ขนาดวิดีโอ: 1280 X 720853 X 480640 X 360
แสดงแผงควบคุมโปรแกรมเล่น
เล่นอัตโนมัติ
เล่นใหม่
I like this song,keep up d gud work
Ina son wakokin Marigayi Alhaji Musa Dankwairo musamman ma tsofaffin wakoki irin wannan. Wannan Waka tana mani dadi kwarai domin ta kunshe da ma'ana, da darasi.
Allah ya jikan Mai Martaba Sarkin Kaya Alh Ibrahim Maigandi II da rahma.Allah ya jikan makada Musa Dankwairo da Alh Garba Dankwairo
I like this song,keep up d gud work
Ina son wakokin Marigayi Alhaji Musa Dankwairo musamman ma tsofaffin wakoki irin wannan. Wannan Waka tana mani dadi kwarai domin ta kunshe da ma'ana, da darasi.
Allah ya jikan Mai Martaba Sarkin Kaya Alh Ibrahim Maigandi II da rahma.
Allah ya jikan makada Musa Dankwairo da Alh Garba Dankwairo