Abinda wahabiyya ta ke koyar Zaki abautawa Allah s.w.a. kar ahadashi da wali ko wani Annabi ko wani shehu, Daawar wahabiyya ta biyu kar a shigo da wani abu da babushi a addinin musulunci matukar ibadace ,don gudun kar a karawa addini komai kar a rageshi ,don gudun shigar da karya da son rai.
Wa ya zagi maulidi ? An ce ma ku maulidi bidi'a ne , domin MANZON ALLAH ( SAW ) bai yi umurni da a yi ba , Kuma shi ma bai yi ba , haka sahabban shi ma ba su yi ba. don haka ba zai zama addini ba . Sannan batun kafirtawa kuwa , to Allah ( swt ) ka ke karyatawa , domin shi da kan shi ya kafirta duk wanda ya yi shirka da shi . Su kuwa 'yan dariqa mushrikai ne , domin su na shirka da Allah . Domin dukkanin QUTUBAN su ALLOLI nie 😂
Masha allah Sai godiya ga allah
Abinda wahabiyya ta ke koyar Zaki abautawa Allah s.w.a. kar ahadashi da wali ko wani Annabi ko wani shehu,
Daawar wahabiyya ta biyu kar a shigo da wani abu da babushi a addinin musulunci matukar ibadace ,don gudun kar a karawa addini komai kar a rageshi ,don gudun shigar da karya da son rai.
Taron masharanta jahilli
Wa ya zagi maulidi ? An ce ma ku maulidi bidi'a ne , domin MANZON ALLAH ( SAW ) bai yi umurni da a yi ba , Kuma shi ma bai yi ba , haka sahabban shi ma ba su yi ba. don haka ba zai zama addini ba .
Sannan batun kafirtawa kuwa , to Allah ( swt ) ka ke karyatawa , domin shi da kan shi ya kafirta duk wanda ya yi shirka da shi . Su kuwa 'yan dariqa mushrikai ne , domin su na shirka da Allah . Domin dukkanin QUTUBAN su ALLOLI nie 😂
Izalah ikon she dan