Wa yasasu, surubuta, domin Annabi yarasu yabar muna AlQur'ani, Donci ina dalilin da suka rubuta, Kawai Sheton ya yanuna musu. Dimin karya da zakin Annabi yayi yawa a Cikin littatafan
Assalamu alaikum baban mu kuma malamin lallai ina qara maka addu'a Allah ya sakamaka da mafi kyawon sakamako da yin addu'a Allah ya jikan oyayenka❤❤❤❤❤
Jazakallah Sheikh Sambo Allah ya saka maka da alheri ya shiryar da mu baki daya ya kuma bamu istiqamah da kara jajircewa kan wannan Addini ya raba mu da bin tafarkin Shaidan wanda kullum so ya ke ya batar da jamaa Allah ya kare mu da dukkan Alummar Manzon Allah Radhina billahi Rabban Wa Bi Islama Dinan wa bi Muhammad Nabiyan Wa Rasulah
Malamin ga Jahiline, bache su battatu bane amma dai suyi kuskure da suka rubuta wadannan littatafai, domin Allah subahanahu watahala yahanemu mubi wanabu koma bayan AlQur'ani, da AlQur'ani kai dai ake bauta wa Allah, bada wani littafi dabam ba. Domin su Hadisan ba abin da suke karantarwa fache daukan Hankalin mutani ka Littafi da Allah yaba Annabi ya kayo ma Alhuman Muslimai, donshi masu bin AlQur'ani Zalla suke kan Ihidina sirataul Mustakim
Malam kasake karanta qul hazihi sabili ai Qur'an ne....wannan hadisan bukhari da muslim da sauran su duk zantukan banza ne na mutanen banza. Kuma duk wanda baiyarda da hadisan annabi s a w idan har akwai su wannan kafiri ne...amma hadisan bukhari da muslim qarya ce kawai
Wa yasasu, surubuta, domin Annabi yarasu yabar muna AlQur'ani,
Donci ina dalilin da suka rubuta,
Kawai Sheton ya yanuna musu. Dimin karya da zakin Annabi yayi yawa a Cikin littatafan
Allah yashiryar dashi,domin yakafirta
Assalamu alaikum baban mu kuma malamin lallai ina qara maka addu'a Allah ya sakamaka da mafi kyawon sakamako da yin addu'a Allah ya jikan oyayenka❤❤❤❤❤
Jazakallah Sheikh Sambo Allah ya saka maka da alheri ya shiryar da mu baki daya ya kuma bamu istiqamah da kara jajircewa kan wannan Addini ya raba mu da bin tafarkin Shaidan wanda kullum so ya ke ya batar da jamaa Allah ya kare mu da dukkan Alummar Manzon Allah Radhina billahi Rabban Wa Bi Islama Dinan wa bi Muhammad Nabiyan Wa Rasulah
Malamin ga Jahiline, bache su battatu bane amma dai suyi kuskure da suka rubuta wadannan littatafai, domin Allah subahanahu watahala yahanemu mubi wanabu koma bayan AlQur'ani, da AlQur'ani kai dai ake bauta wa Allah, bada wani littafi dabam ba. Domin su Hadisan ba abin da suke karantarwa fache daukan Hankalin mutani ka Littafi da Allah yaba Annabi ya kayo ma Alhuman Muslimai, donshi masu bin AlQur'ani Zalla suke kan Ihidina sirataul Mustakim
Allah ya saka da alkhairi mlm
Mu mutanen Kaduna dama tuntuni mun san Dangungun zindikin banzan da wofi ne. Allaah ya kara tabbatar damu akan Tauhidi da Sunnah. A'ameen!
Baba kamakara wlh zencen allah ake magana zancen littafin allah ake balittafin mutaneba
Malam kasake karanta qul hazihi sabili ai Qur'an ne....wannan hadisan bukhari da muslim da sauran su duk zantukan banza ne na mutanen banza. Kuma duk wanda baiyarda da hadisan annabi s a w idan har akwai su wannan kafiri ne...amma hadisan bukhari da muslim qarya ce kawai
Kaima munamaka fatan kadawo dagarakkiyar mutane kagane littafin allah
Kazo kai wa,azi semungane irin karatun dakake dashi
Alqur aani kalaamullahine laisa kamislihi chaiun
Fitowa zakai kaima kai wa azi tunda kanajin Larabci
Baba kasake karanta hadicin danmu gane gaskiyane ko karyane dadinbaki bayakaimu sehujja asake karanta hadicen duka
Ka kasa rubuta Hadisi da Hausa balantana da Larabci, amma kana kokarin shiga cikin maganganun ilimi.