ขนาดวิดีโอ: 1280 X 720853 X 480640 X 360
แสดงแผงควบคุมโปรแกรมเล่น
เล่นอัตโนมัติ
เล่นใหม่
Gaskiyane Nima shaidane indai taurinkaine kafi Dan bichi
Dan Allah musbahu ku yi kokarin hana wannan yaron yin dambe,dan Allah ku samu iyayensa su hana shi ya tsaya ya yi karatu dan Allah ku taimaki rayuwarsa dan Allah 🙏🙏🙏
Allah Sarki, sbd talauci shi kenan rayuwarshi za ta tafi a haka.
Allah sarki alaji allah yaganar Dakai nasanshi NasanNasan iyayenshi
allah cikamak bunrika kafi danbici
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Well done Musbahu Kano. FIFA Katsina
Masha allah inason yaron Nan wlh Allah yatai maka
yaren nan yana birgeni wallahi ❤❤❤🎉🎉🎉
Noma yaron nasani bansan mai gidan ba
Amma dai wannan yaron ya bata rayuwarsa menene dambe kuma??horo ma me ya kulla??ya tsaya ya yi karatu ya kama sana'a shi ne zai yi rayuwa mai kyau
Gaskiya wanan yaro yana birgeni
Ma sha Allah 🎉
Musbahu Kano yaran Nan Yana birgeni
Hhhhhhhhhh masha Allah musbahu kano
Ta ina zan tura ma yaron nan kudi?
Kai dalla can zaka bar danka ya yi dambe ne kai
7044925983 opay Muhammad Yusuf musbahu
@@hajiaaunty4238 Allah ya baki dan dambe ke ma albarkacin Annabi da Alqur'ani
😂😂😂😂❤❤❤
Haka akeso yaro ya taimaka wa iyayansa
@@SomaiSonka-bd9sv Allah ya canza masa hanyar samun abin da zai taimaka wa iyayensa
Gaskiyane Nima shaidane indai taurinkaine kafi Dan bichi
Dan Allah musbahu ku yi kokarin hana wannan yaron yin dambe,dan Allah ku samu iyayensa su hana shi ya tsaya ya yi karatu dan Allah ku taimaki rayuwarsa dan Allah 🙏🙏🙏
Allah Sarki, sbd talauci shi kenan rayuwarshi za ta tafi a haka.
Allah sarki alaji allah yaganar Dakai nasanshi
Nasan
Nasan iyayenshi