YANZU BIN MUHAMMAD YA FITO YA TSINEWA MALAMIN DA YACE BAIYI JAMI'AR AZHAR BA YAKUMA CE SHI FASIKI NE

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 13 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 15

  • @SamailaAdam-m3v
    @SamailaAdam-m3v หลายเดือนก่อน +1

    Ina shaidar gama karatunka

  • @janzakee659
    @janzakee659 หลายเดือนก่อน

    Ina shahada mlm

  • @JameeluJameel
    @JameeluJameel หลายเดือนก่อน

    hmmm toh yanzu kai zage zagen da kake yi kagaya mana malaman ka.

  • @ahmedusman9338
    @ahmedusman9338 หลายเดือนก่อน

    Ai Muhammad, ka tabbata marar tarbiyya.
    A naka addinin haka ake nasiha? Ai abinda Malamin ya zarge ka da shi shine in har Azhar ka yi, uslubin da tarbiyan ka da ba haka ta zama ba.
    Ka sani ana samun ilmi da tarbiyya har in an samu Karatu.
    Ka koma Azhar din ka mai da musu shahadar da ka kar6o in ya tabbatata. Shahada ana bayar wa ga dalibai ne da suka samu karatu da tarbiya.

  • @ahmadabubakar352
    @ahmadabubakar352 หลายเดือนก่อน

    Bamuga certificate ba wawa

  • @husseinshuaibu3560
    @husseinshuaibu3560 หลายเดือนก่อน

    Toh. Ya fara tsinuwa 🤔

  • @aliyuaminubababa7110
    @aliyuaminubababa7110 หลายเดือนก่อน +2

    Duk Wanda kagashi da ID card to be gama makaranta ba Don awaje karban results
    Zaka meda ID abaka results

    • @JameeluJameel
      @JameeluJameel หลายเดือนก่อน

      kwarai kuwa ya kamata masu TH-cam channel ɗinnan. suduba wannan maganan naka

  • @Hasneem528
    @Hasneem528 หลายเดือนก่อน

    Shegen yaron banza kaine fasiki

  • @husseinshuaibu3560
    @husseinshuaibu3560 หลายเดือนก่อน +1

    Ina Certificate ba ID card ko littatafai ba?

    • @ahmedusman9338
      @ahmedusman9338 หลายเดือนก่อน

      Ai shi ya nuna gaskiyan bai yi karatu a Azhar ba.

  • @JameeluJameel
    @JameeluJameel หลายเดือนก่อน

    DUK DUNIYA ƊANMAKARANTA BA handout DA id card AKE NUNAWA BA MALAM result DA certificate KAWAI

  • @Hasneem528
    @Hasneem528 หลายเดือนก่อน

    Shege jahilin banza Dan iska tsinannen yaro makaryaci
    Ka. Nuna certificate dinka mana

  • @BALAHASSAN-p3e
    @BALAHASSAN-p3e หลายเดือนก่อน

    To kai kazata kowa jakine kamar kai?
    RESULT zaka nunamana ba ID CARD ba dan mahaukaciya😂