Yanzun Malam Abdallah ya san ana recording wannan conversation?lallé idan bai sani ba wannan munafunci ne…kuma miye kawo private conversation a cikin TH-cam? Zai sa ayi shakkar sahihancin shi Malam Abdouljabbar kan shi,domin gaskiya farkon wannan taqqaddama ni kai na Malam Abdouljabbar ne na ba gaskiya ha ina cewa ba wata hujja ce ba da su yan izalan nan. Amma wanga abu da shi Abdouljabbar yayi na recording kin maganar su a sace ban ji dadin shi ba indama recording kawai yayi ya rike audio wurin shi don kafa hujja amma ya wasta audion a duniya ba girman shi bane.
Allah mana cikawa da Imani Amin ya Allah Karaba mu da assara addini ameen ya Allah
Waicewayayi inajinka shehi😂😂😂
Yanzun Malam Abdallah ya san ana recording wannan conversation?lallé idan bai sani ba wannan munafunci ne…kuma miye kawo private conversation a cikin TH-cam?
Zai sa ayi shakkar sahihancin shi Malam Abdouljabbar kan shi,domin gaskiya farkon wannan taqqaddama ni kai na Malam Abdouljabbar ne na ba gaskiya ha ina cewa ba wata hujja ce ba da su yan izalan nan.
Amma wanga abu da shi Abdouljabbar yayi na recording kin maganar su a sace ban ji dadin shi ba indama recording kawai yayi ya rike audio wurin shi don kafa hujja amma ya wasta audion a duniya ba girman shi bane.
yaga uwar bari yanzu kenan zindiki
ZINDIKAI dai duk uwar su daya