Mungode sarki Allah ya ja zamani lallai a cigaba da kawo bayan aljanun nan domin bayan zai taimaka sosai domin wasu ta hanyar bayan nanne zasu fahimci suna da wadan nan larurorin sai su nemi magani.
Kuma muna roqon sarki ayi bayani akan duna domin daga mace ta rasa miji sai ace Duna dagaske shi ke hana su aure kuma shine ke kwanciya dasu a mafarki?. Suma mazan wa ke sasu hakan? Kuma yakamata a rinqa fadan mai ake ma ko wane aljanun da kake ambata wata abunda suke so don samun soyayyar su ko don kubuta daga cutarwarsu. Allah qara lafiya amin.
Kuma ance mayu na turawa mutum Aljanu to ya suke yi su tura suna musu abunda suke so ne?. Kuma wadan na irin aljanun ne mayun suke amfani dasu wato suke turawa mutane kenan?
Wallahi sarki yadda kayi bayanin galla haka nike in fira mutane suna raynani ga bila in mantuwa
Allah ya taimaka sarki muna godiya
Allah yasaka da hairan
Mungode sarki Allah ya ja zamani lallai a cigaba da kawo bayan aljanun nan domin bayan zai taimaka sosai domin wasu ta hanyar bayan nanne zasu fahimci suna da wadan nan larurorin sai su nemi magani.
S.A.W.❤❤❤
Alkalin goma sunan turaren
🙏🙏🙏💕
Allah dai ya biya
Kuma muna roqon sarki ayi bayani akan duna domin daga mace ta rasa miji sai ace Duna dagaske shi ke hana su aure kuma shine ke kwanciya dasu a mafarki?. Suma mazan wa ke sasu hakan? Kuma yakamata a rinqa fadan mai ake ma ko wane aljanun da kake ambata wata abunda suke so don samun soyayyar su ko don kubuta daga cutarwarsu. Allah qara lafiya amin.
Mungode Malan
Mungode mallam