Wallahi malam ni shaida ne akan wannan aikin, saboda a kwanakin baya na kwanta nayi mafarkin na hadu da kai a hanya bayan mun gaisa, sai nake tambayar ka akan ka bani wani jalabi, sai kace na rike sirrin "Ya mugisu" kawai, kuma wallahi na jarraba shi akan neman sana'a kuma wallahi na samu, muna godiya sosai malam ❤

ALLAH YASAKA DA ALKHAIRI YAQARA HIMMA BIJAHI MUHAMMADUR RASULULLAH SAW
Malam masoyinka Bashir sale yana maka barka tare da fatan Alkairi, Allah ya Kara daukaka.
Alhamdulillah Sai gudiya Allah bamu ijaba
Masha Allah. Congratulations 👏👏👏👏
Ma shaa Allah
Allah ya bamu ijaba ya kuma kara wa mallam gima da karàma
Allah ya saka da alkhairi 🤲
Masha Allah, Allah yakara biyan buƙata
Allah ya Saka maka da manyan alheransa mallan Muna godiya.
Masha ALLAH
Allah ya saka da alkahiri shehi
Macha Allah
Yaa Mugis is scary i started it but it too strong it giving scary dreams
Malan dan Allah muma abamu aikinnan dan Allah dan Annabi
Toh don Allah yanzu ma ka bamu link din don soyayyarka da manzon Allah ❤
Malam Dan allah a dawo ma dashi ban muh San shiba😢
Yauwa Dan Allah kullum ne za ayi dubun ko kuwa
Masha Allah malam dan Allah abamu link din
Malam Dan allah a bamu link na aiki
Salam MALLAM abamu link din na ya magis
Godiya ta musamman mlm
assalamualaikum
babban Shehu muna matukar godiya
don Allah a ajiye mana link don mu amfana muna
❤❤❤❤
Don allah mlm muma a bamu link please
سلام عليكم ورحمة الله وبركاته malam kulli dubu har sati
Wallh malam sanda kabada nayi nasamu yakai 700,000 😂 Alhamdullh
Aslm ina zansamu original video din Dan Allah
Godiya ta musaman mallam
Miye ma'anar mugisu
Masha Allah