 5 หลายเดือนก่อน

    Nice one ❤❤🎉🎉

  • @AbubakarJafar-mn8bu
    @AbubakarJafar-mn8bu 5 หลายเดือนก่อน

    ❤❤ Da kyau Musa ❤❤❤

  • @Zainab-g1s7u
    @Zainab-g1s7u 2 หลายเดือนก่อน

    Emmmmm

  • @serdieqfergo2751
    @serdieqfergo2751 5 หลายเดือนก่อน +3

    Alhaji Musa Please arinka kawo mana matured people wanda suka mallaki hankalinsu, kuma masu niyyar aure.
    MARYAM: Abarta saita gama karatun secodary.
    ISHAQ: Yana da kudirin aure kuma yana kasuwanci, wannan ana iya kawo shi.
    MUSADDIQ: Baya da kudirin aure, babu kasuwa tsayayya, shi wannan dama bai kamata a kawo shiba.

  • @LawanAdamu-qt2mu
    @LawanAdamu-qt2mu 5 หลายเดือนก่อน

    To kai Musa 😂😂😂 meyesa kake zaune ah kusa dasu

  • @AminuIbrahim-f2e
    @AminuIbrahim-f2e 29 วันที่ผ่านมา

    Daman wannan sai dan secondary 😂

  • @UMMUSALAMAMUSTAPHADAYYIB
    @UMMUSALAMAMUSTAPHADAYYIB 21 วันที่ผ่านมา

    Idan wadannan guys din basuyi Mata ba sae wanne kenan

  • @MansurYunusa-zg4qb
    @MansurYunusa-zg4qb 5 หลายเดือนก่อน +1

    She speak well and I like the way she talk most importantly she is beautiful I wish I'm in Kano

  • @abubakaryushau2995
    @abubakaryushau2995 5 หลายเดือนก่อน +2

    Nurse is not a doctor malam kudaisa kansu na kato

  • @Laoualihassane
    @Laoualihassane 5 หลายเดือนก่อน +1

    Merci beaucoup ❤

  • @nazifigarba8897
    @nazifigarba8897 5 หลายเดือนก่อน +1

    Malan Musa Ina son yarinyar nan ya kamata In haɗu da Ita sai dai Kuma ban san ta Yadda za mu haɗu ba saboda gaskiya tayi mun A nawa ɓangaren Sai dai kuma ni bani da saje Kamar yadda tace tana son namiji Mai sajen

  • @BasharAbubakar-t3z
    @BasharAbubakar-t3z 5 หลายเดือนก่อน +1

    Gaskiya kudinga tantance wa enda suke serious cewa aure suke nema ba irin waennan ba da basu ma san how they are going through ba

  • @MasuduIsah
    @MasuduIsah 5 หลายเดือนก่อน

    Nice 👌

  • @mahmoudwabi946
    @mahmoudwabi946 5 หลายเดือนก่อน +1

    Wai an dena kawo chips ne nikan 😄

  • @officialabz5397
    @officialabz5397 5 หลายเดือนก่อน +1

    Yoto ni wannan koda gangaliyan daya aka hadani da ita wlh zance Allah ya bada sa a

  • @aminukhalid
    @aminukhalid 5 หลายเดือนก่อน

    Gaskia muma bata manaba 😮

  • @abubakarlawal8318
    @abubakarlawal8318 5 หลายเดือนก่อน +1

    She has tried at her age...amma dai I encourage ta dan ba karatu mahimmanci for now

  • @JUMMAIWALI-ji7jx
    @JUMMAIWALI-ji7jx 5 หลายเดือนก่อน

    Musa afrika na gan abun da kake wa dariya da ka kalli farin gayen😂😂😂

  • @umarhamisuarab7664
    @umarhamisuarab7664 5 หลายเดือนก่อน

    Gsky this girl is not serious at all but sincerely speaking kudaina kawo irin wannan yarinyar she don't even know who she is up to now

  • @mustaphaahmadu8996
    @mustaphaahmadu8996 5 หลายเดือนก่อน

    Good content I love it

  • @kasimmusa3748
    @kasimmusa3748 5 หลายเดือนก่อน +1

    Kun lura da me Ishaq yace bayan tace basuyi ba, Cewa yayi "yar wahala" 😂

  • @MadukawuMadukabiram
    @MadukawuMadukabiram 5 หลายเดือนก่อน

    Dan Allah wai idan basuda niyar aure miyasa sake zuwa

  • @AbubakarIbrahim-jf1tu
    @AbubakarIbrahim-jf1tu 5 หลายเดือนก่อน +6

    Masu program din nan Allah ya saka muku da alkhairi kuma Allah ya kara basira da daukaka 🙏❤🙏

  • @BA_SO_BA_NE
    @BA_SO_BA_NE 5 หลายเดือนก่อน +4

    In an gama tara Videos na Kano a leka Adamawa The Land of Beauty

    • @Aspha_Technology1
      @Aspha_Technology1 5 หลายเดือนก่อน +1

      Mtsssw Wai ss2 take Amma take wannn shegen iyayin

  • @BilqeesuUmar
    @BilqeesuUmar 5 หลายเดือนก่อน

    Allah xama mna mafi alheri

  • @AhmadShuaib-k1k
    @AhmadShuaib-k1k 5 หลายเดือนก่อน +1

    Wai yanzu ss 3 zata shiga ,yunda tace next year zakayi graduation

  • @HusseinAbacar
    @HusseinAbacar 5 หลายเดือนก่อน

    Wannan ita ce yarinyar wannan satin 😅

  • @yasirsulaiman-t5n
    @yasirsulaiman-t5n 5 หลายเดือนก่อน

    Nice one

    • @HarunaIsyaku-ek8zo
      @HarunaIsyaku-ek8zo 5 หลายเดือนก่อน

      gaskiya yakamata a bawa masu niyyar aure dama ba fira kawai a tashi ba

  • @bashowbsh2574
    @bashowbsh2574 5 หลายเดือนก่อน +1

    But malam musa I suggest next time you should have ask the guys too if they like her or not and give the reasons why they liked her and why they don’t liked her

  • @Aysa-zd9oe
    @Aysa-zd9oe 5 หลายเดือนก่อน

    🎉🎉🎉❤❤

  • @MuhammadSaminu-qs8mp
    @MuhammadSaminu-qs8mp 5 หลายเดือนก่อน +2

    Both of them were not ready for marriage, so what's the purpose of dating

  • @sunusiabubaka8339
    @sunusiabubaka8339 5 หลายเดือนก่อน

    Ya kama ta ace Kuna tantance Wanda they are serious Kuma sun san Mai suke so. Wanan gaba dayan su bama su san Kan su ba. ko kuyi checklist Wanda kowa zai cike b4 ya samu damar fitowa a show din. Hakan zai rage fitowar yara irin wadan nan

  • @smart-saif53
    @smart-saif53 5 หลายเดือนก่อน +1

    please muna bada lokacinmu muna kallon wannan program din amma yaxu ya fara bamu haushi menene haka mAGANAZ AKE tahada aure ba soyayyaba amma suzo suna cewa wani basushiryawa aureba gabadaya abun baiyi dadiba
    im so angry 😡

  • @safwandiyamaikano9866
    @safwandiyamaikano9866 5 หลายเดือนก่อน

    A'a akwai hujja mana

  • @MOSESKILLER1
    @MOSESKILLER1 5 หลายเดือนก่อน

    Ta Rasa tunaninta wannan yarinyar

  • @MdAli-e8d
    @MdAli-e8d 5 หลายเดือนก่อน

    ماشاءالله

  • @FalaluUmar-pw7dg
    @FalaluUmar-pw7dg 5 หลายเดือนก่อน

    Ba ynxu xakayi aure ba me yakawoka Nan ykmt ku gyara wnn Abun fa

  • @abubakarsadiqzakariyya2530
    @abubakarsadiqzakariyya2530 5 หลายเดือนก่อน

    Akwai yaranta acikin wannan.
    Shin sai yara ne kuma masu karancin shekaru kawai Kuke gayyata?

  • @BA_SO_BA_NE
    @BA_SO_BA_NE 5 หลายเดือนก่อน +11

    You have to increase the size of English subtitles

    • @Kannywood_latest_update
      @Kannywood_latest_update 5 หลายเดือนก่อน +1

      Yeah is too short

    • @Najat-jm2hm
      @Najat-jm2hm 5 หลายเดือนก่อน +2

      I asked for font size twice, but nothing is done about it, I don't understand Hauza. It is my husband's language, and I wish to learn it, so I read and pic up what they say and try to match, but this my brother inlaw( the host) isn't helping me at all😅

  • @AhmadTijjani-c3w
    @AhmadTijjani-c3w 5 หลายเดือนก่อน +1

    Ita wannan ai 'yar 18 CE don haka tana da time ta tsaya ta darje, ba kamar wacce da doshi 30 ba da zaka ga kawai addu'a Allah ya kawo kowane.

  • @amnasztv6353
    @amnasztv6353 5 หลายเดือนก่อน +1

    Kano people are different

  • @IsiyakaAhmed
    @IsiyakaAhmed 5 หลายเดือนก่อน +1

    muna bukatarka a bauchi pls

  • @abbaslawal2651
    @abbaslawal2651 5 หลายเดือนก่อน

    Shine matsalar qwaila, amma inba haka ba ai Ishaq ne zata zaba

  • @AuwaluIbrahim-vp1dr
    @AuwaluIbrahim-vp1dr 5 หลายเดือนก่อน

    Masha Allah

  • @BA_SO_BA_NE
    @BA_SO_BA_NE 5 หลายเดือนก่อน +5

    A leka Kebbi da Sokoto da Zamfara muji kalar Hausar nan tasu in suna chat

  • @IbrahimHarunaahmad
    @IbrahimHarunaahmad 3 หลายเดือนก่อน

    Gsky ishaq yayimin

  • @AuduRiman
    @AuduRiman 5 หลายเดือนก่อน

    BA Aimusidadai

  • @USMANYUSUFADAM
    @USMANYUSUFADAM 5 หลายเดือนก่อน +1

    Wannan duk bada gaske suke ba har ita yarinyar shirin baya yafi kayatarwa wlh

    • @danfarutv4720
      @danfarutv4720 5 หลายเดือนก่อน +1

      A gaba ma zaa samu wanda zaya qayatar

    • @lawanbukar934
      @lawanbukar934 5 หลายเดือนก่อน

      Wannan gaskiya neh... Musamman wancen na 'Police Officer' yafi mature...

    • @lurwanuhamza8514
      @lurwanuhamza8514 5 หลายเดือนก่อน

      ​@@lawanbukar934wlh

  • @ابوبكرابوبكر-ط2ه
    @ابوبكرابوبكر-ط2ه 5 หลายเดือนก่อน

    🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤😂

  • @usmanamuhd6944
    @usmanamuhd6944 5 หลายเดือนก่อน

    Na dade ina mgn akan inaso nayi program dinnan amma shiru kaki mun raplay

  • @hffdf4085
    @hffdf4085 5 หลายเดือนก่อน

    😂😂😂

  • @SulaimanIsmail-nv8pg
    @SulaimanIsmail-nv8pg 5 หลายเดือนก่อน

    Gaskiya bata shirya yin aure ba

  • @sirajofaruk-gb8um
    @sirajofaruk-gb8um 5 หลายเดือนก่อน

    akwai yarinta a tare da ita

  • @JafaruJafar-d3z
    @JafaruJafar-d3z 5 หลายเดือนก่อน

    ❤❤❤❤❤❤

  • @GeneralbCommunicationcenter
    @GeneralbCommunicationcenter 5 หลายเดือนก่อน +1

    Yaushe Zanzo Ayi Dani ...?

  • @muhammedtsamiyya2702
    @muhammedtsamiyya2702 5 หลายเดือนก่อน

    Wannan ai kwaila ce

  • @KhadijaGkauji
    @KhadijaGkauji 5 หลายเดือนก่อน +1

    This is so rubbish seriously 😂
    She hasn’t even graduate from secondary schl oo🤌🏻😂

  • @MUHAMMADABDULLAHI-ku7zb
    @MUHAMMADABDULLAHI-ku7zb 5 หลายเดือนก่อน

    Malam musa this programme yana da kyau ina san shiga ni mutimin local government katagum Bauchi ne.

  • @ShamsuddeenSalisu-cl4no
    @ShamsuddeenSalisu-cl4no 5 หลายเดือนก่อน

    Host maganar nan bata futa,please munaso aduba matsalar

  • @Halliruyusuf-s4e
    @Halliruyusuf-s4e 5 หลายเดือนก่อน

    Nice but Shirin ba ya dadi kamar da

  • @AbbaAshiruAhmad
    @AbbaAshiruAhmad 5 หลายเดือนก่อน

    ❤🎉

  • @Black_Diamond_80
    @Black_Diamond_80 5 หลายเดือนก่อน +5

    Gaskiya host inhar mutum ba aure xeyiba kaga ae ba to meyakawoshi kenan ba anfanin xuwanshi ae abinnan bafawai ana hadashibane dankawai axo ayi hira atashi atafi abune Wanda in anafatan mutum yasamu dededashi ayi aure so kaga bekamata aringa sa those who are not Sirius ba. Itakuma Maryam nibanga lefintaba dantabada wannan amsar saboda she's so young gaskiya kodanaji shekarunta nasan balallai asamu fahimta daga garetaba sbd ita kanta ba lallai tasan me akekira da rayiwaba yanxu gaskiya

  • @AbuJabeer-qw8zo
    @AbuJabeer-qw8zo 5 หลายเดือนก่อน

    shirar tasu tayi kyau amma akwai yarinta a wajan yarinyar

  • @KabiruIdris-p6y
    @KabiruIdris-p6y 5 หลายเดือนก่อน

    Kuna bani nishadi

  • @muntariare8512
    @muntariare8512 5 หลายเดือนก่อน

    Aci tuwo yace yana ciki daga katsina

  • @HamzaKabir-j4g
    @HamzaKabir-j4g 5 หลายเดือนก่อน

    💯💯💯💯

  • @AminuKhalid-y7q
    @AminuKhalid-y7q 5 หลายเดือนก่อน

    Ni inasonta sosai Kuma taburgeni

  • @TheWorldof2day
    @TheWorldof2day 5 หลายเดือนก่อน

    Kuma ba amfanin ku hada soyayyar da bazata kai ga aure ba

  • @abdullahitahiryusuf7435
    @abdullahitahiryusuf7435 5 หลายเดือนก่อน

    Musaddiq was not supposed to be here tunda he’s not ready

  • @muhammadgoni9565
    @muhammadgoni9565 5 หลายเดือนก่อน +1

    The rate of secondary school girl is too much

  • @musaauwalusman3802
    @musaauwalusman3802 5 หลายเดือนก่อน

    Ina bukatar mu yi magana da wannan koh Allah zaisa in kwanta mata,ta wace hanya zan bi please explain

    • @ManyanGobe
      @ManyanGobe  5 หลายเดือนก่อน

      Contact our official WhatsApp 09016853055

  • @Babangida-Bello
    @Babangida-Bello 5 หลายเดือนก่อน

    Miye amfanin yin comment bayan wasu sun Rigani

  • @SIRRINTECHNOLOGYTV2025
    @SIRRINTECHNOLOGYTV2025 5 หลายเดือนก่อน +1

    Cripto not a business boss

  • @AbdullahiMuhammad-m4x
    @AbdullahiMuhammad-m4x 5 หลายเดือนก่อน

    Yarinta ne kawai yake damunta

  • @abbapubg5821
    @abbapubg5821 5 หลายเดือนก่อน

    Gaskiya ni a ra'ayi ma ya kamata a dena kawo yara under age irin yan secondary nan saboda ba wasa bane abin

    • @ManyanGobe
      @ManyanGobe  5 หลายเดือนก่อน

      This is a platform for everyone. Thank you