Allah sarki su ja.afar Babu irin cin mutun cin da bakurima shekarau ba Amma har ya gama shekara takwas bai taba kama kowa ba allah yasa mudai mucika da imani
Masha Allah gaskiya antaba inda yake mana ciwo! Amma tambayar shine mene yan arewa dake woje wato “Arewa Diaspora” suke famar tallafawa awan bangaren. …domin gaskiya, know-how da kuma Capital “jari” na wojen su! Gomti najiha ko na taraiya bazata iya wannan ba, anawa gani! Abunda dai zasu yi shine bunkasa “ enabling environment “ So yan arewan dake “diasporans” woje ahada kai kuma hada kai da yan kasuwa da ke gida akawo ci gaba wanda zai bunkasa yanki. Yanzu ko maganar wutar mambila bai kamata ace arewa Diaspora da kuma yan kasuwan yankin basu da hannun jari aciki ba. Muna maganar gina kasa da kuma arziki dole ne mufara mallakar wannan abubuwan. Allah yamana jagora
Assalaam alaikum wa Rahmatullahi wa Barakatuh... from a reliable source about six(6) trucks of crude oil are being taking out from that ‘Bauchi/Gombe’ on a daily basis and the most annoying thing is the fact that the so called government is deeply involved in this smuggle.. a recent crude was sold to Malaysia and a friend of mine who is very well in contact with the so called leaders of Nigeria today, was contacted and had a dialogue with somebody whom I cannot mention name about how to tactically split the money and make the payments. Allah ya isa kuma Allah ya yi mana maganin wannan mugayen shugabanni. Nagode
Kai gaskiya Kano ban da sare ƙafafuwa har da hannaye aka haɗa,an bar mu sai iya kai da gangar jiki wato yanzu mun zame wa waɗancan ɗan zani.Gaskiya Allah ya isa. Ina ganin idan har zamu samu gwamnoni adalai,to gara a koma wancan tsari na bangarori. Rashin kishi na shuwagabanni shi ya kashe arewa murus,yau kam kamar fami aka yi mana.Bahari ya yi wa arewa babbar illa,duk da dai shi Baharin yace"akwai rashin iya aiki"to amma ai da yana da kishi da ya nema waɗanda suka iya aikin😢.
To amma meyasa kullum kiranku akan yansiyasa kuma amma basa taba bata lokacin sauraranku meyasa kubaraku shiga siyasanba ko bakomai zaku shiga system din kuma wane irin rawa zaku iya takawa hankan zai nunawa duniya cewa kun matsa gaba ba iya shawara kuke iya bayarwa ba kuma banyi tinanin dokar kasa ko na aykinku bata baku dama ba
Toh wai wancan lokacin hanyar da akabi a hada kudi a arewa akayi aikin hako mai yanzu ma mubi hanyar mana kawai mu hako abun mu ama raba Nigeria din kawai
YA YAN UWA MUNA TARE DA KU AMMA INA KIRA GAREKU DA TUN YANZU A FARA WANI ABU NA GYARA DAGA MATAKIN FARKO IN ANUFIN DA GA UNGUWANNIN MU HAR ZUWA KAN KASA
Fatan alkairai masu yawa duniya da lahira bijahi shugaban mu annabi muhammadul Rasulullah S 💞 A 💞 W ameen yarabbil alameen 🤲
masha allahu allah yakaramuku basira ameen
Allah ya taimake ku❤❤❤❤
ALLAH ya kawo mana mafita a kasarmu Nigeria.
Masha Allah jazakallah khairee daga kuwait 🇰🇼
Allah sarki shi ilimi baruwan kasuwabane shuwaga bannimmu basudatinani
Allah sarki su ja.afar Babu irin cin mutun cin da bakurima shekarau ba Amma har ya gama shekara takwas bai taba kama kowa ba allah yasa mudai mucika da imani
Allah ya iyamana yasa mudace wallahi watashari ar se lashira kaway
Masha Allah gaskiya antaba inda yake mana ciwo!
Amma tambayar shine mene yan arewa dake woje wato “Arewa Diaspora” suke famar tallafawa awan bangaren.
…domin gaskiya, know-how da kuma Capital “jari” na wojen su!
Gomti najiha ko na taraiya bazata iya wannan ba, anawa gani! Abunda dai zasu yi shine bunkasa “ enabling environment “
So yan arewan dake “diasporans” woje ahada kai kuma hada kai da yan kasuwa da ke gida akawo ci gaba wanda zai bunkasa yanki.
Yanzu ko maganar wutar mambila bai kamata ace arewa Diaspora da kuma yan kasuwan yankin basu da hannun jari aciki ba.
Muna maganar gina kasa da kuma arziki dole ne mufara mallakar wannan abubuwan.
Allah yamana jagora
Gaskiya naji dadin wannan maganar kwarai da gaske wlh don dama abun yana damuna
Yau time keeper Ja'afar ya shigo kenan 😂
This is an eye opener really, because i used to think mu yan arewa rashin zuciya ne yasa bamu da wadannan irin companies din a arewa.
allah ubangiji yasamudace
Assalaam alaikum wa Rahmatullahi wa Barakatuh... from a reliable source about six(6) trucks of crude oil are being taking out from that ‘Bauchi/Gombe’ on a daily basis and the most annoying thing is the fact that the so called government is deeply involved in this smuggle.. a recent crude was sold to Malaysia and a friend of mine who is very well in contact with the so called leaders of Nigeria today, was contacted and had a dialogue with somebody whom I cannot mention name about how to tactically split the money and make the payments. Allah ya isa kuma Allah ya yi mana maganin wannan mugayen shugabanni. Nagode
Gaskiya ya kamata barister a binciko wannan maganar, domin mahinmancinta.
😢
Masha allah.harkollim.abunda mukeso mudingaji.nadaga.cikin.korakoran.shuwagabinninmu.na.arewa dagacikin.rashin.kishinmu.nashuwa.gabinninmu.yada.zamuyi.kishin.kabmu.nacigana.dukannin.mezakowimana.nayanda.zamureqe.kanmu.ataluce.kama.staro.daharkar.noma.dacigaban.abubuwan.dayadace.allah.yataimakemu.ameen
Nigeria fa dayace amma kowa yasan gidan ubansa.
Dan hka a raba kasar a bawa kowa tasa. Wannan shine
Kai gaskiya Kano ban da sare ƙafafuwa har da hannaye aka haɗa,an bar mu sai iya kai da gangar jiki wato yanzu mun zame wa waɗancan ɗan zani.Gaskiya Allah ya isa.
Ina ganin idan har zamu samu gwamnoni adalai,to gara a koma wancan tsari na bangarori.
Rashin kishi na shuwagabanni shi ya kashe arewa murus,yau kam kamar fami aka yi mana.Bahari ya yi wa arewa babbar illa,duk da dai shi Baharin yace"akwai rashin iya aiki"to amma ai da yana da kishi da ya nema waɗanda suka iya aikin😢.
Allah ya bamu sugabanni na gari
To amma meyasa kullum kiranku akan yansiyasa kuma amma basa taba bata lokacin sauraranku meyasa kubaraku shiga siyasanba ko bakomai zaku shiga system din kuma wane irin rawa zaku iya takawa hankan zai nunawa duniya cewa kun matsa gaba ba iya shawara kuke iya bayarwa ba kuma banyi tinanin dokar kasa ko na aykinku bata baku dama ba
Wai sau nawa Ja'afar ya kira sunan "Bulama" 😂
😔😔😔 الله يصبرنا يا رب😔😔😔
شمال نيجيريا
الله يصلحهم يا رب
سياسيون خربوا الشمال
Same thing in India. akan hanya kaga anahada mota
Inajin ku daga Frankfurt Deutschland ai gaskiya bamu da naga masu kishi
Toh wai wancan lokacin hanyar da akabi a hada kudi a arewa akayi aikin hako mai yanzu ma mubi hanyar mana kawai mu hako abun mu ama raba Nigeria din kawai
Mambila Project -- 1972 first time it was thought of
Alsm ina yinka bulama
Malam bulama kolmani kauye a karkashin Akko LGA na Gombe State. Dudda wannan ba matsala bane amman yanada kyau a bayyana
Kwarai kuwa 44:20 Solar
Ina yinka bulama
Inai muku fatan alkhairi
KOLMANI,MANBILA INDUSTRIES ,SECURITY & FARMING.
Wlh matsalar arewa 80% governors wlh
YA YAN UWA MUNA TARE DA KU AMMA INA KIRA GAREKU DA TUN YANZU A FARA WANI ABU NA GYARA DAGA MATAKIN FARKO IN ANUFIN DA GA UNGUWANNIN MU HAR ZUWA KAN KASA
You are right.
UNTL