Ku riƙa gayyato marubutan Hausa mana like Ibrahim Birniwa da Yakubu M Kumo da Jamila Tanko da Abdul'aziz Sani Madakin Gini da Rahama Abdulmajid etc but firar tasu tafi tafiya kan rubutu da yadda aka yi su zama marubuta da nasarorin su da kalubalensu da shawarwarin su zuwa ga sabbin marubuta.
Allah bless you bbc
❤❤❤❤
Masha Allah nidai a film din baban yawa nasanki kuma film din yayi kyau sosai mungode
Dan Allah ku gayya to mana Rukky Alim
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Nice one
Ni sonta nake mah ❤
Sabi da mey ka ke son ta ?
Ashe zainab Abdullah indomie itace ta dagaki
Kulun baa yarda ba Ama an yarda daga baya they always say that 😂
Ai karya su ke. Sun gagara ne a gida ba wani yarda da aka yi 😅😅
Ku riƙa gayyato marubutan Hausa mana like Ibrahim Birniwa da Yakubu M Kumo da Jamila Tanko da Abdul'aziz Sani Madakin Gini da Rahama Abdulmajid etc but firar tasu tafi tafiya kan rubutu da yadda aka yi su zama marubuta da nasarorin su da kalubalensu da shawarwarin su zuwa ga sabbin marubuta.
Wsi bbc bakwa saka filtre ne🤔🤔🤔🤔