Gaskiya wakar nana ta Yakubu dan kanin bidi ta yi man dadi. Al'ameen Allah ya kara taimakonka. Wai dama duk zambon da Dan balade yake yiwa Gundumi, ashe ya yi masa waka!
Al'amin don Allah inane studio dinka yake a sokoto don inkawoma ziyara......daha Auwal Altine Mai Anguwa chairman na Hausafulani youths development and Orientation Forum Sokoto Chapter
Gaskiya wannan mawaki akwai. baiwa garai
Hakane
Gaskiya wakar nana ta Yakubu dan kanin bidi ta yi man dadi. Al'ameen Allah ya kara taimakonka.
Wai dama duk zambon da Dan balade yake yiwa Gundumi, ashe ya yi masa waka!
Kwarai kuwa
Al'amin don Allah inane studio dinka yake a sokoto don inkawoma ziyara......daha Auwal Altine Mai Anguwa chairman na Hausafulani youths development and Orientation Forum Sokoto Chapter
wai dan Allah ina bahagon Mai takwasara wata maganain ki ruwa
Yana kebbi
gaskiya naji dadin wakar kura
Madallah
Sannu da kokari al ameeen
Barka
Yauwa
Gaskiya wannan mawaki akwai. baiwa garai
Kwarai kuwa