Assalamu alaika Malam Allah yakarawa rayuwa albarka dan Allah malam yaya za a raba wannan gadon yarasu yabar matarsa da yarsa 1 da yayarshi mace uwadaya ubaya da kuma yan uwansa guda biyu dasuke uba daya mace da namiji dan Allah malam yaya za a raba wannan gadon
Da wuya a samu response din Malam a nan, amma dai shawara ta shine in a Kano kuke ku tafi Hukumar Hisba kai tsaye, in kuma babu Hisba a inda kuke to ku je Kotu.
Gaskiya malama Khadija da wuya ki samu anan ba, amma ina number wani mallami wanda indai ya raba muku gado to lallai yarabu, sai dai shi kuma akasar niger yake amma dai dan Nigeria ne asali, idan har kina bukata za'a iya tura miki number sa Bissalam@@KhadijaMuhammadYusuf-pz5eh
Jazakallahu kharain ❤❤❤
Allah ya Qara lafiya ❤❤❤❤❤❤
MashaAllah 👍👍👍👍🤲
Macha allah allah ya saka ma malan da alheri dunia da lahira ❤❤❤
جزاكم الله خيرا يا فضيلة الشيخ الإمام
Allah Yasa Mudace Ameeeeen
Masha ALLAH
Jazakallahu Khairan
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Masha Allah Done ✔️ 🙏
❤❤❤
Assalamu alaika Malam Allah yakarawa rayuwa albarka dan Allah malam yaya za a raba wannan gadon yarasu yabar matarsa da yarsa 1 da yayarshi mace uwadaya ubaya da kuma yan uwansa guda biyu dasuke uba daya mace da namiji dan Allah malam yaya za a raba wannan gadon
Da wuya a samu response din Malam a nan, amma dai shawara ta shine in a Kano kuke ku tafi Hukumar Hisba kai tsaye, in kuma babu Hisba a inda kuke to ku je Kotu.
@adamusafiyanu3341 nagode dama nadauka zai iya zuwa gareshine kuma niba akano nakeba ayanzu kuma dama adan Sami rudanine game da rabon shiyasa nanemi ta taimakon malam
Gaskiya malama Khadija da wuya ki samu anan ba, amma ina number wani mallami wanda indai ya raba muku gado to lallai yarabu, sai dai shi kuma akasar niger yake amma dai dan Nigeria ne asali, idan har kina bukata za'a iya tura miki number sa
Bissalam@@KhadijaMuhammadYusuf-pz5eh
Dan Allah ataimaka min d number mallam
جزاك الله خيرا 🙏
❤❤❤❤
❤❤❤