Malam menene hukuncin Auren Contract | Tambayoyin Auratayya

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 15 ต.ค. 2024
  • 1. Malam hukuncin Mijin da yake zaune da Matarsa da niyyar zai
    saketa a wani lokaci maizuwa. Ko in wani abu yafaru.?
    2. Idan mutum yabi umarnin iayayensa wajen auren matar da bayaso
    domin yi musu biyayya. Sai ya saketa bayan rasuwar Iyayen. Shin ya
    Sabawa iyayensa ?.
    2.Malan yarinyace muke soyayya da ita, kusan shekara uku, tana sona
    fiye da yadda nake sonta, amma wasu daga cikin yan uwana basa
    sonta. Nayi kokarin fahimtar dasu amma sunki, Saboda wasu halayen
    yan gidansu. Kuma ita yarinyar tunda muka hadu ta rabu da
    samarinta.
    Yanzu wace shawara malam zai bamu don magance matsalar.
    3. Malam menene hukncin Auren Contract.

ความคิดเห็น • 5