Ni Dan Zamfara Kuma wallahi Sai Allah ya ISAR mana Yan bura'uba Kawai Baku Hana kidnapping ba Sai dambe ne zaku Hana harkas nishadin wasar gargajiya....
Bahagon alikawoji da ake hira da hi yake fada akwai yaro da yake sunan sa bahagon dan aliyu yace kisanda yayiwa yaron bahaka yaso yayi masa ba so yayi yakaryawa yaron haba
Allah ya taimaka
Ina yiwa gwamnatin Zamfara Allah ya isa akan hana dambe da sukayi
gaskiya wannan abun yana kayatar damu inawa kowa fatan alkairi agareku
Gaskiya gomnan zamfara bakyau tamunaba rashin yindan bennan
Bagaskiya NE ba. Gwamnatin Zamfara bata Hana wasar Dambe ba.
slm fatan alkairi agareku
Ramadan garba ramadan lokaci abokin tafiya
Ni Dan Zamfara Kuma wallahi Sai Allah ya ISAR mana Yan bura'uba Kawai Baku Hana kidnapping ba Sai dambe ne zaku Hana harkas nishadin wasar gargajiya....
Bahagon alikawoji da ake hira da hi yake fada akwai yaro da yake sunan sa bahagon dan aliyu yace kisanda yayiwa yaron bahaka yaso yayi masa ba so yayi yakaryawa yaron haba
Yana ji yana gani damben yagagaresa
Saboda mugun nufin sa yasa yara basa hayemasa wlh