Allah ya kai haske kabarin ki Mama Daso,Allah ya gafarta maki.
Kai !!! Duniya
Allah yajiqan mama daso gaskia akwai qamshin rahma gareta sbd harkan marayunnan da azumi kuma
Inna lillahi wa'inna ilaihi rajiun Allah ubangiji kajikan mama saratu Allah yasa Aljanna fiddausi ce makomarta da shauran Al'ummar musulmi baki daya Allahumma ameen 😭😭😭
Ina lilahi wa ina lilahi rajioune allah ya jikan ki dasso allah ya kay haské kabarinki
Allah yasa mudace Allah yasa annabi Muhammadu sallallahu alaihi wa sallam ya ceceta
Allahu Akbar allah jikan hadjia baba
Allah yajikanta yayi mata rahama,Amma kusani ba'a shiga tsakanin bawa da ubangijinsa sabida haka Mallam kada kayi shedan cewa.wabi Dan wuta ne, sai kaga kanka awuta Kuma kaga Wanda kake Gani Dan wutane Kuma a aljannah, Adam a.zango kar kakula da Wanda suke kacekuce kawaii kayo abinda Allah yafadi kabar Wanda baiyaso Rahama Kuma daga wurin Allah kowa yake tsammani ba wajen waniba.Allah.yabada hakurin rashin daso Ina ma taaziya Adam A.zango.
Amin ya Allah 😢😢
Allah ya jikan ki mama da rahama Allah yasa kina cikin dausayin aljannah 😢😢
Allah ya jikan mama daso
اللهم ارحم واغفر له واجعل قبره روضة من رياض الجنة اللهم امين يارب العالمين
Allah ya jikanta da rahama
Allah ya gafarta mata Allah ya karbi bakuncinta hakika Ina qaunarta araina gaskiya anyi rashi
Allah ya ma Italian taaziya, Kenny Kannywood Allah ya yi muku taaziya.
Allh saya ameen
Ameen
Daso, is one of my popular actress in Kannywood. An icon in the industry just gone!
allahu akbar allahu akbar 😭
Quel repose en paix Allah sarki 🤲🤲🤲
Allah yajiqanta.ameen
Amin yarabbi
الله يرحمه ويغفر له ويسكنه الفردوس الأعلى
Allah Ya gafarta mata
May Allah for give are seen
Allah Ya gafarta ma ta
Allah ya jikan ta da rahama 😭
Allah ya jikanta
Amen ya rabbi😭
Ameen ya Allah
Allah ne mafi sanin Dan Aljannah, kuma Allah shi keda Aljannah kuma shi ke bayarda Aljannah da gafararSa. Wannan matar ta tafi da Ayukkan kirki na ciyarwa ga Marayu da bayin Allah Dan haka mutane su dubi ayyukkan ta na kirki su dena duban abubuwan ta na aikinta, abin so shine ayimata addu'ar neman gafarar Ubangiji Allah da Ya gafarta mata kurakuranta. Zai fi kyau fiye da yadda wadansu ke zato. Allah ne mafi sanin zuciyar bawanSa, mutane sun San ciyarda maraya kuwa? Da sadaka? Allah Akbar wallahi ban San wannan matar ba kuma ni bana kallon films amma dai mutane suji tsoron Allah su saka kowane zato a matsayin alkhairi.
Allah yajikanta
Amine
Ameen 🤲🤲🤲
Rest in peace 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
Ya Allah kajikanta kagafartamata😂😂😂😂
Alh ya zikan yan ouwa muslimi wa inda suka ragamu gidan gaskia
😢😢😢😢
Zzz Kajal bdi
❤❤🤲🤲ameen yà Allah ❤😢😢
😢😢😢😢kaico dounia
Uhhm kude kuji tsoron allah Amma wannan sana,ar taku Haram ce wlh
😂als
Ina lilahi wa ina lilahi rajioune allah ya jikan ki dasso allah ya kay haské kabarinki
Allah ya jikanta Allah yamata rahma
Allah yajikanta
😢😢😢😢
ALLAH yayi midi rahma Amiens ya hayyu kayum
Ameen