Dr. Abdulwahab Abubakar Goni - Maganin Cewon Ido da Kunne A Musulunci

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 5 ก.พ. 2025
  • Kado Muslim Forum - Kado Estate Juma'a Masjid, Abuja [Monthly Lecture # 143] Wednesday, 10 Muharram 1444 AH (August 17, 2022) a Harshen HAUSA (Audio) Bayan Sallar Magrib.
    Dr. Abdulwahab Abubakar Goni
    Islamic And Herbal Medicine Ltd.
    Federal Lowcost Opposite Open University Bauchi
    Tel.; +2348036142921; +2348058873925

ความคิดเห็น • 10

  • @ibrahimkhadijat5119
    @ibrahimkhadijat5119 ปีที่แล้ว +1

    Assalamu alaikum warahmatullah, Allah ya sakawa mal. da alheri.
    Allah gafarta mal. Nayi kima nin shekara 2,ina fama da matsalar kunne nayi na asibitin har na gaji na daina zuwa,na tambayi iyaye da kakanni ko akwai Wanda yasan maganin irin matsalar amma se suce basu ta6a jin irin haka ba se da ina kallon videos dinka naji har Allah ya sanar da kai maganin shine nace bari inyi magana, nima malam ya taima keni da magani

  • @umaisamuhammadabdulkadir1717
    @umaisamuhammadabdulkadir1717 2 ปีที่แล้ว +1

    Assalaimualaikum.
    Malam don Allah a ina ake samun ka ina fama da ciwon idanu har aiki anyimin don Allah ko number ataimakamin insamu

  • @AliUmar-oq1qo
    @AliUmar-oq1qo ปีที่แล้ว

    Dan Allah malam me suanan maganin

    • @AliUmar-oq1qo
      @AliUmar-oq1qo ปีที่แล้ว

      Ina famada ciwon kunne sosai ina bukatan number in sha Allah

    • @hamidunamtari8809
      @hamidunamtari8809  ปีที่แล้ว

      Assalamu Alaikum. Ayi magana da Malam Nura
      +234 803 365 2379

  • @adambulama5642
    @adambulama5642 ปีที่แล้ว

    Ko nima mallam ina bukatan numbanka saboda inada masalar ciwon ido

  • @ibrahimabdullahi6725
    @ibrahimabdullahi6725 ปีที่แล้ว

    Slm ina da karancin gani Ina kuma amfani da glass Ina bukatar maganin ya za,ayi

  • @hassangarba2343
    @hassangarba2343 2 ปีที่แล้ว +1

    Salamualaikum, Malam inaso atemakamin da lamban waya na MALAM da address atemaka atemaka.

  • @yusufhussaini2261
    @yusufhussaini2261 ปีที่แล้ว

    اَلسَلامُ عَلَيْكُم وَرَحْمَةُ اَللهِ وَبَرَكاتُهُ‎
    Allah ya kara daukaka malam, don Allah ataimakeni da number mal.

    • @hamidunamtari8809
      @hamidunamtari8809  ปีที่แล้ว

      Assalamu Alaikum. Ayi magana da Malam Nura
      +234 803 365 2379