- 109
- 960 285
DR MAMMAN SHATA ONLINE TV
เข้าร่วมเมื่อ 15 ธ.ค. 2019
Wannan Tashar TV mun samar da ita ne domin samar da sahihan bayanai tare da kawo maku wakokin Dr. Mamman Shata Katsina, tare da Gogaggen Malamin Jami'a wato Dr. Aliyu Ibrahim Kankara PhD.
วีดีโอ
Gidan Radiyon Sawaba, Hadejiya, tarihin Umaru Danduna
มุมมอง 4.9K3 ปีที่แล้ว
Gidan Radiyon Sawaba, Hadejiya, tarihin Umaru Danduna
Shata, Bakanike Rabe mai gemu, Katsina, 1961
มุมมอง 1.1K3 ปีที่แล้ว
Shata, Bakanike Rabe mai gemu, Katsina, 1961
Allah Ubangiji yasa ya huta
Waƙar nan da shata yayi ta karshe son Allah meye sunan ta ?
Dmmnshat
Allah ya gafarta masa yasa ya huta. Amin
Ina matukar son wannan wakar❤
Gwani na gwanaye.
Sa sa’u na Korau Namu . Allah ya Kara lafiya da Nisan kwana Amin🙏🏽
Uwa kai da tarago ton 20 da tanajan trailer ton goma. Tana yawan hadari, sai gwamnatin Gen Gowon ta haramta ta, sai dai ayi trailer ton talatin. Akwai su a Benin republic har yanzun
Duniya Maiyayi
Shata waka Niger rana mutuwa tapiku
Shata iKon Allah 👍
Allah ya EDA maka nufin ka mal aliu
Mahadi mai dogon zamani..... Allah Ya kyautata kwanciya amin 🤲🤲🤲
Bachar mai dawra
ina tuna jiya.idan na saurari shata kuma saï in godewa Allah wannan zamani.
Allah saka da alheri
Ameen
❤
Allah jikan maxa❤
Good
Ma man Dan mamuda
😂maman Dan mamuda
Allah yajikan rai
Allah ya sa ya huta
Good
Allah ya jikan Alh mamman shata, ya gafartamata masa.
'mi
Na jima ina neman wannan track. Nagode
R I P uban gidana ♥
May his soul rest in peace ( amen l)
Assalamualaikum barkanki da kokari Allah ya saka maku da alheri yadda kuke jishadantar da mu Dan Allah Ina Neman shiri ku na ( shata da mutanen bakori ko Kun Dora shi akakn TH-cam? Ngd Mai saurarenki a Koda yaushe Isah maikudi bakori)
Allah ya jikan Doctor
Shata ikon Allah. Allah ya jikan magabata. Ameen
Shata habunahabu
Adamu Sarkin Doka, sarkin Dokar sarkin Daura ne.
Bayan wakar yan biyu ma, shata ya dauki karin waka (ko in ce kare-karen wakoki) masu yawa daga wurin Dankura. In truth, Dankura is under documented, under researched!
ALLAH jikan shatan katsina
Gaisheka wullau
Allah ya Kara basira
Badan Dr Aliyu ba da musan waye ainihin shata ba. Muna godiya
Allah ya sa da ka da rahama amin
I couldn’t impressed more. Thank you ❤
Albarka indon musawa ❤ dodo na Ali
Ina gaida Ali na mamma shata kano Allah yajikan shata
ALLAHU AKBAR ALLAHUMMA AGFIRHU WARHAMHU AMIN
6
Me yasa kurman ruwa ke hallakka mai gigi? Menene kurman ruwa Hakkon rima fa?
Kurman ruwa, shine bature ke chema "still waters", shi bashi da gefe, ko ina zurfi ne, kuma zaka ganshi shiru kamar bashi da hatsari, amma in ka shiga lumewa kawai zaka yi. Shi yasa Shata ya che halakar da mai gigi ya ke
Allah yakara Ilimi da basira
Uwa: ita ce babbar mota da ake yiwa lodi. Trailer kuma kamar amalanke yake ana makala ta a jikin babbar mota sai a ja (towing).
Allah ya ji kansa da rahma