Gen Sunus3
Gen Sunus3
  • 5
  • 5 363

วีดีโอ

Ƴan bindiga sun sace mutane 15 a Jihar NaijaƳan bindiga sun sace mutane 15 a Jihar Naija
Ƴan bindiga sun sace mutane 15 a Jihar Naija
มุมมอง 732 ปีที่แล้ว
Rundunar ƴan sandan Najeriya, reshen Jihar Naija ta tabbatar da sace mutum 15 a ƙauyen Kulho da ke Ƙaramar Hukumar Mashegu. Jaridar Premium Times ta ruwaito mai magana da yawun ƴan sanda reshen jihar, Wasiu Abiodun ya tabbatar da faruwar lamarin. Abiodun ya baiyana cewa da misalin ƙarfe 2 na dare ne a ranar 14 ga watan Janairu, wasu da ake zargin ƴan bindiga ne su ka afka ƙauyen inda su ka sace...
Ƴan Sanda sun cafke ɗan shekara 43 da ya yi wa tsohuwa ƴar shekara 80 fyaɗe a NasarawaƳan Sanda sun cafke ɗan shekara 43 da ya yi wa tsohuwa ƴar shekara 80 fyaɗe a Nasarawa
Ƴan Sanda sun cafke ɗan shekara 43 da ya yi wa tsohuwa ƴar shekara 80 fyaɗe a Nasarawa
มุมมอง 1832 ปีที่แล้ว
Rundunar ’yan sandan Jihar Nasarawa ta sanar da cafke wani mutum mai shekara 43 bisa zargin yi wa wata gyatuma mai shekara 80 a fyade. Wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar, ASP Ramhan Nansel ya fitar ranar Lahadi a Lafia, babban birnin jihar ce ta tabbatar da kama mutumin. Sanarwar ta ce an cafke Dan-Asabe Eddo, wanda mazaunin kauyen Kundami ne da ke garin Garaku a Ƙaramar Hukumar Kokon...
A RINGA YIWA GWAMMATINA ADALCI - BUHARIA RINGA YIWA GWAMMATINA ADALCI - BUHARI
A RINGA YIWA GWAMMATINA ADALCI - BUHARI
มุมมอง 102 ปีที่แล้ว
Tsini Maganin Tsinannu!👹 Sabuwar Wakar Kwankwaso - Daga Aminu DumbulunTsini Maganin Tsinannu!👹 Sabuwar Wakar Kwankwaso - Daga Aminu Dumbulun
Tsini Maganin Tsinannu!👹 Sabuwar Wakar Kwankwaso - Daga Aminu Dumbulun
มุมมอง 3.8K5 ปีที่แล้ว

ความคิดเห็น