SUNNA4U
SUNNA4U
  • 554
  • 116 063

วีดีโอ

A Haka Muke Ta Rayuwa, Dabbobi Sunfi Mu Tabbacin Zama Lafiya.. Ya Allah Ka Wadata Mu Da Zaman Lafiya
มุมมอง 41หลายเดือนก่อน
A Haka Muke Ta Rayuwa, Dabbobi Sunfi Mu Tabbacin Zama Lafiya.... Ya Allah Ka Wadata Mu Da Zaman Lafiya 🥺🤲😭
Arewa a da kenan, Amma yanzu ba arewa bace, ta zama filin yaqi da takaichi 😢😢😢🙄🙄🙄
มุมมอง 322 หลายเดือนก่อน
Arewa a da kenan, Amma yanzu ba arewa bace, ta zama filin yaqi da takaichi 😢😢😢🙄🙄🙄 #fypシ゚ #goviralreels #duet #arewa #islamicfigure #voiceeffects #youtubeshorts
Damuwar Arewa
มุมมอง 192 หลายเดือนก่อน
Allah dai ya gyara mana, amma nan wasa da rayukan muutane #arewa #north #light #tcn #tsagero
Musulmi A Yau (1) - Halin Takaici Da Musulmi Suka Samu Kansu A Duniya
มุมมอง 152 หลายเดือนก่อน
Halin qunci da qasqanci wanda musulmi ke fama dashi a rayuwar su ta yau, a fadin duniya gaba daya, da kuma mafitar da ya kamata a jaraba domin warkewa. #sunnah #islam #muslimstoday #islamtoday #sunna4u #islam #biki
Musulmi A Yau (2) - Halin Takaici Da Musulmi Suka Samu Kansu A Duniya
มุมมอง 432 หลายเดือนก่อน
Halin qunci da qasqanci wanda musulmi ke fama dashi a rayuwar su ta yau, a fadin duniya gaba daya, da kuma mafitar da ya kamata a jaraba domin warkewa. #sunnah #islam #muslimstoday #islamtoday #sunna4u #islam #biki
Yaushe ya kamata musulmi su farka?It's getting too late already.A koma ga Allah da tuba da Istigfari
มุมมอง 732 หลายเดือนก่อน
*YAUSHE YA KAMATA MUSULMI SU FARKA???* Yaushe ya kamata musulmi su farka? It's getting too late already.... A koma ga Allah da tuba da Istigfari... Allah ya sawwaqa​ mana. 💥💥💥💥💥💥💥✅✅✅✅✅✅✅💥✅💥✅💥✅💥✅💥✅💥✅💥✅💥✅💥✅✅💥✅💥✅💥✅💥✅💥💥✅💥✅💥✅💥✅💥✅💥💥
Saqo Zuwa Ga PhD, Umar Dikko Radda.Allah ya bada ikon aikatawa
มุมมอง 102 หลายเดือนก่อน
Saqo Zuwa Ga PhD, Umar Dikko Radda. Allah ya bada ikon aikatawa #katsina #radda #dikko #goviralreels #fypp #fypシ゚
Karatun Muwadda .. fitowa ta 56 (18-04-1446 // 21-10-2024)
มุมมอง 32 หลายเดือนก่อน
Babban Malamin Mazhabar Malikiyya, IMAM MALIK BN ANAS (R) ya rubuta wannan littafi mai dinbin albarka. Littafin ya qunshi Hadith(s) na manzo (s.a.w) wanda aka tsara a bangarori na babuka, domin samun sauqin fahimta. Allah ya datar damu bin SUNNAHr ma'aiki a kowane lokaci. Sheikh Abubakar Maikano shine ke karantar da wannan littafi a duk ranar litinin, bayan sallar magrib zuwa isha. -Daga masall...
Karatun Muwadda .. fitowa ta 55 (11-04-1446 // 14-10-2024)
มุมมอง 162 หลายเดือนก่อน
Babban Malamin Mazhabar Malikiyya, IMAM MALIK BN ANAS (R) ya rubuta wannan littafi mai dinbin albarka. Littafin ya qunshi Hadith(s) na manzo (s.a.w) wanda aka tsara a bangarori na babuka, domin samun sauqin fahimta. Allah ya datar damu bin SUNNAHr ma'aiki a kowane lokaci. Sheikh Abubakar Maikano shine ke karantar da wannan littafi a duk ranar litinin, bayan sallar magrib zuwa isha. -Daga masall...
Karatun Muwadda .. fitowa ta 54 (04-04-1446 // 07-10-2024)
มุมมอง 102 หลายเดือนก่อน
Babban Malamin Mazhabar Malikiyya, IMAM MALIK BN ANAS (R) ya rubuta wannan littafi mai dinbin albarka. Littafin ya qunshi Hadith(s) na manzo (s.a.w) wanda aka tsara a bangarori na babuka, domin samun sauqin fahimta. Allah ya datar damu bin SUNNAHr ma'aiki a kowane lokaci. Sheikh Abubakar Maikano shine ke karantar da wannan littafi a duk ranar litinin, bayan sallar magrib zuwa isha. -Daga masall...
Fahimtar Zakat
มุมมอง 142 หลายเดือนก่อน
🌽🍅🥜Fahimtar Zakka A Musulunchi. ✅✅✅ Tabbas Zakka Tsarki Ce Ga Musulmi. Allah Ya Bamu Ikon Fitadda HAQQIN Zakat Daga Cikin Dukiyan Mu. Ameeen thumma ameen. #tiktok #new #zakat #zakka #noma #abinci #sunna4u #tsagero #goviral #goviralreels #fypシ゚ #fypp
Zakka Tsarki Ce [2] - Khutbah - Sheikh Bature Dauda
มุมมอง 353 หลายเดือนก่อน
ZAKKA, kamar yadda kowa ya sani tsarki ce ga dukiyar wanda ya fidda ta. Zaaka tana taimakawa sosai wajen rage radadin talauci ga talakawa. Zakka tana qara arziki ga wanda ya fiddata tsakaninsa da Allah. Duk a cikin wannan huduba, zagu ilimantu da abubuwa masu yawa da faida akana ZAKKA. Allah ya bamu ladar baki daya. Ameen #sunna4u, #sunnah, #tsagero, #new, #trend, #trending, #viral, #fyp, #duet...
Bikin Maulidii - Khutbah Akan Muhimmanchin Barin Bidi'a Ta Maulud
มุมมอง 173 หลายเดือนก่อน
Eid el Mawlid biki ne da ake dominn tuna ranar zagayowar fiyayyen halitta. Annabi Muhammad (s.a.w). Amma da yawan maluman Islama sun tafi akan cewa Manzo (s.a.w) bai bada umurni ayishi ba, kuma baiyi ba, sannan kuma bai fadi falalar yin hakan ba a addinance. A saurari wannan huduba domin samun cikakken bayani. #eid #mawlid #maulid #maulud #sunnah #sunna4u #islam #biki
Karatun Muwadda .. fitowa ta 53 (20-03-1446 // 23-09-2024)
มุมมอง 53 หลายเดือนก่อน
Karatun Muwadda .. fitowa ta 53 (20-03-1446 // 23-09-2024)
Karatun Riyadus Salihin .. fitowa ta 69 (06-02-1445 // 10-08-2024)
มุมมอง 53 หลายเดือนก่อน
Karatun Riyadus Salihin .. fitowa ta 69 (06-02-1445 // 10-08-2024)
Sallah tana aiki ga wasu, amma ga wasu bata aiki. Allah yasa mu dace. 🤲✨🙏✅
มุมมอง 363 หลายเดือนก่อน
Sallah tana aiki ga wasu, amma ga wasu bata aiki. Allah yasa mu dace. 🤲✨🙏✅
Tsoron Allah Mafita - Khutbah Akan Muhimmanchin Jin Tsoron Allah A Wajen Musulmi
มุมมอง 123 หลายเดือนก่อน
Tsoron Allah Mafita - Khutbah Akan Muhimmanchin Jin Tsoron Allah A Wajen Musulmi
Zakka Tsarki Ce - Khutbah
มุมมอง 23 หลายเดือนก่อน
Zakka Tsarki Ce - Khutbah
Addu'a Ga Malam Mansur. Allah ya Gafarta Masa. Ameeen thumma ameen.
มุมมอง 313 หลายเดือนก่อน
Addu'a Ga Malam Mansur. Allah ya Gafarta Masa. Ameeen thumma ameen.
Duk Masoyin Annabi Muhammad​(s.a.w) Ya Bada 2 Minutes Ya Saurari Abinda Masoyin Nasa Ya Fada....
มุมมอง 183 หลายเดือนก่อน
Duk Masoyin Annabi Muhammad​(s.a.w) Ya Bada 2 Minutes Ya Saurari Abinda Masoyin Nasa Ya Fada....
Rainin Hankali Ne Kawai... Amma Ai Kowa Sunsan Inda Yake.
มุมมอง 323 หลายเดือนก่อน
Rainin Hankali Ne Kawai... Amma Ai Kowa Sunsan Inda Yake.
Zaman Lafiya - Khutbah Akan Yanayin Tsaron Nigeria
มุมมอง 373 หลายเดือนก่อน
Zaman Lafiya - Khutbah Akan Yanayin Tsaron Nigeria
Karatun Muwadda .. fitowa ta 52 (06-03-1446 // 09-09-2024)
มุมมอง 123 หลายเดือนก่อน
Karatun Muwadda .. fitowa ta 52 (06-03-1446 // 09-09-2024)
Wannan Alamari sai dai Allah ya kawo mana agaji, Amma tabbas akwai matsala kuma akwai damuwa sosai.
มุมมอง 1.3K3 หลายเดือนก่อน
Wannan Alamari sai dai Allah ya kawo mana agaji, Amma tabbas akwai matsala kuma akwai damuwa sosai.
Allahu Akbar. ALLAH yasa mu cika da IMANI. Kadan daga karatun MUWADDA MALIK na wannan week
มุมมอง 193 หลายเดือนก่อน
Allahu Akbar. ALLAH yasa mu cika da IMANI. Kadan daga karatun MUWADDA MALIK na wannan week
Karatun Muwadda .. fitowa ta 51 (29-02-1446 // 02-09-2024)
มุมมอง 224 หลายเดือนก่อน
Karatun Muwadda .. fitowa ta 51 (29-02-1446 // 02-09-2024)
🌹🌹Masha Allah🌹🌹 Raudatil Aulad Islamiyyah Tsagero
มุมมอง 344 หลายเดือนก่อน
🌹🌹Masha Allah🌹🌹 Raudatil Aulad Islamiyyah Tsagero
Addua
มุมมอง 184 หลายเดือนก่อน
Addua
Umurnin Manzo [s-a-w]
มุมมอง 74 หลายเดือนก่อน
Umurnin Manzo [s-a-w]

ความคิดเห็น

  • @aliabubakar6606
    @aliabubakar6606 2 หลายเดือนก่อน

    Hosawan Najeriya kuna bani takaeci kunada yawa anma na banza Fulani yn siraru suna botardaku saboda sakarci da soro kusae makamae kukare kanku mana ba surotuba masoratan banza

  • @MuhammadMunkaila-i8g
    @MuhammadMunkaila-i8g 2 หลายเดือนก่อน

    Abin da duniya taji mai yace kai kuma kanasan wanke shi

  • @SamiraMustapha-p4w
    @SamiraMustapha-p4w 2 หลายเดือนก่อน

    Jazakallahu khair

  • @نفيسه-خ3ض
    @نفيسه-خ3ض 2 หลายเดือนก่อน

    Masha Allah tabarakallah Allah yakara lfy da basira

  • @MUSTAFAABDULLAHI-d6c
    @MUSTAFAABDULLAHI-d6c 2 หลายเดือนก่อน

    Masha. Allah❤

  • @Bello-f5d
    @Bello-f5d 2 หลายเดือนก่อน

    Amma wannan katon dan izalan mugun marasa adalcin ne. Yanzu saboda na ka abin ya shafa, shi ne ka ke nemar mai mafita Amma shi Sheikh Dr Abduljabbar, ba bu wani abin lura ko mafita akan magangamun shi da ku ja yayyanke ku ka jojjona! Allah Ya yi sa ku a halin da ku ka sa shi, alfarmar wanda ya yi hidimar karewa, Annabi Muhammadu (S.A.W)

  • @UmarAhmed-x6b
    @UmarAhmed-x6b 3 หลายเดือนก่อน

    Allah Ubangiji yaqarawa Rayuwar mlm Albarka ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @SUNNA4U
    @SUNNA4U 3 หลายเดือนก่อน

    Allahummagfir lahoo warham hoo

  • @MunbarakSidi
    @MunbarakSidi 3 หลายเดือนก่อน

    جزاكم ا لله خير

  • @Sirnajjashi
    @Sirnajjashi 4 หลายเดือนก่อน

    Amin Summa Amin Masha Allah

  • @SUNNA4U
    @SUNNA4U 4 หลายเดือนก่อน

    Da fatan saqo ya isa

  • @halimawaziri4728
    @halimawaziri4728 5 หลายเดือนก่อน

    Alhamdulillah ❤

  • @MuhammadAbubakar-n5q
    @MuhammadAbubakar-n5q 5 หลายเดือนก่อน

    Allah kiyayemu da mugga Malamai

  • @muhammadmustapha7208
    @muhammadmustapha7208 6 หลายเดือนก่อน

    Allahu akabar allah Yasaka malan Da alhery

  • @alhaliyumuhammadinuwa7766
    @alhaliyumuhammadinuwa7766 7 หลายเดือนก่อน

    Tsohon arne makiyin manzon Allah s.a.w

  • @AichaAicha-i3d
    @AichaAicha-i3d 9 หลายเดือนก่อน

    Macha allah

  • @tijjanialtinedaudu3355
    @tijjanialtinedaudu3355 11 หลายเดือนก่อน

    Da Dr jaki da abduljaberi DUK guda ne

  • @nasirumuhammad3064
    @nasirumuhammad3064 11 หลายเดือนก่อน

    Kanabarisaikajimagana

  • @mohammedmuntaka2431
    @mohammedmuntaka2431 11 หลายเดือนก่อน

    Izala is a scam

  • @princeabbakar1
    @princeabbakar1 ปีที่แล้ว

    Duk matsayin da kakai manzon Allah yawuce nan indai ba Allah kace dashi ba Amma ku bakuson ana martaba manzon allah yanda yakamata tirrr da halinku

  • @TachaBaba
    @TachaBaba ปีที่แล้ว

    Karyakake munafiki Allah

  • @shamsuddenabdullahi9632
    @shamsuddenabdullahi9632 ปีที่แล้ว

    Gaskiya ne Malam

  • @ousmanetanimoune4789
    @ousmanetanimoune4789 ปีที่แล้ว

    Macha Allah mala❤❤🤲🏼🤲🏼👍

  • @jfjfjfiddihdjsusdusu4022
    @jfjfjfiddihdjsusdusu4022 ปีที่แล้ว

    ALLAH yasa mudace

    • @SUNNA4U
      @SUNNA4U ปีที่แล้ว

      ameen thanks

  • @jfjfjfiddihdjsusdusu4022
    @jfjfjfiddihdjsusdusu4022 ปีที่แล้ว

    Jazakallahu khairan

    • @SUNNA4U
      @SUNNA4U ปีที่แล้ว

      ameen nagode

  • @AbbaniMuhammad-to4ml
    @AbbaniMuhammad-to4ml ปีที่แล้ว

    Munafukan banza munakan wofi Allah yatsenemu albarka makiya mazon Allah

    • @SUNNA4U
      @SUNNA4U ปีที่แล้ว

      a ina??

  • @Rashidataannabi
    @Rashidataannabi ปีที่แล้ว

    Muna fukin Banza dan bidian izala

  • @ibrahimyacouba5473
    @ibrahimyacouba5473 ปีที่แล้ว

    Ameen ya allah

  • @rashidataannabi-z9v
    @rashidataannabi-z9v ปีที่แล้ว

    Ku muna fukain e

  • @Dayyabbinadam-hk4jm
    @Dayyabbinadam-hk4jm ปีที่แล้ว

    Alhdl

  • @musaahmad8070
    @musaahmad8070 ปีที่แล้ว

    Allah yasaka da alkhairi mallam.

    • @SUNNA4U
      @SUNNA4U ปีที่แล้ว

      Ameen

  • @gaddafiidris3887
    @gaddafiidris3887 ปีที่แล้ว

    Hakane kam, Toh ALLAH UBANGIJI y shirye mu yah malam

    • @SUNNA4U
      @SUNNA4U ปีที่แล้ว

      Amenn. MashaAllah

  • @queenzee7553
    @queenzee7553 ปีที่แล้ว

    Shidai ya Sanya kansa a harkar siyasar , da yatsaya a malantarsa da Babu macewa dashi komi, tsuntsun dayaja ruwa shi....

    • @SUNNA4U
      @SUNNA4U ปีที่แล้ว

      Allah ya sawwaqa

  • @gaddafiidris3887
    @gaddafiidris3887 ปีที่แล้ว

    Hakane kam, Yah malam ALLAH UBANGIJI y saka d alkhairi kuma ALLAH y tsare mana ku d sauran malaman sunna kuma masu akida me kyau. Su kuma sauran idan masu shiryuwane ALLAH y shiryesu gaba daya idan kuma ba masu shiryuwane bane to ALLAH UBANGIJI y mana maganinsu gaba dayan su

    • @SUNNA4U
      @SUNNA4U ปีที่แล้ว

      Ameen. MashaAllah. Malam na godia

  • @gaddafiidris3887
    @gaddafiidris3887 ปีที่แล้ว

    Masha ALLAHU yah malam

    • @SUNNA4U
      @SUNNA4U ปีที่แล้ว

      Thanks. MashaAllah

  • @abrchimezoubou3868
    @abrchimezoubou3868 ปีที่แล้ว

    Allah yabia kajima gana

    • @SUNNA4U
      @SUNNA4U ปีที่แล้ว

      Ameen

  • @IbrahimBalarabeIsah-jk7jz
    @IbrahimBalarabeIsah-jk7jz ปีที่แล้ว

    Karyane wannan son xuciyane, dukwanda ya'isah ya maimaita irin abunda yace man. Ingaskiya

    • @SUNNA4U
      @SUNNA4U ปีที่แล้ว

      😮

  • @jamilbuba9216
    @jamilbuba9216 ปีที่แล้ว

    Sunna sak ❤

    • @SUNNA4U
      @SUNNA4U ปีที่แล้ว

      Dole ne

  • @muhammedsunusiyusuf4998
    @muhammedsunusiyusuf4998 ปีที่แล้ว

    Sun nan shaidanu kaji munafuki

    • @SUNNA4U
      @SUNNA4U ปีที่แล้ว

      😮

  • @ibrahimisyaku297
    @ibrahimisyaku297 ปีที่แล้ว

    Maiyasakagyara munafiki maƙiyin annabi

    • @SUNNA4U
      @SUNNA4U ปีที่แล้ว

      😲

  • @ibrahimisyaku297
    @ibrahimisyaku297 ปีที่แล้ว

    Ƙaryakake kada allah yabakutemakon annabi

    • @SUNNA4U
      @SUNNA4U ปีที่แล้ว

      😲

  • @maryamaminu8135
    @maryamaminu8135 ปีที่แล้ว

    Kuduba Allah kugaya masa gaskiya yakamata yakyautata lafazin sa

    • @SUNNA4U
      @SUNNA4U ปีที่แล้ว

      Allah yasamu cikin ceton Rasulullahi. Amma ya munana ladabi

  • @usmanshehu4018
    @usmanshehu4018 ปีที่แล้ว

    Munafikai

    • @SUNNA4U
      @SUNNA4U ปีที่แล้ว

      Thanks

  • @moutariabou4815
    @moutariabou4815 ปีที่แล้ว

    Allah tsaré mou da son zitchia

    • @SUNNA4U
      @SUNNA4U ปีที่แล้ว

      Ameen

  • @abdurrahmanmuhammad4123
    @abdurrahmanmuhammad4123 ปีที่แล้ว

    Anna mimai da masu fuska biyu dakuke wani gyare gyare da sannu zaku wulaknta

    • @SUNNA4U
      @SUNNA4U ปีที่แล้ว

      😲

  • @abdurrahmanmuhammad4123
    @abdurrahmanmuhammad4123 ปีที่แล้ว

    Da sannu allah zeyi maganinku in sha Allah

  • @ibrahimisa1759
    @ibrahimisa1759 ปีที่แล้ว

    Jahilan.wahabiyaw

    • @SUNNA4U
      @SUNNA4U ปีที่แล้ว

      😲

  • @abdu3402
    @abdu3402 ปีที่แล้ว

    Macha Allah

    • @SUNNA4U
      @SUNNA4U ปีที่แล้ว

      AlhamdLillah

  • @abuammarbare8841
    @abuammarbare8841 ปีที่แล้ว

    نسأل الله السلامة والعافية

    • @SUNNA4U
      @SUNNA4U ปีที่แล้ว

      Ameen

  • @ibrahimdogoyaro-ik1xg
    @ibrahimdogoyaro-ik1xg ปีที่แล้ว

    Bonjour