Sarkin Dawaki Babba Aminu Babba Dan'agundi Ya Magantu Kan Shariar Masarautar Kano

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 25 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 10

  • @sanirafi4188
    @sanirafi4188 10 วันที่ผ่านมา

    Allah sarki duniya kam tazo karshe,, ka dubi dattijo wanda ya baiwa shekaru 70 baya still fafutukar muliki ita ke gabanshi, fadi yake yanzu ma suka soma. Allah kasa muyi kyakkyawan karshe.

  • @muhammadrezaajanisuleiman4026
    @muhammadrezaajanisuleiman4026 12 วันที่ผ่านมา

    Shi Sarkin Kano Muhammad Sanusi II bai ambaci sunan kowa ba.

  • @MuhammadSani-q2y
    @MuhammadSani-q2y 12 วันที่ผ่านมา +1

    Muna tareda Aminu ado in sha allah

  • @basirubala5435
    @basirubala5435 12 วันที่ผ่านมา

    Allah ya taimaki Sarkin Dawaki, Aminu Babba Dan-agundi.

  • @bashirmusa-o3s
    @bashirmusa-o3s 12 วันที่ผ่านมา

    The man has some points sha.

  • @sanijankai384
    @sanijankai384 11 วันที่ผ่านมา

    Alkalin dakali barka da aiki 😂😂😂

  • @rabiumisa1930
    @rabiumisa1930 9 วันที่ผ่านมา

    Wannan tsohon najadune

  • @AyubaIsah-he8gx
    @AyubaIsah-he8gx 13 วันที่ผ่านมา

    Allah ya kare mana mutuncin mu aduk inda muke

  • @rabiumisa1930
    @rabiumisa1930 9 วันที่ผ่านมา

    Kadenatada hankalin al umman annabi subhanallah

  • @rabiuyau4231
    @rabiuyau4231 11 วันที่ผ่านมา

    Wato wannan na fahimci soyake tunda Yana ganin baza suyi nasara ba kowa ma yarasa