- 61
- 4 367
Kainuwa
Nigeria
เข้าร่วมเมื่อ 17 ม.ค. 2021
KainuwaInvestments Channel ne da mu ke kawo muku shirye-shirye masu ma'ana da suka shafi harkar Cryptocurrency da kuma harkar neman kudi a yanar gizo (internet)
Sannan kuma mu na yin bidiyoyi (review) kan irin websites na investments, da sauran su.
Idan kun kasance masu sha'awar kallon wad'annan shirye-shirye, to ku yi subscring wannan channel na mu.
NOTE: Online investments akwai risks sosai, musamman a harkar cryptocurrency, ya na da kyau mutum ya yi bincike sosai, kafin ya saka kudin sa a wani investment, KOWA YA SANI CEWA SHI YA KE HAQQIN SAKA KUDIN SA A DUK INDA YA GA DAMA, don haka #DYOR.
Sannan kuma mu na yin bidiyoyi (review) kan irin websites na investments, da sauran su.
Idan kun kasance masu sha'awar kallon wad'annan shirye-shirye, to ku yi subscring wannan channel na mu.
NOTE: Online investments akwai risks sosai, musamman a harkar cryptocurrency, ya na da kyau mutum ya yi bincike sosai, kafin ya saka kudin sa a wani investment, KOWA YA SANI CEWA SHI YA KE HAQQIN SAKA KUDIN SA A DUK INDA YA GA DAMA, don haka #DYOR.
Cikakken bayanin Grass airdrop a waya
A wannan bidiyon na bada Cikakken bayanin Grass airdrop a waya
GRASS AIRDROP LINK
app.getgrass.io/register/?referralCode=fKR5o54WLBZtbsn
GRASS AIRDROP LINK
app.getgrass.io/register/?referralCode=fKR5o54WLBZtbsn
มุมมอง: 19
วีดีโอ
Tormarket airdrop TGE
มุมมอง 15วันที่ผ่านมา
Tormarket airdrop TGE ya zo, saura awa kadan ya rage, hanzarta ku yi abin da ya dace
Blum drop game snapshot
มุมมอง 1514 วันที่ผ่านมา
A wannan bidiyon na yi bayani dangane da blum crypto airdrop drop game Blum snapshot, #blum all #video #codes BLUM za su yi SNAPSHOT Na crypto drop game yau Litinin 21 October, 2024 Karfe 9 na safe agogon Nigeria (SNAPSHOT NA DROP GAME, BA NA AIRDROP DIN SU BA, WANNAN BA SU SANAR BA TUKUNNA) ABUBUWAN DA AKE BUKATA 1. 5 Referrals 2. Kammala tasks da claim 3. Connect TON wallet da ka taba tura wa...
Yadda ake buga game din bybit coinsweeper
มุมมอง 524หลายเดือนก่อน
A wannan na nuna Yadda ake buga game din bybit coinsweeper
CATI yadda a ke spot trading #catizen #cati #bybit
มุมมอง 29หลายเดือนก่อน
Kalli yadda a ke spot trading da kuma yadda za ku sayar da CATI na catizen da sauran su
Abin da ya kamata ku yi kafin Hamster kombat snapshot
มุมมอง 16หลายเดือนก่อน
Abin da ya kamata ku yi kafin Hamster kombat snapshot
Cikakken bayanin tomarket airdrop
มุมมอง 272 หลายเดือนก่อน
Kalli cikakken bayanin tomarket airdrop, akwai wani snapshot din nan gaba
Yi wannan yanzu-yanzu kar ka rasa Tomarket snapshot
มุมมอง 192 หลายเดือนก่อน
Yi wannan yanzu-yanzu kar ka rasa Tomarket snapshot
July 28 Hamster Kombat mini game key day 9
มุมมอง 93 หลายเดือนก่อน
July 28 Hamster Kombat mini game key day 9
23 July Hamster kombat daily puzzle mini game
มุมมอง 123 หลายเดือนก่อน
23 July Hamster kombat daily puzzle mini game
21 July Hamster kombat mini game puzzle solved
มุมมอง 283 หลายเดือนก่อน
21 July Hamster kombat mini game puzzle solved
bayanin airdrop ɗin pixelTap na pixelverse
มุมมอง 223 หลายเดือนก่อน
bayanin airdrop ɗin pixelTap na pixelverse
Yadda ake seta PixelTap dashboard - cikakken bayani part 1
มุมมอง 483 หลายเดือนก่อน
Yadda ake seta PixelTap dashboard - cikakken bayani part 1
Pixeltap airdrop ya tabbata pixfi na pixelverse
มุมมอง 293 หลายเดือนก่อน
Pixeltap airdrop ya tabbata pixfi na pixelverse
Hamster kombat Sabon labari - Cikakken bidiyon?
มุมมอง 173 หลายเดือนก่อน
Hamster kombat Sabon labari - Cikakken bidiyon?
26 June Hamster Kombat daily combo Kainuwa
มุมมอง 54 หลายเดือนก่อน
26 June Hamster Kombat daily combo Kainuwa
Abubuwan da ya kamata ku seta a telegram din ku
มุมมอง 464 หลายเดือนก่อน
Abubuwan da ya kamata ku seta a telegram din ku
18 june yadda za ku hada combo na Pixeltap
มุมมอง 114 หลายเดือนก่อน
18 june yadda za ku hada combo na Pixeltap
Yadda ake connecting TON wallet a Hamster kombat
มุมมอง 1034 หลายเดือนก่อน
Yadda ake connecting TON wallet a Hamster kombat
Masha Allah
Allah ya saka da alkairi
Ameen ya Allah
Muna godiya
Mu ma haka
Mungode sosai
Mu ma haka
Allah Kara ilimi da basira
Ameen ya Allah
Referrals suna mana tsiya kam. S2 to the moon in sha Allah
Kamar wani mai wa'azi😀
Wannan ya nuna ka kalla har karshe, 😂Mu na godiya
Thanks we really appreciate
you are welcome
Weldon
Muna godiya❤
Madallah
Assalamu alaikum wa'rahmatullah.😮 Duk abunda zan fada a yanzu a karon farko kenan yana a matsayin tunasarwa ne kawai. Zai fi kyau a yayin kulla wata alaka tsakanin wata EXCHANGER zuwa wani WALLET, Transfer ce ko wani al'amari mai kama da haka, akwai bukatar a ci gaba da ba da misalai a iya su biyu, a maimakon bayar da wani misalin danan a kan wani Wallet ko kuma Exchanger, ba shakka hakan zai iya haifarwa ga masu raunin fahimta irina su kasa fahimtar abunda suke so su fahimta. Tabbas!!🎉duk wani dan Arewa irina, wallahi yana fama da kishirwa a kan ilmin 'Crypto' duba da muka tsinci kan mu. Masu karancin fahimta har kullun suna da bukatar karantarwa ta zamo tare da anbato, misali a yayin da ka zo a kan 'Copy' ko wani abu daban zai fi kyau ka ambaci sunan shi, ta yiyu abunda kake kokarin tabawa yana rukunin wasu abubuwa ne daban, a yayin da baka anbaci sunan abun ba ai ko zai yi wahala ga mai karancin fahimta ya fahimci abun. A gaba ta karshe zan, ko kuma in ce za mu so a dauko mana bayani a kan Hot Mining musammam yanda a ke turo 'near' daga 'OKX' ko wata EXCHANGER daban zuwa 'near wallet' Godiya marar adadi, Allah ya kara daukaka, irin kokarin da ku ke yi a kan mu Allah ya biya ku da gidan Aljanna.
Wa Alkms Salam, Mun gode da bada shawarar da ka yi, kuma sha Allahu za mu kula. Sannan kuma sha Allahu za yo bincike kan abin da ka bukata. Mun gode da Addu'a, Allah ya biya da gidan Aljannah.
@@Kainuwa Masha Allah!! Masha Allah!! Masha Allah!!
Masha Allah oga kwana biyu munjika shiro
Mun dawo aiki, insha Allah
Naga ka Daina dorawa kuma
Kwanan nan Insha Allah zan ci gaba da dorawa, an gode.
Yauwa Dan Allah
Salam yabaka magana akan pi
Wa AlaykumusSalaam, zan yi video akan PI in sha Allaah
Nice
Thanks
What of iPhone users?
1. search VPN on the Settings 2. Then add vpn configuration 3. Type set to: L2TP 4. description set to: public 5. server set to: 219.100.37.185 6. Account set to: vpn 7. password input : vpn 8. secret input: vpn 9. send all traffic set to ON 10. And proxy set to: OFF Then click done on the top right corner Then switch ON.
Amma yakamata kaga yawa mutane hadarin dake tare da anfani dawan manhajar Dan kumai na mutun abude yake duk wani lambobin sinrinsa abude yake,kaga yan Yahoo sunsamu damar yingaba shi kenan
Wane manhaja ka ke nufi? VPN ka ke nufi? ai shi VPN ba wai ya na bada wireless network/hotspot ba ne, basically ya na redirecting internet traffic ne zuwa different geographical location. Kuma Turbo VPN su na amfani da AES ne (Advanced Encryption Standard) wannan ya tabbata cewa ko NSA na USA sai sun kashe kimanin sama da dala miliyan 100 da lokaci na aqalla shekara guda, kafin su yi hacking AES cypher key guda daya. Amma ba ma wannan ba, ai yahoo boys ba sa buqatar hacking kafin su ga bayanan mutane, duba da yadda mutane su ke shiga kowane irin website da link da aka tura mu su, domin neman kudi, ko data ta browsing ko kallon wasu hotuna ko bidiyoyi,. Akwai bidiyo na musamman da za mu yi kan wannan in Allaah ya yarda. Amma duk da haka, idan mutum ya na son ya yi amfani da VPN mafi tsaro, to akwai na sayarwa irin su ExpressVPN da su Cyber Ghost. Muna godiya da irin shawarwarin da ku ke ba mu, za su temaka wurin inganta aiyukan mu.
Munagodiya dakarasani
mu na godiya mu ma
Godiya
mu ma haka
Allah ya hana bear shigowa
Ameen thumma ameen
Great work Engr.
thanks, Engr
I REALLY APPRECIATE YOUR HElP YOU SUPRICE ME AND MY family HE CAN ALSO HELP YOU ON @Doctormkcrypto TELEGRAM🤘🏻
I REALLY APPRECIATE YOUR HElP YOU SUPRICE ME AND MY family HE CAN ALSO HELP YOU ON @Doctormkcrypto TELEGRAM🤘🏻
I’m humble and appreciate all uuu have done for me clearing my school fees the mining really went well sir @Doctormkcrypto on Telegram yuh are genius you’re the best
I’m humble and appreciate all uuu have done for me clearing my school fees the mining really went well sir @Doctormkcrypto on Telegram yuh are genius you’re the best
Zaka Sha Mamaki 😀
Wannan haka ya ke
Wow but sabiu wnnn video y burge ni
Masha Allaah, mu na godiya
Masha Allah! Allah ya qara basira
Ameen thumma ameen, mun gode
Assalamu Alaikum Allah yasaka maka da gidan Aljanna.amien dan Allah nayi rigister kamar yadda ka nuna mana amma bansa nomban vbn ba amma kuma nasa bayanan bvn ɗin dan Allah yaya zanyi nasa
God bless u
Ameen, thanks
Allah ya bada lada
Ameen, mu na godiya
So Informative. Thank you.
Aslm oga na dan Allah ina bukatar nonbanka domin tanbaya
yi min magana a email: sabiu@kainuwa.com
A victim
To Allaah ya kyauta
Muna godiya
Amma a ina akesamun refarrel ID
Qarqashin profile wurin da hoton/icon din mutum yake, idan a computer ne za ku ga an rubuta "referral", idan kuma a waya ne, za ku ga an rubuta "My Referral ID"
Mun gode
Dan Allah munason Videon akan banbancin TRC20
@@musbahusaeedlanky4926 Ka na nufin banbancin TRC20 da ERC20?
mu ma mu na godiya
@@Kainuwa haka nake nufi kuwa Allah taimaka
@@musbahusaeedlanky4926 to in Allaah ya yarda za mu yi hakan, mun gode.
Allah yaqara basira
Ameen, mu na godiya
Wurina na sabon jin cryto. Wannan shine gamsasshen bayani dana tabaji kan crypto. Jazakhallah
Ameen thumma ameen, mu na godiya
May Allah bless the effort sir
Ameen, Ameen, Engr.
Allah yaqara temakawa,
Ameen, mun gode
Awesome Video
thanks