1 batada keuy 2 bakace 3 ga muni 4 ga ƙarya 5 ga rashin tarbiya 6 takama 7 rashin iya magana 8 ga son Abin duniya 9 jahilci 10 ga rainin wayo Allah mana tsari da irin wannan matan
Aa wlh nasu olufade is more entertaining and lovely than this holy shit.... Watch am again.... Watch the way they became friendly, trustworthy, and babu wani insult between them.
She is straight forward and I like and respect her choices in life, she is too in to world materials, and it's not good for a young lady like her, the worst part is she is not respectful, in short Yan mata zaki daɗe gida.
Frankly speaking yarinyar nan batada tarbiyyah kuma bazata taba samun irin wanda take son ba. In kuma ta samu to gaskiya Allah zai jabarceta ne da wasu matsaloli.
Allah Sarki duk wanda ya auri guy din zaiji dadi, he's been realistic, but as for that girl she is so rude, ni abin ma naban mamaki wai dama harynz akwai matan da kudi suke dibawa kafin suyi aure😢 azamaninnan da maza sukayi qaranci wata na neman ko school teacher ne ta rufama kanta asiri, wannan nadaga cikin abinda nake qoqarin yaqi dashi, wait, until you spend 5yrs a gidanku ba mijin aure lokacin ne idonki zaiyi clear
Ni I don't blame a lady who wants to marry a rich person, as long as she's from a rich background. You won't expect wacce for instance monthly data subscription dinta is over 20k to settle for someone whose salary is around 100k ba... This particular girl, the only problem with her is her rudeness, aside that she's being truthful of what she wants (matsalar shine ace itama ƴar malam shehu ce😂)
@@auwalsani681 Amma sai tazo da ladabi da a biyayya ta tmby acikin hikima tana mgn kmr uwaraa Kai bana ji ko babarsa ta ta6a ritsa shi haka tace let me see your account no. Haba ai ta fito da maitatarta fili yarinyar nan da zubar da mutunci a idon duniya, yazo waye ze ganta yace yana so sbd Allah ko yana da kudi, tunda ta nuna ita kawai kudin tafi so ba mutum ba
shiyasa bakwa auruwa, kowacce yarinya mai kudi takeson aura bayan kunsami mai kudin kuma se kuzo kuna neman wanda zaibaku time, tunda shidai mai kudi bashi da time dinku kuma yasan don kudinsa kuka aureshi.
Allah sarki yazo a Comrade dinshi😂😂😂, I feel bad for him. Irin matan nan ai yan Qarya suke so… To close her mouth shut, ai da ya tambaya ta haka Baban ta da Mamanta suka tashi sukayi aure da kudi? Having money is a process, Money just doesn’t come like that. What I have today, ban taba tunanin zan same suba. So as long as you have a goal Never give up bro.
She's after a rich guy.
And the guy is also came unprepared.
Thank you guys. Keep it up.
😮😮gaskiya da nine zatasha wuta gaskiya kuma ban iya auren irin wannan
1 batada keuy
2 bakace
3 ga muni
4 ga ƙarya
5 ga rashin tarbiya
6 takama
7 rashin iya magana
8 ga son Abin duniya
9 jahilci
10 ga rainin wayo
Allah mana tsari da irin wannan matan
Gaskiya abin yayi yawa tanada kyau amma tanadin kudi 😂
Wai duka wannan a soyayya ba aureba Kai Amma wannan kinfiya bincike fah sosai ❤❤
Gaskiya wannan yarinya tanada girman kai
Wait! Wait!! Wait!!!😂😂 Dukda cewa basuyi matching ba, it looks more real and entertaining than that of na su Olufade.
Aa wlh nasu olufade is more entertaining and lovely than this holy shit.... Watch am again.... Watch the way they became friendly, trustworthy, and babu wani insult between them.
@Marrbugatti Ni from what I observed, su olufade are not truthful to themselves. They don't seem compatible, kawai dai sunyi matching ne at the end.
Wannan ai bama ta cikin hayyacinta gaba daya😂😂😂
Wnnn daman bai dace dake ba, dan kuwa ko kyau mah ya fiki👌kuma ke ba kalar matar masu kudi bace🤷dan kuwa shi ya fiki kalar masu kudi👌
Allah yabashi mace tagari gaskiya wannan bata da kunya
Amin. Gsky abun nan ya bani mamaki
😂tsidau kenan wannan wlh ya aureta babu kudi yashiga uku da masifa
Allah yakiyaye mu da haduwa da irin wannan matan.
Really like your confidence this young lady
She is naturally funny and entertaining...I will like her in Kannywood Movies lol
This dude is too patient for my liking no sensible young man will tolerate what this lady did to this man she really downgraded him.
She is straight forward and I like and respect her choices in life, she is too in to world materials, and it's not good for a young lady like her, the worst part is she is not respectful, in short Yan mata zaki daɗe gida.
Irin wanna saidai aganni da runduna 😂😂
Yarin yannan tarene guys dinnan wlh❤️🔥😂
Gaskiya gayannan yanada hankali,yakai namiji
And the lady looks so innocent ooooo😢😂
Aswear
Shegiya mai fuska kamar duwawun shanu
The gentle guy even tried self I would have ended the conversation the moment she asked for account balance
Gaskiya wannan guy yanada hakuri over
Gaskiya kam
@ toh ai ni banada wannan hakurin kam
Hmmmm..gaskiya wannan Shirin Yana burgeni ❤😂🎉❤❤😂😂
I really appreciate this season
Anya ba abincii kazo cii gurin nan bah😂😂😂
Gaskiya kai jaki ne wlh
Frankly speaking yarinyar nan batada tarbiyyah kuma bazata taba samun irin wanda take son ba. In kuma ta samu to gaskiya Allah zai jabarceta ne da wasu matsaloli.
I'm really enjoying watching this game, I wish I should play the game
I swear to God I can't continue with this type of Lady. She'll never be my type gaskiya. Ta so Duniya da yawa.
wannan yarinyan sikila ce shiyasa take neman mai kudi 😂😂😂
Daga ganin ta As ce koma SS yar wahala 😢😢
Keep it up, we really enjoyed it❤️
It’s cool nd nice. I’m Abdulazeez salisu known as Kwaleesa. I will like to find my match with you guys 😅
Gaskiya wasu yn matn basada hankali fiyawanchisu saimai kudii aishi kudii sakon allah ne
Allah Sarki duk wanda ya auri guy din zaiji dadi, he's been realistic, but as for that girl she is so rude, ni abin ma naban mamaki wai dama harynz akwai matan da kudi suke dibawa kafin suyi aure😢 azamaninnan da maza sukayi qaranci wata na neman ko school teacher ne ta rufama kanta asiri, wannan nadaga cikin abinda nake qoqarin yaqi dashi, wait, until you spend 5yrs a gidanku ba mijin aure lokacin ne idonki zaiyi clear
Ni I don't blame a lady who wants to marry a rich person, as long as she's from a rich background. You won't expect wacce for instance monthly data subscription dinta is over 20k to settle for someone whose salary is around 100k ba... This particular girl, the only problem with her is her rudeness, aside that she's being truthful of what she wants (matsalar shine ace itama ƴar malam shehu ce😂)
@@auwalsani681 Amma sai tazo da ladabi da a biyayya ta tmby acikin hikima tana mgn kmr uwaraa Kai bana ji ko babarsa ta ta6a ritsa shi haka tace let me see your account no. Haba ai ta fito da maitatarta fili yarinyar nan da zubar da mutunci a idon duniya, yazo waye ze ganta yace yana so sbd Allah ko yana da kudi, tunda ta nuna ita kawai kudin tafi so ba mutum ba
Idan nine da tuni na fesa mata mari 😂😂😂😂
🤣🤣
Wannan yarinyar yar wahala ce , akwai son duniya a tattare da ita wallahi na tsaneta 😭😭😭
Very interested program 😂❤
Babban kuskurensa kashe sana,arsa da yayi nacewa yana Dora ribas million daya akowacce mota
Allah yakara basira
Pls we need more, good job 🎉🎉❤❤
Gaskiya kam wanna sai yazo cin abinshi ne 😂😂
Her voice is so funny wallahi 😂
I like this girl, she's straight forward. 😂
You need to visit psychiatric hospital
Nifa wannan Yarinyan tana matukar burgeni, musamman voice dinta❤
WaLLahi wannan annoba ce ga yayan Musulmi
Gaskiya na raina wayonta😂
Amma gaskiya guy din ya bada maza
Gaskiya wannan ta kofsa wllh ita harma tanada bakin magana akan wannan gayen Allah ya bata daidai da ita kawai mutumina😢😢😢
Wahala pro max.....both of them are problematic....y him too is showing her account balance, he should have ended that conversation since
He should have just ignored her😂😂
Call her a gold digger n move on or play the game big bank eat lil bank as the girl is clearly broker 😅😅
Exactly why show your privacy with a total stranger ewww
May be she is his ex 😂😂😂
Yes maybe scammers ce
shiyasa bakwa auruwa, kowacce yarinya mai kudi takeson aura bayan kunsami mai kudin kuma se kuzo kuna neman wanda zaibaku time, tunda shidai mai kudi bashi da time dinku kuma yasan don kudinsa kuka aureshi.
Gsky da zanga yarinyar nan dana kashe mata zuciya da ƙarya😂😂😂 I'm from Nasarawa L.G Kano state 👌
Mashaa Allah tainba kiyiba kalama sukudu gakikein bawatamaikoyba ammamai dukiya kikeso kinemiruhu dukiya daga Allah take
At least this episode gave me an insight that the show is real
Keep it up you are doing great
My God That vicious look she gave him at the end got me. Wai...
Kan uba! Amma yarinyar nan bata da kirki. 😮😢😂😂😂😂😂😂
😂😂
🤣🤣🤣
Kiné mi karuna😂😂😂😂😂😂😂😂😂wlh sunbani dariya
Karkadamu Allah shine mai azirtawa
ka burge ni comrade, finish the food all hahaha
Wahalurrrrrr Pro Max, Kai gaskiya Katsinawa an gaishe ku 😂😂😂
This girly 😂is not ready that's why she is still single
Nice one 🎉🎉
Hahhaha wannan yarinyar muguwar yan rainin wayo ce 😂😅😂😂
Kuma gaskiya wannan guy yanada hakuri sosai
Toh fah wata iriyar mace ce wannan😂😂😂😂😂😂
Yakamata wannan kuhadani da ita
Zamufi dacewa
Saboda lisaafinmu ya zo daya 😊
Hhhh wllh wanan yarinyar tana da girman kae
Hmmm irin sune suke karewa a auren wahala kalaman ta babu sanin darajar dan Adam kwakwata
Kaga tsidau kenan
Gaskiya wannan ba machen aure bane kawaii tazo tanuna rashin kunyantane gaduniya
Allah sarki ya bani tausayi Allah baka mace tagari
Inaso nayi am very interesting
Boys ka yimine dai dai wly 💪🏿
Wlh batasamu wanda ya iya bakinsa ba wlh sai tarena kanta 😂
Just imagine it’s the guy that was rude lol social media will call the girl a strong woman 😅😅 man is valued by what he possesses 🙄
Wannan irin su ne masu kashe maza saboda kuɗi
Kai gaskiya duk wanda ya auri wannan yarinyar to gaskiya ina tausaya masa. Allah ya karemu da irinsu.
Amma Wasa ne wannan Koh domin gayennan baida matsala at all
Serious matter...
Wannan yarinyar wallahi Zaki ci uban wlh matan yauxu wlh se a hankali wlh wawiya ce.....
Kai wlh zaki sha wahala
Gaskiya wannan daga ganinta zatayi fada
Wly wannan mace tsoranta nike😂😂
Money money kowa money babu Wanda naji yace Wanda ya hadda dace Al Quran everyone money kawai and handsome man 😢😢
❤❤❤❤gsky neh
Gaskiya guy dinnan yabamu kunya mace tana fadama magana,kayi shiru sai jinta kake yar village ce
Gaskiya karkuga laifinta wannan macen gaske ce kai tsaye take fadin asalin manufarta
Wannan ba matar da mutum zaiyi tunanin Kai TA gidan sa bane ta zo ta na haifama yaya marasa kunya
Damn ta Raina guy dinnan da yawa. I wanna participate.
Waouh hhh😂😂😂 ta birgueni
With due respect sister you're madd😂
Rikici yabar ke wlh 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂wlh wnn wasan Akwai tonan asiri kai Wann makiyane 😂😂😂
Gaskiya Ina buqatar shiga wannan game din
Wow pls I want to play this game
Mara kunya yar iska wlh bazaki auru ba
insha allah
Allah sarki yazo a Comrade dinshi😂😂😂, I feel bad for him. Irin matan nan ai yan Qarya suke so… To close her mouth shut, ai da ya tambaya ta haka Baban ta da Mamanta suka tashi sukayi aure da kudi? Having money is a process, Money just doesn’t come like that. What I have today, ban taba tunanin zan same suba. So as long as you have a goal Never give up bro.
He should have asked to see her account balance too, It’ll shut her up.
Period
She's very arrogant..not a wife material. NEVER!
He's a nice guy Wallahi
gaskiya Ina da interest sosai wallahi
Gaskia wannan tafadi gaskia kabarta kawai allh yahadata daidai da ita
Komai ba a tambaya addinin da ilimin addinin tarbiya sai arziki ya Allah muna mutuwa fa a duniya zamu barsa
The guy was being realistic. Ita kuma ga muni and she's very rude 🤦♂️ 🤦♂️
Koh dan kasuwa ne ba lallee ace xaisan nawaa xaisamu per month ba wanann wlh koh sadakaaa bazan aure ta allah
wannan yarinyar baka ce Mai bakar zuciya
Wani mahaukaci Mai kudi zae aureki wlh wannan ladan noma ma bazata samu ba😂
😂😂😂wllh kuwa
Tbh! Am speechless😒
iKon ALLAH! Shima dai kamar dole.. wannan irin Keke da Keke, this guy is a bit calm and the lady is rude and greedy😂😂
Hhh Mata duniya Allah kabamu nagari Ameen😂😂😂
Am ready 😂