Bazoum ya hadu da wani sabon Ibtila'i, bayan ƙwace masa mulkin da akai.

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 3 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น •

  • @superstar8507
    @superstar8507 ปีที่แล้ว

    Allah yasa muyi kyakkyawan karshe

  • @khadimibachiroudamagaram2983
    @khadimibachiroudamagaram2983 ปีที่แล้ว +1

    Tare da girmamawa ina me baku shawara da kudena shaci fadi akan duk abinda bakuda cikakkiyar masaniya akai musamman abu irin wannan bakuda hurumin da zaku tchanza labarin abubuwan dasuke faruwa balana har kuke kokarin tada hankalun al'umma waɗanda basu san mike faruwa ba, kwatakwata labaranka basu dace da abinda ke wakana a zahiri ba.
    Sannan idan na fahimceku inkuma har zanyimaku adalci shine kuna so ku burguemu da ra'ayin wanda bashi ne ra'ayin yan kansar mu dawannan nuke baka shawara Malam Al'amine Ibrahim cewa yanada kyau kudena saka kanwa dayawa amiyarku amemakon sakamata maggi domin wannan dai kam tayi dauri dayawa balalle neba takasance mai anfani sakamakon rashin tabbatar da sahihin labarai musamman kasancewar labarin dukansa baya asaman doron dazai hamadar..
    Allah yasa mugane yakuma bamu ikon tantance kalmar da bakinmu zai furta dan kartakaymu ga danasani Ranar gobe Ameen summa amine 😊

    • @kundinshahara5989
      @kundinshahara5989  ปีที่แล้ว +1

      Bamu taba saka labari ba tare da mun tabbatar da ingancin sa ba, kuma kafin muyi labari mun duba wasu kafofi da muka amince da ingancin su da kuma sahihancin su.
      Don haka idan ma kaga kuskure to zai iya kasancewa daga cikin Ajizanci irin na 'dan Adam, amma ba muna sane zamu yi shi ba.
      Daga ƙarshe mun gode da bayanan ka, Allah Ya bar zumunci.

    • @khadimibachiroudamagaram2983
      @khadimibachiroudamagaram2983 ปีที่แล้ว

      @@kundinshahara5989 Toh Allah Ubangiji ya kiyayye mu da kiyayewansa yakuma bamu dace naƙwarai ya bamu ikon gane abubuwa cikin sauki.
      Babu shakka kun samu labaran ku ne daga wajen wa'inda suke masu goyon bayan Tsohon shugaban Bazoum, Anma kar wannan yasa ku ce ilahirin al'ummar kasar Niger.
      Abisa abinda su suke ikirarin cewa basu yarda diba da yadda aka yima offishin qungiyar PNDS Tarayya, Yakamata kuma ku fahimci cewa ba gaskiya bane Mafi yawancin al'ummarmu Gida da waje wlhy muna goyan bayan Sojojin Kasar akan .
      Insha Allahu Niger Itama zata bi sauran takwarorin izuwa neman incin kanta don ganin munfita daga qangin bautar da shuwagabannin mu sukewa kasar Faransa kuma wannan itace kadai damar damu keda ita dalilin hakan muke masu goyon baya agaresu.
      Fatan mu suma waɗanda basu gane ba su gane sudena son kansu su zo abama wa'inda suka yi wannan namijin ƙoƙarin cikekken goyon dan basu damar magancemana abinda yake cimasu damu baki daya tuwo a kwarya su ƙota kasar daga mulki mallaka izuwa Ƙasa me inci.
      Nima Nagode da fahimtana , Allah ya bar zumunci Allahumma ameen dan Albarkan Sayyiduna Rasullillahi SAW ❤️❤️❤️

  • @habibasharif4426
    @habibasharif4426 ปีที่แล้ว

    Tab, gaskiya wannan lamarin sai dai addu'a. Amma akwa matsala gaskiya.

  • @HamissuHamissu-qj3zc
    @HamissuHamissu-qj3zc ปีที่แล้ว

    😂😂😂😂

  • @bachi2204
    @bachi2204 ปีที่แล้ว

    Rachiya kachine buro ubanki