Zama na 02.. Amsoshin da Sheikh Abduljabbar ya bawa Malaman Maja na jihar kano bayan Mukabala

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 8 ก.พ. 2025
  • Karon na 02 Sheikh Abduljabbar Kabara ya kare kanka ta hanyar bayar da Amsoshin da yayi kokarin bayarwa a yayin da ake gudanar da mukabala a tsakaninsa da malaman maja na jihar kano
    An gabatar da wannan Amsoshi ne a raar Laraba 14//July//2021m wannan shine karo na farko

ความคิดเห็น • 19

  • @sulaimanyusuf5172
    @sulaimanyusuf5172 ปีที่แล้ว

    Allah ya kyauta, Allah ya shiryar damu. Cika baki bayyiba. Ai lalle acan din yakamata ka fada. Kuma ai minti 10 ya isa tunda ai ba Babban malami da baka kalubalanta ba wanda duniya tasan dasu.

  • @IbrahimMuhammad-n8t
    @IbrahimMuhammad-n8t 5 หลายเดือนก่อน

    Masha Allah.Allah ya qara basira ya qara kulawa

  • @musaisah9398
    @musaisah9398 3 ปีที่แล้ว +3

    Allah yasaka da al khairi zeenatudden
    Allah ya kara kusanci

  • @mustaphateacher3032
    @mustaphateacher3032 ปีที่แล้ว

    Allah ya ceto mabiyanka dan wllh ka halakardasu sai su tuhumeka a gobe kiyama dan kaci amanarsu wllh

  • @harounaahmedkollo6716
    @harounaahmedkollo6716 3 ปีที่แล้ว +4

    Allah kara lafiya malan

  • @BabanHabsat-v7p
    @BabanHabsat-v7p วันที่ผ่านมา

    😢😢😢😢

  • @AbdulrahimAminu-u6z
    @AbdulrahimAminu-u6z 2 หลายเดือนก่อน

    Yomiyahana kafada cenwurin

  • @IbrahimHalilu-yn3qr
    @IbrahimHalilu-yn3qr ปีที่แล้ว

    Lafiy

  • @karimhachimou6586
    @karimhachimou6586 2 ปีที่แล้ว +1

    Wanga mutun bai da hankali. Allah ya shirye ka "mallam"

  • @abassabdou7340
    @abassabdou7340 3 ปีที่แล้ว +1

    Walay wanga mahaucacine

  • @abdullahimahammadu7075
    @abdullahimahammadu7075 ปีที่แล้ว

    👍👍

  • @duniyarmuayau.3896
    @duniyarmuayau.3896 7 หลายเดือนก่อน

    Mahaukaci da rigar malanta.

  • @adamkabir6685
    @adamkabir6685 2 ปีที่แล้ว +3

    Da alama de kafi iya magana cikin dalibanka

  • @UsmanSulaiman-s8e
    @UsmanSulaiman-s8e หลายเดือนก่อน

    Chigaba da tsareka zalinchine afefeye rubabun hadisai azaunalafiya

  • @alassaneassa8059
    @alassaneassa8059 2 ปีที่แล้ว

    Ancuci'abduljabar