| Gidan Danja | Old Hausa Film |

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 30 พ.ย. 2024

ความคิดเห็น • 48

  • @Abokinhirahausastories
    @Abokinhirahausastories 2 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah gaskiya kuna kokari wajen tuna mana baya

  • @fatimaabdallah7566
    @fatimaabdallah7566 2 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah Ashe akawai gidan danja na dah wallah bansaniba saiyanzu😂gaskiya yyi dadi

  • @mamanea406
    @mamanea406 2 ปีที่แล้ว +2

    Gaskiya Oga kana kyautatawa...
    Allah ya bada lada

  • @abbapash4843
    @abbapash4843 2 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah Looking for this film Since Wlh Munagodia

  • @fadjimataabba3800
    @fadjimataabba3800 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya saka da alheri

  • @Mohammed.G.Mohammed
    @Mohammed.G.Mohammed 2 ปีที่แล้ว +2

    ikon Allah 😀, ashe akwai Gidan Danja na da

  • @Assalafy_tv
    @Assalafy_tv 2 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah thanks najima ina jiran wan nan film din wlhy Allah dai yabiya🙏

  • @hauwamuhammad9402
    @hauwamuhammad9402 2 ปีที่แล้ว +1

    🤣🤣lalle danja mata hudu duniyane

  • @umarauwalu9736
    @umarauwalu9736 ปีที่แล้ว

    Inabukatar jirwaye part 2 da uwargida Kashi na biyu da salsala da radadi da tabayyyana da nasaba part 2

  • @fadjimataabba3800
    @fadjimataabba3800 2 ปีที่แล้ว +1

    dan Allah ku saka mana fim din SAMA

  • @abdurrahmanmurtala6585
    @abdurrahmanmurtala6585 2 ปีที่แล้ว +1

    Don Allah a kawo mana zinariya 🙏

  • @bashirsirajo3155
    @bashirsirajo3155 2 ปีที่แล้ว +2

    Muna gdy

  • @zulaihathussaini2091
    @zulaihathussaini2091 2 ปีที่แล้ว +1

    Shila ansha mari washh cikina 🤣🤣🤣🤣

  • @salisumustapha4573
    @salisumustapha4573 2 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah cigaba please

  • @y4khalil
    @y4khalil 2 ปีที่แล้ว +1

    Dan Allah a sa mana Daso Bodara

    • @TsohuwarAjiya
      @TsohuwarAjiya  2 ปีที่แล้ว +1

      Gaskiya bamu dashi. Mun gode

    • @y4khalil
      @y4khalil 2 ปีที่แล้ว +1

      @@TsohuwarAjiya Okay, mun gode da kokari

  • @fadjimataabba3800
    @fadjimataabba3800 2 ปีที่แล้ว +1

    Na jima ina jiran wannan fim..min godé korai

  • @msani9412
    @msani9412 2 ปีที่แล้ว +1

    aiki yana kyau
    dan allah ku samo mana juyin mulki

  • @maimunatumuhammad6983
    @maimunatumuhammad6983 ปีที่แล้ว +1

    Dan Allah ku samana Gudun Qaddara

    • @TsohuwarAjiya
      @TsohuwarAjiya  ปีที่แล้ว

      Zamu duba ko muna dashi

    • @maimunatumuhammad6983
      @maimunatumuhammad6983 ปีที่แล้ว +1

      @@TsohuwarAjiya toh na gode

    • @TsohuwarAjiya
      @TsohuwarAjiya  ปีที่แล้ว

      @@maimunatumuhammad6983 Madalla. Ina jin wannan kike nufi fim din, bana yan shekarun nan ba th-cam.com/video/ET0PkGJyWHA/w-d-xo.html

    • @maimunatumuhammad6983
      @maimunatumuhammad6983 ปีที่แล้ว +1

      @@TsohuwarAjiya eh wannan

    • @TsohuwarAjiya
      @TsohuwarAjiya  ปีที่แล้ว

      @@maimunatumuhammad6983 ok

  • @zulaihathussaini2091
    @zulaihathussaini2091 2 ปีที่แล้ว +1

    Ashe dama acikin film din nan ne ake cewa sama lace kasa lace atamfa tai crossing 🤣🤣🤣🤣

  • @Assalafy_tv
    @Assalafy_tv 2 ปีที่แล้ว +1

    Kajima dayimun alkawarin wan nan film saura SADAKI

    • @TsohuwarAjiya
      @TsohuwarAjiya  2 ปีที่แล้ว +3

      Da sannu zai zoin allah ya yarda

  • @zainababdullahi3566
    @zainababdullahi3566 2 ปีที่แล้ว

    Kwanaki naita searching film din nan ban saamuba wlh nagode sosai

  • @ismailibrahim5196
    @ismailibrahim5196 ปีที่แล้ว +1

    Wakar gidan Danja