- 224
- 270 433
Rumbun Ilimi
Nigeria
เข้าร่วมเมื่อ 7 ส.ค. 2019
Wannan Tasha ita ce Tashar Rumbun Ilimi wadda aka samar da ita domin bayar da gudunmawa a fannin karantar da darrusan da suka shafi fagagen ilimi da sauan fannoni rayuwa daban-daban cikin Harshe Hausa.
Muna fata idan ka amfana da wani daga cikin darrusan da wannan tasha ta kunsa za ka yada shi zuwa ga wasu domin suma su amfana.
Ana iya tuntubar mu kai tsaye ta: 08039648244 (+2348039648244), 09029027279 (+2349029027270)
Muna fata idan ka amfana da wani daga cikin darrusan da wannan tasha ta kunsa za ka yada shi zuwa ga wasu domin suma su amfana.
Ana iya tuntubar mu kai tsaye ta: 08039648244 (+2348039648244), 09029027279 (+2349029027270)
Tasirin Hausa a Ghana: Ranar Hausa 2024
Jawabi ne a aka gabatar a unguwar Darkuman, Accra, Ghana a taro Ranar Hausa ta Duniya, 26/08/2024.
มุมมอง: 292
วีดีโอ
Tasirin Hausa da Hausawa a Duniya
มุมมอง 1432 หลายเดือนก่อน
Jawabi ne da aka gudanar a gidan Radiyon Amanei 93.3 a ranar 23-8-2024 a birnin Accra da ke Ghana.
Tattaunawa a Rahma TV
มุมมอง 1543 ปีที่แล้ว
Muhawara kan mulkin soja da na farar hula a Najeriya Ziyarci Shafin Rumbun Ilimi www.rumbunilimi.com.ng/ Karanta tarihin Najeriya www.rumbunilimi.com.ng/najeriya.html
Kundin Tsarin Masarautar Kano da Wasu Mukaman Sarauta
มุมมอง 1393 ปีที่แล้ว
Wannan bidiyo zai nunawa mai kallo yadda zai bude wasu shafuka a cikin Rumbun Ilimi
Ranar Hausa ta Duniya. Tattaunawa a Gidan Talabijin na Gaskia TV da ke Ghana.
มุมมอง 4413 ปีที่แล้ว
Wannan bidiyo hira ce kai tsaye da aka yi da Abubakar Muhammad Tsangarwa a Tashar Talabijin da ke kan Tauraron Dan'adam mai suna Gaskia TV da kuma Gaskia Plus wadanda suk suke Ghana. An tattauna muhimman batutuwa da suka shafi Hausa da Bahaushe, Zuwan Hausawa Ghana, Dangantakar da ke tsakanin Ghana da Najeriya da sauran batutuwa masu tarin fa'ida. Domin samun isuwa ga tulin rubuce-rubucenmu sai...
Ranar Hausa Tattaunawa da Gidan Talabijin Na Kasar Ghana
มุมมอง 2733 ปีที่แล้ว
Wannan bidiyo hira ce kai tsaye da aka yi da Abubakar Muhammad Tsangarwa a gidan talabijin na Kasar Ghana a ranar Asabar 28 ga watan Agustan 2021 Game da Hausa da sauran batutuwa da suka shafi Hausa. Kuna iya zaiyarta shafinmu na Rumbun Ilimi ta: www.rumbunilimi.com.ng/
Jawabin Kan Ranar Hausa
มุมมอง 1013 ปีที่แล้ว
Wannan bidiyo jawabi ne da aka gabatar game da neman samar da ranar Hausa
Musa Maihula 1
มุมมอง 613 ปีที่แล้ว
Barka da zuwa shagon Mallam Musah Mai Hulla. Ku ziyarce mu a wannan shafin: www.rumbunilimi.com.ng/Musa Mai Hula Ghana.html
Yadda Ake SUBSCRIBING Tashar Yutub
มุมมอง 1014 ปีที่แล้ว
A wannan bidiyo za a koyi yadda za a yi subscribe na tashar Yutub
Seta Gmail a Waya da Adana Lambobin Waya a Gmail
มุมมอง 684 ปีที่แล้ว
Wannan bidiyo zai koyar da yadda za a seta Imel na Gmail a waya da kuma yadda za a rika adana lambobin waya a Gmail.
Man Tafarnuwa: Amfaninsa da Yadda Ake Yinsa
มุมมอง 2.2K4 ปีที่แล้ว
Man Tafarnuwa: Amfaninsa da Yadda Ake Yinsa
Magana Jari Ce Sauna Kira Mana Shashasha In Ka Ga Sakarai Ku Taho Tare
มุมมอง 844 ปีที่แล้ว
Magana Jari Ce Sauna Kira Mana Shashasha In Ka Ga Sakarai Ku Taho Tare
Magana Jari Ce Labarin Wani Bororo Da Ɗan Zaki
มุมมอง 2934 ปีที่แล้ว
Magana Jari Ce Labarin Wani Bororo Da Ɗan Zaki
Allah yakara daukaka da hazaka .
Maa shaa’Allah dan Allah this is beautiful 🤩
Nice
g
Allah yajiqansa da rahama
Allah yajiqansa da rahama
Allah yajiqansa da rahama
Allah yajiqansa da rahama
Allah yajiqansa da rahama
Allah yajiqansa da rahama
Allah yajiqansa da rahama
Allah yajiqansa da rahama
Allah yajiqansa da rahama
Allah yajiqansa da rahama
Allah yajiqansa da rahama
Allah yajiqansa da rahama
😢🎉😢😢😢😢😢 Allahu Akbar duniya kenan Allah ya jikansa Albarka Manzon Allah Sallallahu alaihi
Amma kuma anche tsoho tudune yakashi inuwa dan madachi
Allah ya jikan ,aza
Assalamu Alaikum Na tsinci wannan karin maganar a shafinku na internet wanda gaskiya a iya ɗan karamin sanin da nake da shi wannan sam ya saba da koyarwar shari ar musulunci. Yau da gobe karyar Allah, komai gudun mutum ta kamo shi. Ina fatan zaa gyara
Umar
This is interesting
Allah ya jikan mazan jiya
M
Gamibu
Gambo
0:39
Gambu Mijin Kulu (Allah kyauta makwanci)
Masha'Allah tabarakallah Allah ya daukaka hausa da hausawa a duniya
Wannan aiki ne ingatacce mai kyau, Allah ya saka ma da alkhairi.
Yacca shahin rumbin ilmi kuke yin rubuto zani so ku mamu na novel de komi daya shahe shi, de yacca mutun ze zama novelist de tarihin manyan writers ne duniya
Yaushe zakuna fara kawomana a website naku na yadda Novel yake da yacca zaa rubuta shi a 2 z
Masha Allah
th-cam.com/video/1DflYHlFXPM/w-d-xo.html
Allah ya kara basira ya sa kama da gidan aljanna Muna karuwa sosai
Amin. Na gode.
Allah yasa ka da alkhairi
Amin
ALLAH ya kara daukaka Tsangarwa.
Amin ya Allah. Na gode sosai
Hausa ba Dabo ba.... 👌👍
Ina kwana? Sunana Eduardo. I appreciate your hard work and lessons. Maybe you might also include the translation in English of the words you shows on the video. Mu gode wa Allah!!!
Noted and thanks
Mun gode, lalle mun amfana.
Masha Allah. Mu ke da godiya. Allah ya sa mu ci gaba da amfanar da juna.
Masha Allah Allah yakara basera
Amin ya Allah
Masha Allah
I love you malam
What is this no explanation
Teach us phrases
See lessons 22 to 45
See lessons 22 to 45
Ok
Allah yaqara jagoranci
Amin ya Allah
Allah ya taimaka Yallabai
Munji dadin shirin naka sosai. Allah ya taimaka.
Amin ya Allah
Ibrahim ungogo Sarkin garayar Kano Wanda muke fata
Muna godiya M.Abubakar
Ni ke da godiya.