fitowar sunan Allah a kunnen sheikh karibu nasiru kabara, kwace masallacin sheikh jaafar.

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 7 ก.พ. 2025

ความคิดเห็น •

  • @abdoulghanimouhamadadamoua8558
    @abdoulghanimouhamadadamoua8558 2 ปีที่แล้ว +1

    اللهم انانسألك الهدي و التقي و العفاف و الغني

  • @sanitasiu2904
    @sanitasiu2904 2 ปีที่แล้ว +3

    Inna kira da kungiyar izala dan Allah karsuce komai game da faruwar wannan lamarin, Allah ya taimaki kunyar izala.

  • @sapasapa7252
    @sapasapa7252 2 ปีที่แล้ว +2

    Allah sarki rayuwa abu Aisha kana kukari gaskiya muna godiya sosai allah ya kara lfy allah ya bada ikwan gina wani masallacin acigaba da ibada .

  • @umaryawule4407
    @umaryawule4407 2 ปีที่แล้ว +3

    Allah ya sa mudace duniya da lahira amin

  • @naimasaad3966
    @naimasaad3966 2 ปีที่แล้ว

    Allah ya kyauta kuma allah yasa mudace

  • @MuhammadMusa-ky6bs
    @MuhammadMusa-ky6bs 2 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah Allah ya qara wa rayuwa albarka mln gsky muna anfanuwa da kai

  • @shaawaabdullahi3042
    @shaawaabdullahi3042 2 ปีที่แล้ว

    Dan Allah kudaina abun da zai raba kan musilmi dan Allah kubarmu da abinda ya damemu idan ba,a kawo abinda zai hada kan musilmi be kamata a kawo abinda zai raba kansu ba

  • @abdulfari3528
    @abdulfari3528 2 ปีที่แล้ว +2

    Allah yana tare da mai gaskiya

  • @_-Fatima
    @_-Fatima 2 ปีที่แล้ว

    Alllah ya kwaut. Sosai kam kungiyar sunnatanada kudin dazata gina kowani irin Masallaci. Alllah yakara daukaka Muslinci da musulmi baki daya.

  • @malan_abduabubakar-ibrahim7438
    @malan_abduabubakar-ibrahim7438 2 ปีที่แล้ว

    wai masallacin akeyiwa shara'a lallai duniya tazo karshe

  • @muhammadsamaila671
    @muhammadsamaila671 2 ปีที่แล้ว

    Massalacin mallam jafar

  • @oumarmoctar7131
    @oumarmoctar7131 2 ปีที่แล้ว +2

    Allah yasa mudace

  • @abuazzuzfallata2727
    @abuazzuzfallata2727 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah yaqarawa daukaka sunnah da malaman sunnah yarusa bidi'a da malaman bidi'a

  • @aliyyumustapha8853
    @aliyyumustapha8853 2 ปีที่แล้ว

    Hhhm wannan lamari na karibulla zai kai bayin Allah ga fara bauta wa wanin Allah, Allah ya rufa mana asiri

  • @aakainuwa86gotomo3
    @aakainuwa86gotomo3 2 ปีที่แล้ว

    Allah bazai basu nasara ba

  • @aminouharouna8399
    @aminouharouna8399 2 ปีที่แล้ว

    Allah Yamuna jagoranci

  • @murtalaali9817
    @murtalaali9817 2 ปีที่แล้ว +1

    Toh ai bamuji danjarida ya kira suna yan darikaba. Dan uwa musulmi dan uwan musulmi ne kudena raba kan al,umma

  • @iillaismael3427
    @iillaismael3427 2 ปีที่แล้ว

    Wai kunguiya ci gaba al umma. Kai jama'a!!! Wanna duniya na ban tsoro

  • @zabairuoumarou9167
    @zabairuoumarou9167 2 ปีที่แล้ว

    😭😭😭

  • @abdouchek8853
    @abdouchek8853 2 ปีที่แล้ว

    السلام عليكم

  • @beedbe9071
    @beedbe9071 2 ปีที่แล้ว

    Hakane kuma mutane murika ankara mukiyaye muji tsoran allah karmu kaikanmu mubaro

  • @shaawaabdullahi3042
    @shaawaabdullahi3042 2 ปีที่แล้ว

    musulmidai musilmi ne masalaci dai masalaci ne ba wanda yafi wani sai wanda yafi tsoran sa ni banga wani abun cece kuce ba ku a naku tuna nin duk wanda ba dan izala ba dan bidia ne ya kamata ku cenza tuna mudai alhamdulillah darika alkairi ce a garemu

  • @muhammadsamaila671
    @muhammadsamaila671 2 ปีที่แล้ว

    Massalacin mallam jafar kano

  • @bakuramodu7627
    @bakuramodu7627 2 ปีที่แล้ว +1

    Yakamata muslumai muzama masu hadinkai

  • @ali_so7821
    @ali_so7821 2 ปีที่แล้ว +1

    8:12 😂😂 kai mutani
    هؤلاء لا يعقلون