- 79
- 15 328
ISTANASH VOICE COACH TV
เข้าร่วมเมื่อ 9 พ.ย. 2016
Wannan shafi an kirkireshine musamman domin nunawa mutane masu ra'ayin waka yadda ake rera waka da dabarun koyarda fitarda sautin muryar ka/ki ta ainihi ba tareda an kwaikwayi yadda wani yakeyi ba
SALON KARIN WAKA PART 4
@waka @followers @virals @highlights @karin @sauti @waka #karin #waka
มุมมอง: 29
วีดีโอ
SALON KARIN WAKA PART 3
มุมมอง 11วันที่ผ่านมา
#waka #karin #kirkirar #salon #followers #highlights #kafiya
SALON KARIN WAKA PART 1
มุมมอง 2521 วันที่ผ่านมา
#kirkirar #salon #waka @kirkirar @salon @waka @virals #virals
AMSA-AMO A WAKA WATO (KAFIYA)
มุมมอง 265 หลายเดือนก่อน
#amsa-amo #a #waka #wato #kafiya #yadda #ake #yinta #da #yadda #take #hade #da #misalai
AMSA-AMO A WAKA (KAFIYA)
มุมมอง 376 หลายเดือนก่อน
#menene #kafiya #ma'anar kafiya #a #waka #yadda #kafiya #take
KARIN SAUTIN WAKA NA 27 MAI SUNA MUJTAS
มุมมอง 427 หลายเดือนก่อน
#karin #sautin #waka #mai #suna #MUJTAS # wato #Musta'afilun Faailaatun 6 7 6 7
KARIN SAUTIN WAKA NA 26 MAI TAKEN MUTADARRAF
มุมมอง 238 หลายเดือนก่อน
#karin #sautin #waka #mai #taken #mutadarraf #wato #faa'ilun faa'ilun faa'ilun
Karin sautin waka na 25 mai taken MUTAKARRAB
มุมมอง 359 หลายเดือนก่อน
#karin #sautin #waka #mai #suna #MUTAKARRAB wato #FAUULUN#FAUULUN FAUULUN
KARIN SAUTIN WAKA NA 24 MAI TAKEN MUKTALIB
มุมมอง 2810 หลายเดือนก่อน
#karin #sautin #waka #mai #taken #MUKTALIB #gabar #waka #ta #tara #da #ta #shida #suka #hadu #da #juna
Karin sautin waka na 23 mai suna HAFIF (7+10)
มุมมอง 3711 หลายเดือนก่อน
#karin #sautin #waka #mai @suna @HAFIF $a #kafar #waka #mai #suna #FAA'ILAATUN #MUSTAF'ILUN
Karin sautin waka 20 [Musta'afilun+Musta'afilun = RAJAZ]
มุมมอง 37ปีที่แล้ว
Karin sautin waka 20 [Musta'afilun Musta'afilun = RAJAZ]
Karin sautin waka 19 cikin launin {HAJAZ} MAFAAIILUN
มุมมอง 53ปีที่แล้ว
Karin sautin waka 19 cikin launin {HAJAZ} MAFAAIILUN
Karin sautin waka 18 MUTAFAAILUN cikin launin (KAMIL)
มุมมอง 115ปีที่แล้ว
Karin sautin waka 18 MUTAFAAILUN cikin launin (KAMIL)
Karin sauti na 17 (Cikin launin WAFIR) MAFAALATUN
มุมมอง 140ปีที่แล้ว
Karin sauti na 17 (Cikin launin WAFIR) MAFAALATUN
Karin sautin waka na 16 ( CIKIN launin BASID)
มุมมอง 103ปีที่แล้ว
Karin sautin waka na 16 ( CIKIN launin BASID)
Karin sautin waka na 15 (Mai taken BASID)
มุมมอง 97ปีที่แล้ว
Karin sautin waka na 15 (Mai taken BASID)
Karin sautin na 14 (misalin Karin sautin madid a waka)
มุมมอง 792 ปีที่แล้ว
Karin sautin na 14 (misalin Karin sautin madid a waka)
Karin sautin Waka na 13 (CIKIN Karin launin MADID na ARULI)
มุมมอง 1452 ปีที่แล้ว
Karin sautin Waka na 13 (CIKIN Karin launin MADID na ARULI)
amarya thriller daga kamfanin UK entertainment
มุมมอง 432 ปีที่แล้ว
amarya thriller daga kamfanin UK entertainment
Karin sautin waka na 12 ( salon Dawil na Arulin waka
มุมมอง 1612 ปีที่แล้ว
Karin sautin waka na 12 ( salon Dawil na Arulin waka
Karin sautin waka na 11 ( aruli, karin sautin waka na Dawil)
มุมมอง 1482 ปีที่แล้ว
Karin sautin waka na 11 ( aruli, karin sautin waka na Dawil)
Allah kara basira❤❤
Muna godiya
Saidou abou
To yamutun zaigane mikafiya takenufi
Kafiya shine jeranta karshen kalmomi sukasance harafi ko wasali yazo iri daya da na bayansa, ko harufan da sukazo a karshe, tsakiya ko farko na kowanne dango na baiti Amma za muzo kan kafiya nan gaba kadan
Assalama alekum Malan badaru barka da war haka dafatan an wuni lafiya da inada namber ka muna gaisawa yanzu da wayana ya samu problem yasa banda namber Ku dan Allah inba damuwa ina so a turomin LAMBA ta WhatsApp ina so muyi magana
Dan Allah inazan samu number shi 😢
Wlh Allah gaskiya ne
❤❤❤
Allah yakarakusanci
❤❤❤❤
❤❤❤ aslm Dan Allah me number mutuminnan yaturamin
Masha allah
Masha allah
Mugode
Masha Allah
Masha Allah
Nice
Allahu akbar nako gode sosai
barka da warhaka fatan alkairi
Allah uban giji yatai maka Dan Allah ya zanyi nasami numbar
OK 08136349419
Masha Allah Barka da Yau 🤣🇳🇪🇳🇪🇳🇪👍🥰👍👍👍
Inason afahintarda yanda ake fidda karin waka
Gdy muke
Nice 👍 Masha Allah 🇱🇾
Ina bukatar numbarka na WhatsApp
OK, 081363494190 here it is
08136349419 here it is
@@istanashvoicecoachtv9447 okay thanks
Mungode sosai allah shi kara bashira amin
🥰🥰🥰
Goodiya mukeyi
Mashallah fatan alkairi dakyau Dakyau
Gaskiya ne kahuta godiya muke
Hussein lele 2022(inafata antashi lafiya
Baraka
Baraka dawarhaka
Mash Allah oga
Masha allah allah ya qara basira da nasarori masu tarin yawa
masha Allah
Mashallah fatan alkairi
Good oga
Mungode sosai wlhh
Gsky muna godiya
Godiya muke
A wajen Qirqirar Karin waqa shin Ana kula ne da Wasulla A Qarshen kalma kawai ko a dukanta ake kula dashi a farko a tsakiya aqarshe a tare?
Ya danganta da yadda karin Yazo, saboda ita waka abace ta fasaha, yin hakan ba dole bane, kawai dai muna bada idea ne, in idea ta bude sai karin sauti kala-kala suyi ta bayyana kawai
@@istanashvoicecoachtv9447 ok yayi, To Kamar Nura m.inuwa inze waqa Ina Ganin Karin Amshin waqar Yana sabawa da Karin baitikan waqar, shin me hakan yake nufi acikin harkar waqa?
Wannan haka ba nuna gogewa ne saboda wannan shine abinda ake kira salo shi kuma salo yana bambanta tsakanin na wani da na wani, misali kadubi yadda salon kwalliya, ado ko saka sutura na mutane daban-daban
Wow
Muna godiya matika
♥️🙏
Godiya muke muna jiran next video
Godiya Muke 💪🏾✊🏿
Muna godiya matika
Sanadiyar nafara waka har nafara ganin nasara
Masha Allah
Muna godiya amma sir baka daura video da wuri muna karuwa da su wlh da dai son samune video Na gaba kar yajima mun gode ,
Afuwan insha Allah, duk sati zan dinga dora guda