- 52
- 17 450
Amatullah orphans Foundation
เข้าร่วมเมื่อ 16 พ.ค. 2021
innalillahi wanna ilaihi rajiun ba mace bace yanzi namiji ne
innalillahi wanna ilaihi rajiun ba mace bace yanzi namiji ne
มุมมอง: 156
วีดีโอ
AMATULLAH ORPHANS FOUNDATION YEARLY QUR'ANIC MUSABAQA AND WALIMA 2024
มุมมอง 734 หลายเดือนก่อน
AMATULLAH ORPHANS FOUNDATION YEARLY QUR'ANIC MUSABAQA AND WALIMA 2024
wailam MARAYUN MU IS SATURDAY 22ND OF ZUL HIJH
มุมมอง 14 หลายเดือนก่อน
wailam MARAYUN MU IS SATURDAY 22ND OF ZUL HIJH
Neman Tallafin Al-Umman Musulmi Ga Amatullah Orphans Foundation
มุมมอง 3128 หลายเดือนก่อน
Neman Tallafin Al-Umman Musulmi Ga Amatullah Orphans Foundation
taimakon ginin gida ga halima mai yara marayu
มุมมอง 1.2K8 หลายเดือนก่อน
taimakon ginin gida ga halima mai yara marayu
taimakon kayan ɗaki ga amarya marainiya
มุมมอง 818 หลายเดือนก่อน
taimakon kayan ɗaki ga amarya marainiya
Amatullah New Jungle with English Subtitle
มุมมอง 109ปีที่แล้ว
Amatullah New Jungle with English Subtitle
Aurar da marainiya Fatima - kuyi taimako ko ba yawa
มุมมอง 11Kปีที่แล้ว
Aurar da marainiya Fatima - kuyi taimako ko ba yawa
Amatullah Orphans Foundation Full Documentary Video 2023
มุมมอง 413ปีที่แล้ว
Amatullah Orphans Foundation Full Documentary Video 2023
❤❤
Masha Allah ❤
Nice work ❤❤❤
Masha Allah❤
Allahumma amine
Fauziya Allah y MikiAlbarka, Allah y saka muku da Alkairi
Aslm❤
Waalaikumus salam
Ma shaa Allah
aunty Fauziyya Allah yasakamiki da alkairinsa yataimakeki dake dazuri arki yasa aljanna fiddausice makomarrki damahaifanki dazuri arki bakidaya❤❤❤
Allah yayi muku jagora akan abinda kukasa gaba
Ameen ya Allah
Ma shaa Allah
Allah yakara daukaka da taimako
Ameen ya Allah
❤❤❤ALHAMDULILLAH ALLAH YA SAKA MAKI DA ALKHAIRI KEMA.KINA TSAYE DA JAJIRCEWA KULLUM...ALLAH YA KARA LAHFIYA
Ma sha Allah A'matullah foundation. Allah ya saka da mafificin alkhyri ya biya Ku da aljanna. Allah ya bamu ikon taimakawa ya sa muyi tarayya a ladan
In Shaa Allah Allah yabada abun badawa
ALHAMDULILLAH. Allah Ya kara daukaka Gidauniyar Amatullah Foundation Ya bamu ikon cigaba da daukar nauyin wadannan marayu.
Allah ya yassaremana yabamu yadda zaayi
بارك الله في جهودكم الثمينة وجزاكم عنا خيرا
أمين....وجزاك الله خيرأ....khuzaifa
Masha Allah Allah yabamu ikon taimakawa kema Allah yasaka miki da alkhairi na jajircewa akan Marayu da Mara karfi
Allah ya bata lafia,ya bada lada
Alhamdulillah Allah yayi jagora yakuma kara sa albarka Wannan Gidauniyar tana matukar kokari wajan tallafawa Marayu da gajiyayyu
Allah ya tai mk ya Bada sa a
Kuzo kutaimaka mata da Arzikin da Allah ya baku