Dan Allah Malam Mahaifina ya dade da rasuwa, nakanyi mafarkinsa kwanan nan akai akai.. mafarki na karshe da nayi shine ya sake mutuwa,mun zagayeshi munata kuka sai kuma ya farka,mukaita murna cewa ashe bai mutuba, harma ya dinga mika mana hannu muna gaisawa dashi ckn farin ciki. Atemaka a fassara min
Aslm malan nayi mafarkin naje wani taron maza da mata ana yabon annabi, se nakarbi lasifa a wajan taron ta fara karanta suratun najmi.sannan sena farka
جزاك الله خيرا سيدي عباس
Madalah malam Allah ya saka da alherie
Allah saka da alheri
Allah ya saka ma mallam da alhairi duniya da lahira
Dan Allah Malam Mahaifina ya dade da rasuwa, nakanyi mafarkinsa kwanan nan akai akai.. mafarki na karshe da nayi shine ya sake mutuwa,mun zagayeshi munata kuka sai kuma ya farka,mukaita murna cewa ashe bai mutuba, harma ya dinga mika mana hannu muna gaisawa dashi ckn farin ciki. Atemaka a fassara min
th-cam.com/video/ISV68kxjZBY/w-d-xo.htmlsi=QN9JsVTyI-NjqlxC
Fassarar Mafarkin mutuwa
th-cam.com/video/7FlRGyaSRB4/w-d-xo.htmlsi=a0ahvrsLGTLuV8Kw
MAFARKINKA MAHAIFINKA WANDA YA RASU
th-cam.com/video/gj8g1vRYeio/w-d-xo.htmlsi=qni-27niJmxEZkaw
ZAKA SHA MAMAKI IDAN KA JI DALILIN DA YA SA MAMACI YA ZABEKA YAKE ZUWA MAKA A MAFARKI
Allah ya saka da Alkhairi
Masha Allah 👍 Malan Allah ya kara illimi da nisan kwana 👍👍🥰
Salam dan Allah malam Wanda yayi mafarkin mutuwa amma besan kowaye yamutuba dan Allah a fassaramin ngd Allah yasaka da alheri
ماشاءاللہ جزاك اللهُ
Aslm malan nayi mafarkin naje wani taron maza da mata ana yabon annabi, se nakarbi lasifa a wajan taron ta fara karanta suratun najmi.sannan sena farka
Malin on attend demain
Aslm mlm nayimafarkida auntyna tarasu 5yers tanayin wanki sannan tanajin yabon annabi
Malam idAn mutun bayanan yayi tafiya mai nissa kuma sai yadingayin farki wAni ya saduwa da matrshi hakan meyake nufi
Saslm malam nayimafarkin mijina dayarasu yabani kautar kujera Dani da yarana Amma kuma banganshiba kawe kujeran akakawo Banga wayakawotaba ammadagagurin mijinane akakawuta wslm
kumayarasu
As
JAZAKALLAH
Slm mlm in kayi mafarki mamaci kaje wirin kabari chi ziyara
Malam nayi mafarkin ga wata gawa nan bansan wanene ba, amma Namiji ne, ya mutu, munje makabarta kuma dani aka binne mamacin
Sadaukinfa sadaukine
Nidai..Na...saki..Matata
Amma,..ina.. yawan..mafarki. .da..ita
Àllah yakara suttura da basira
Dj
Malam nayi mafArki ina kuka har abokin bacci na yanaji kuma kukan yanada dalili kuka ne kawai