- 368
- 49 570
SHEIKH ABDALLAH MAHMUD ADAM
เข้าร่วมเมื่อ 26 ต.ค. 2014
Assalamu Alaikum Warahamatullahi wa barakatuhu
Insha Allah Wannan Tashar Zata Riƙa gabatar da Videos da Audios na karatuttukan musulunci .
Facebook,👇
Sheikhabdullahmahamudadam
Cikin ikon Allah,zamu riqa Samar wa jama ar dake biye damu, darrusan musulunci domin amfanin musulmai ,harma da Yan uwammu waɗanda ba musulmai ba.
Kuma insha Allahu, dukkan karatuttukan da za a gabatar zasu kasance suna da asali daga ALQUR`ANI da ingantattun
HADISAI na Annabi MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAM.
MUNA ROƙON ALLAH SUBHANAHU WA TA ALA YA TAIMAKEMU ,YA ƙARFAFA MANA IKHLASI TARE DA SAUƙAƙA MANA AL AMURANMU BAKI DAYA.
ALLAH KASA MU DA MASU AMFANI DA WANNAN TASHA MUYI TARAYYA A ALJANNATUL FIRDAUS.
WASSALAMU ALAIKUM WARAHAMATULLAH.

วีดีโอ
Kar Saɓani ya jawo gaba:
มุมมอง 210หลายเดือนก่อน
إِنَّمَا الْمُؤْمِنُونَ إِخْوَةٌ فَأَصْلِحُوا بَيْنَ أَخَوَيْكُمْ
ƴAN KASUWANMU (haramtaccen ciniki)(1)
มุมมอง 2524 หลายเดือนก่อน
ƴAN KASUWANMU (haramtaccen ciniki)(1)
CUTAR DA NAƙURAR ZAMANI BATA IƴA GANO TA:
มุมมอง 2005 หลายเดือนก่อน
CUTAR DA NAƙURAR ZAMANI BATA IƴA GANO TA:
010 Taron haɗin kan Al'umma(Sheikh Yusuf Abubakar Waziri)
มุมมอง 545 หลายเดือนก่อน
010 Taron haɗin kan Al'umma(Sheikh Yusuf Abubakar Waziri)
09 Taron haɗin kan Al'umma(Sarkin Malamai Pataskum)
มุมมอง 735 หลายเดือนก่อน
09 Taron haɗin kan Al'umma(Sarkin Malamai Pataskum)
08 Taron haɗin kan Al'umma (Sheikh Alhaji Fika)
มุมมอง 915 หลายเดือนก่อน
08 Taron haɗin kan Al'umma (Sheikh Alhaji Fika)
Jazakallahu kairan
Jazakumullahu Khairan bauchi Nigeria
Allah ya temaka Malam.
Allah kabamu ilmi me amfani
Masha Allah Baraka lahufyka malm jazaka lahuhirin Amin ya Allah ❤❤❤
Masha Allah malam Allah yasakamaka daalhiri Amin ❤❤❤
Masha Allah malam Allah yakarika Amin ya Allah ❤❤❤
Malam Allah yakamuna zaman Lafiya aakasar mu Niger Nigeria Amin ❤❤❤
Masha Allah tabarakallh ya malam Allah ya yawaitama na irinku acikin al.umma
@@sanisalisu6667 Muna Godiya sosai
Masha Allah
Malam lalley sunsankansu waanda zaajawo kanmubari
Allah ya zama gata malam
Allaah yasaka da Alkhairi
Ameen ya rabi
Bamujawoka malam😅😂😅😂mu san waanda za ajawo😅😂
ALLAH ya bada lada malam
Allah ya bada lada
Allah yabada lada ya qara hada kan ahlussunnah
A daura pul din karatun 😢😢❤ Dan allah
Allah yaka da alkhairi malam
Allah yakara lfy
Allah yakaremu, da shiga wuta
Allah yabada Lada mallam
allah yasaka da alhairi malam
Alhadulilahi allha mungode maka 1:43
Allah YA shirya mana zuriyar mu.
Allah ya saka da alkhairi Allah ya saya a'cikin mizanin kyawawan ayyuka.
Masha Allah. Ubangiji Allah ya Qarawa Mallam lafiya. Allah ya sakada alkayri ya sa a'mizanin kyawawan ayyuka.
Jazakumullaahu Khairan
Mashalla
Allah yasa mudace
Amee
Allaah Ya sakawa malam da alheri
Muna godiya mlm
Malam muna godiya Jzk khairan.
Masha Allah
Masha Allah Allah yakarawa rayuwa albarka
Ameen
mashaAllah welcome to islam brother
Masha Allah
Masha Allah
Masha Allah
May Allah SWT Save you from the enemies. Jazakallahu Kairan
Assalamu alaikum
Allah ya qarawa mlm lafiya
Masha Allah
Masha Allah, Allah yakawo kasuwa
Masha Allah
Allah yasaka da alkhairi
Allah yasaka da Alheri