GIDAN BADAMASI 1 EPISODE 13 Nura Dandolo/Naburaska/Bosho/Hadiza Gabon/Magaji Mijinyawa/Umma Shehu
ฝัง
- เผยแพร่เมื่อ 8 ก.พ. 2025
- #Falaludorayi #dorayifilmltd #HausaSeries #Comedy #Sitcom #arewa24channel
#GidanBadamasi #HadizaGabon #adamzango
#falaludorayi #dankwambo
#GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi 'ya'ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa 'ya'yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun 'ya'ya
#GidanBadamasi Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilimantarwa akan hakkin hakkin ‘Yaya akan mahaifinsu da hakkin Mahaifa akan ‘YAYANSU, Muhimmancin zumunci, rikon Amana, da kuma ILLAR AURI SAKI.
ta hanyar amfani da gwanayen 'yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba.
Shirin: Nazir Adam Salih
Daukar hoto: Nelcon Nel
Labari: Falalu A. Dorayi
Tsarawa: Nazir Adam Salih
Bada Umarni
Falalu A. Dorayi
Nasiru Ali Koki
Muhammad M.I Sardauna
#GidanBadamasi 1
Yan Wasa
Nura Muhammad Dandolo
Magaji Ibrahim Mijinyawa
Hadiza Aliyu Gabon
Sulaiman Yahaya Bosho
Tijjani Abdullahi Asase
Mustapha Badamasi Nabraska
Hajiya Zulai Rigachikum
Ummah Shehu
Hadiza Kabara
Hauwa Garba Yar'auta
Hauwa Waraka
Hauwa Ayawa
Nasiru Horo Danmama
Aminu Mirror Zaria
Ibrahim Yala
Sani Dangwari
#dorayifilms
Gaskiya abinda kuke bakwa kyautawa Sai kawai Kuna samana tsuffi Dan Allah adaina
Gaskiya falalu kana yaudarar mu
narasa yaushi hausawa zasu gwari a film
mu hakan ma yana burge mu.
muna alfahari da yarenmu tare da al-ummarmu
Mudai mun hakura da kallon gidan badamasi 👋
Gaskiya cam toun yawshé muna jira à Kawo mana sabon Sharin amma shirou
Was waiting for long
Masha Allah 🇱🇾👋👍👈👋❤️👍
❤
Haba falalu wannan ai tsoho ne
Yar auta kibiyani wlh🥰🥰🥰🥰🇳🇪💯🇨🇬
Masha allahu 🙏🤪😀😃🙋
Wai dan Allah ni miyasa ba abani salon shiri wai tabayata kenan
Masha Allah
Allah yakara basira
Wayyo Allah cikina 😂😂😂🤪🤪
Ok
Sai yau 😉
Guidan badamasi IS verry successful
Masha'allah👍👍👍
Watching from Uk
Wai basirar ku karewa tayi ne kake ja mana rai koko
Salam aleykoum vidéo madame la façade Walibi à Facebook il a gagné
Allah
Kara
Basira
masha Allah yayikyau šosai.allah yakara daukaka da km basira ameen from saudia arabia
Masha Allah 🇳🇪🇱🇾😂🤣😂🤣
Aslm
Masha Allah merci
Masha'Allah watching from cairo Egypt adahama 2ban muzuru hhhhh
Falalu abin naka kuma ya zama yaudara sai tsohon shiri kake saka mana laifin me mukayi ne
Haba INA sabon fa wannan ai tsohone
dan sheiya Alh ya isa wuta balbal
Maiyasa kake jamana hankaline haka Dan Allah wannan duk old ones ne
Slm dan Allah ya kuke dawomuna da abin da yawwuce ne
Mach'allah
Wannan ai tsohon series ne
Wallahi falalu baku kyautaba saka muna tsofo
Watching live from United Arab Emirate Dubai,So interesting.
Dorayi dan Allah kusamuna sabon
Doroyi wannan wane irin wulakanci ne zakasakamana tsoho .
Cigan na wanca satinne batsoho bane
Kai A.da hama
Macha'allah 😂😂😂❤❤❤
falalu falalu falalu sonawa nakiraka kadaina sakomuna tchohon sires kajiko
Ka duba ka gani fa
Kai! Kai! Masha Allah
Allah ya isa😏
Dandolo ALHAJI NURA barkadai
Ka kirama giginya😃😃😃
wai wneirin raining hankalline kukewa masu kallonkune Abinda muka kalla abaya kuma kusake samana
Allah biya
I like this drama my favorite Alh Badamasi
Ina ruwana da wani Hanza free😂😂😂👌
👍👍
Masha'Allah
Kai jama'a yy dankwambo ansha kasa🤣🤣🤣🤣🤣
Baxan kara bibiyar shirinan ba gaskiya
Allah ya karaba tsira
Wlh nakasa gane Film din ga a wanan karu
Mtswww
SalamuAlaikum an tafa marinka ran Monday?😂😂😂😂😂this got me laughing
Kunayi muna jindadi 😂😅
Muna godiya
Wai da wanan na 13 da na 5 wane ne na gaskiya
Mufa bamagani sabo fa
Bamayi
Sabira kin samu duniya 😂 irin wannan shayi da burodi da wainar kwai hk 😂😢
Kai waiya bakwa samana full ne?
🤣🤣🤣🤣an tafa marinka ran monday ? Oh my God
Nomal nw
🤣🤣🤣😂😂😂😂
Nifa nakasa ganewa tunda nakalli season 4 episode 1 shiknn se nada kuke sake maimeta mana 🤔
Wanan ba saison 4 ne ba
Shirin yayi kyau sosai
😂😂😂😂
Hahaha 5M yaya dan konbo
Why late today brother 🙏
wai taska yaushe ne zakuda wo dashirin gidan ba damasi kashi na hudu
An gama na hudu Sai dai ko na Biyar
😅😅😅😅😅😂🇳🇪🇳🇪🇳🇪
hhhhhhh
So funny 😂
😂😂
Assalamu alaikum falalu dorayi Abonné danayi najanye saboda nagaji da jira
Nice
شكرا جزيلا لك
how are you my friend
Bachineba 4
AMiNABBA
Yayi
W of w🇸🇦🇳🇬
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Is good
🤣🤣🤣🤣🤣🇸🇦
Da kyau
We are ready to see new film but prior ones has been uploaded. Pls any reason behind doing that?
😁😁😁😁😁😁😁😁😁🇸🇦🇳🇬
❤❤❤❤
Are vah to 124
It's the old ones
😂😂😂😊
Hhhhhh 😂😂
The incomparable director
how are you 💕
😀😀😀👍
new
Badamassi
Aslm
Is hauwa face for me @ the bank