Dadin Kowa EP 98

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 29 ธ.ค. 2024
  • Mutane uku ne suka tsinci kansu a tsaka mai wuya, na farkon su shine Malam Musa tsohon Soja, bayan da yayi nasarar dawo da Baraka gidan sa, ashe tsugune ba ta kare ba, wani sabon rudani ya baiyana a gidan . Na biyu shine Wizzy wanda yana tsaka da barcinsa mai dadi ya ji saukar wani abu a gadon bayansa, wanda sabo da tsabar firgita ya kusan yin fitsari a wando, cikon na ukun Badaru ne, sai dai shi na shi ya zo masa a bazata domin nesa ce ta zo masa kusa. Ku dai biyo acikin shirin Dadin Kowa Kashi na Cassa'in da takwas domin ganin yadda za ta kaya.

ความคิดเห็น • 13

  • @issamohamed3078
    @issamohamed3078 8 ปีที่แล้ว +4

    dan Allah kudai saman da fullaninnan domin bashe da wata fa ida kawai haba

  • @abdulkarimnasir8134
    @abdulkarimnasir8134 8 ปีที่แล้ว +2

    Gaskia yau kun makara wajen upload. Muna dai godia anyway

  • @شموساتحاد
    @شموساتحاد 8 ปีที่แล้ว +3

    good

  • @alkanawey
    @alkanawey 8 ปีที่แล้ว +2

    aiki yayi kyau ...

  • @badriabachirali5561
    @badriabachirali5561 8 ปีที่แล้ว +1

    ina jin danin wannan shirin y'a na matukar burgeni

  • @issamohamed3078
    @issamohamed3078 8 ปีที่แล้ว +2

    na am mujizuwa

  • @zainabidrissaymane4535
    @zainabidrissaymane4535 8 ปีที่แล้ว +2

    Assalam Alaikum please EPS 99

  • @sadiyajaredi1610
    @sadiyajaredi1610 8 ปีที่แล้ว +1

    safina

  • @mariekoini5065
    @mariekoini5065 8 ปีที่แล้ว +3

    to kO ku fa arewa 24?shirin ya yi kyau kam.a ci GABA da kokari

  • @bjchuj7888
    @bjchuj7888 8 ปีที่แล้ว +1

    HMMMMM ALARAMMA ML YAKUBU WIZEE KABURGENI

  • @gjdujhjbgy7915
    @gjdujhjbgy7915 8 ปีที่แล้ว +1

    Yl

  • @MalikJMAdam
    @MalikJMAdam 8 ปีที่แล้ว +6

    Please do us a favor and remove That Fulani guy and his wife. Basically, they are useless and they've ruined the show. Can't even tell what's there use in the show.

  • @playstore8267
    @playstore8267 8 ปีที่แล้ว

    Nice Maryam daga saudiya A gaskiya dadin kowa yana matukar burgeni anma ina sanlaw yake kugayamana sanlaw ya mutune ko ko Chi mukeso muji