Wata Sabuwa Sabon Addini Yashigo Nigeria Mace Tayi Limamci a Garin...

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 12 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 70

  • @bashirsalihu6835
    @bashirsalihu6835 วันที่ผ่านมา +5

    Subhanallah, mudai musulmi mun shiga uku

  • @AichatouAlassan
    @AichatouAlassan 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Wa alaikum Salam , Mai yiwuwa basada ilmin salane kuma sunson musulinci dans Allah anemasu

  • @ummaAminuAbba
    @ummaAminuAbba 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Subhallahi! Ya Allah ka kashemu cikin Muslunci

  • @MaimunaDangana
    @MaimunaDangana 16 ชั่วโมงที่ผ่านมา +3

    I think Mallam is the duty of our Islamic organisation to look for them and educate them.

  • @IbrahimBoubacar-w1j
    @IbrahimBoubacar-w1j 22 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Subahanallah😭😭😭😭

  • @AbubakarMohammad-g4n
    @AbubakarMohammad-g4n 21 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Wallahy nan ba Nigeria bane👉👉

  • @seba_alhawsawy
    @seba_alhawsawy วันที่ผ่านมา +3

    Wannan irin sallah haka na shiririta haka... Allah ya shirya

  • @salihuibraheem1484
    @salihuibraheem1484 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Duk wasa wasa amma banda wasa da sallah😢

  • @ShawalMohammed-k2u
    @ShawalMohammed-k2u 17 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    May Allah help us from this life

  • @UsainiySharif
    @UsainiySharif วันที่ผ่านมา +2

    Allah ya tabbatar da mu a tafarki Mai kyau

  • @ShuaibuIsamuawiya
    @ShuaibuIsamuawiya วันที่ผ่านมา +4

    malam don Allah ayi kokari adakile wayannan kungiyoyin shaidanu.

  • @خديجه-ق1م
    @خديجه-ق1م ชั่วโมงที่ผ่านมา

    😭😭😭 Atagafirula

  • @AyubafardiZigani
    @AyubafardiZigani 8 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Subhaanallah 😢😊

  • @sanioumarou-f1s
    @sanioumarou-f1s วันที่ผ่านมา +2

    Malam wannan fa ba sallah suke ba wani abune sukeyi daban ba sallah ba

  • @madamomar6717
    @madamomar6717 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Soubahananllah 🥺🥺

  • @alkasimmusa-hg3vy
    @alkasimmusa-hg3vy 16 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Auzubillahi,Wai da Allah da ayoyinsa suke ma izgili.

  • @SaniNasir-h7t
    @SaniNasir-h7t วันที่ผ่านมา +1

    Allah karabamu da 6ata

  • @malashatima
    @malashatima วันที่ผ่านมา +1

    Malam sai hakury duniyace tazo karshe

  • @AbbasSaeedu
    @AbbasSaeedu 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    allah yakyauta

  • @KabiruIBRAHIM-wr3kr
    @KabiruIBRAHIM-wr3kr 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Inaga ba Nigeria bane wannan Sallah.

  • @babangayougayou1094
    @babangayougayou1094 วันที่ผ่านมา +1

    Wasu kaya sai amali 😂😂😂😂😂😂

  • @ChantouChantou-k5b
    @ChantouChantou-k5b 23 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    A kama su a yi masu bulala wallahi. Haba dan Allah

  • @belloumarmilgoma3224
    @belloumarmilgoma3224 18 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Malam kafadi Gaskiya dan Allah kudaina domin wannan ba musulmai bane sannan ba haka ake sallah ba
    Kudinga nisanta musulunci ga ire iren wadannan kungiyoyon

  • @AishaIbrahim-dw4hg
    @AishaIbrahim-dw4hg 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    🇧🇯🇧🇯🇧🇯🇧🇯🇧🇯🇧🇯🇧🇯🇧🇯 benin

  • @babangidaumar7885
    @babangidaumar7885 วันที่ผ่านมา +2

    Ba Nigeria bane

  • @Oman-hv6th
    @Oman-hv6th 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Ya Allah 😢😢😢

  • @GaskiyaDayaceTv1
    @GaskiyaDayaceTv1 23 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Allah ya kyauta😂😂😂😂

  • @AbdurrahmanDawud
    @AbdurrahmanDawud วันที่ผ่านมา +1

    Ya Allah

  • @FatihuTamimun
    @FatihuTamimun 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Inalillahi wa ina ilahirajiun Allah inaroqonka Allah kaiyamuna kamuna magani

  • @walidiallahi
    @walidiallahi 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Ba Nigeria Togo ne

  • @HANATUBAWA-re7su
    @HANATUBAWA-re7su วันที่ผ่านมา +1

    👍

  • @SagiSagi-b5d
    @SagiSagi-b5d วันที่ผ่านมา +1

    Allasaukake

  • @ShuaibuIsamuawiya
    @ShuaibuIsamuawiya วันที่ผ่านมา +1

    Irin sallan yahudawa.

  • @adamoumoutali6894
    @adamoumoutali6894 วันที่ผ่านมา +1

    Wannan ba sabon abaneba ga mazamnan kasar Togo soune akekiransou dan bodou a nan kasar togo

  • @usmanhassanidris4072
    @usmanhassanidris4072 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Wannan alamune na matsafane, kuma shin a Nigeria ne kuwa???

  • @HassanNasrallah-niger-zider
    @HassanNasrallah-niger-zider 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Sallah housfiya che souke

  • @SalimAbdoullahi-o7t
    @SalimAbdoullahi-o7t 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Wlh wannan izgili ne suke muna a addinin mu na musulunci

  • @DanladiGambo-y7u
    @DanladiGambo-y7u 17 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Nifa banyarda wa,annan musulmai bane wlh. Kilama arnane ke isgilanci wa addinin muslunci

  • @MUAZUISAH-dd3dw
    @MUAZUISAH-dd3dw 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    ba Nigeria bane

  • @h.n1977
    @h.n1977 วันที่ผ่านมา +1

    Wannan ba Musulunci suke ba, shakiyanci suke

  • @alkalikalli8918
    @alkalikalli8918 วันที่ผ่านมา +1

    Wal iyyazu billah

  • @ZenabDjibo-py8mk
    @ZenabDjibo-py8mk วันที่ผ่านมา

    Wanan à Togo 🇹🇬 ne tutayene

  • @MalanHassan-cm9yz
    @MalanHassan-cm9yz วันที่ผ่านมา +1

    Wai Dan Girman ALLAH Da MANZON'SA Daman Wannan Sallar a Nageriya Ne....?

    • @رضوانربيع-خ5ض
      @رضوانربيع-خ5ض วันที่ผ่านมา

      Gaskiya inaga ba a Nigeria bane

    • @MalanHassan-cm9yz
      @MalanHassan-cm9yz วันที่ผ่านมา +2

      @@رضوانربيع-خ5ض To ai Shiné Ni Abun Ya Dauremin Kai
      .Amma'fa Ni Na Dan Kwana Biyu Da Nagga Wannan Vidéo ba Awannan Shafin Bané Ganina Na farko'ba.

  • @jummaisaiduhajara5792
    @jummaisaiduhajara5792 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Toww

  • @Abdousamad-q2o
    @Abdousamad-q2o 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Ivory cost pagans gishiri su ka kewaya da kwarya su ajiye a bagan ta . Arnan Ivory cost ke irin wannan amma ba da Allahu Akbar ba.

  • @saidumusa604
    @saidumusa604 วันที่ผ่านมา

    Mace tayi linamanci, batashi ake ba #domin ba sallah sukeba bale aduba ingancin limanci ko akasi

  • @nuhumaishanu6944
    @nuhumaishanu6944 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Dole a gano wayannan mutanen a dakatardasu kafin su yada barna

  • @aminagarba6052
    @aminagarba6052 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Wannan ba musulmai bane
    Christine mutan Ethiopian, haka suke addinin su

  • @uthmanumaruthmanumar5856
    @uthmanumaruthmanumar5856 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Anya ko musulmine

  • @musaibrahim6872
    @musaibrahim6872 19 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Wanda nan ba musulmai bane

  • @tunganciiga6864
    @tunganciiga6864 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Assalamu alaikum.Abinda ya kamata mukara maidana hankali shine kafirai na turai da yahudawa da yan korensu basa kaunar musulmi don haka suna tsammani kawai jahilci da propaganda zai sauya matsayin musulunci wanda bazai yiwu ba.Don baka wannan dai ba baka ake Salah ba.Allah ya rufa mana asiri

  • @blackmambablackwidow9700
    @blackmambablackwidow9700 วันที่ผ่านมา

    To yarbawa wani addini suka sani. Su addini ma bai da mesu ba . shiyasa suka fison junan su yarbawa akan musilmai....ko na Arewa ko nawasu bagare

  • @muslihuhabib8579
    @muslihuhabib8579 วันที่ผ่านมา

    Ena kumgiyoyin musulci na garin

  • @bashirrabiu-x8e
    @bashirrabiu-x8e 23 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Ai muncewannan ba musulinci bane, kamata yayi ayi bin cike sosai

  • @LaminuSaley-h6n
    @LaminuSaley-h6n วันที่ผ่านมา

    Malan,ka,iyadakanka,sai kaga,sufikadaraja,a,gurin,alla

    • @Adamu-x5c
      @Adamu-x5c วันที่ผ่านมา

      Wane Allah?

    • @NaziruMurtala-si2lk
      @NaziruMurtala-si2lk วันที่ผ่านมา

      Wannan waca magana ka ke yi

    • @SaniNasir-h7t
      @SaniNasir-h7t วันที่ผ่านมา

      Kai dai jahiline wlh Kacey sufi malam daraja wlh karya kakeyi munafiki jahini daqiqi

  • @umarsamaila9674
    @umarsamaila9674 17 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Mal. Kaima kayi kuskure da Kiran wannan salla direct.

  • @eedreezm
    @eedreezm วันที่ผ่านมา

    Ina ganin wannan film suke acting

  • @MuktarIsah-bs7kr
    @MuktarIsah-bs7kr วันที่ผ่านมา

    Kujezuwa.dawa.tagaskiya..awaiting.mastala..awaiting.jan.aiki.agabanku.masu.dawar.muslunci.

  • @AdamuamuhammadMuhammad
    @AdamuamuhammadMuhammad 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Pls is not a real Muslim

  • @basiruwali-cv1ky
    @basiruwali-cv1ky วันที่ผ่านมา

    du afirika baida adini misilici yalala.iri.nijeriya