- 249
- 206 695
Hausa Art Studio
Nigeria
เข้าร่วมเมื่อ 24 ต.ค. 2018
Barkanku da zuwa Hausa Art Studio, Mun kirkiri wannan channel ne domin raya al'adun mu na gargajiya da fasahar zane musamman ma a arewacin Nigeria ta hanyar koyar da zane-zane, sana'oi da suka jibanci zane, hira da futattun masu zane, labarai akan abubuwan dake kai kawo a bangaren zane. Duk wannan abu da muke munayi ne domin mu haskawa duniya irin baiwa da Allah ya bawa hausawa iri iri da kuma jan hankalin gwamnati da mawadata su tallafawa masu irin wadannan sana'oi domin samun cigaba musamman ma a wannan yanki namu na arewa.
Wannan aiki ba namu bane mu kadai sai kowa yasa hannu wajen yada bidiyon da muke dorawa lokaci zuwa lokaci da taimakon Allah zamu cimma gaci, kuma muna fata zakuyi subscribe na wannan channel Hausa Art Studio domin kara mana kwarin gwiwa da kuma samun bidiyon da muke dorawa, mun gode mun gode Allah ya bar zumunchi
#Drawing #Africa_art #Creative_art #Craft #Art_Gallery #Art_documentary #duet #shorts #shortvideos #trending #youtube #trend #viralvideo #music #go

OLD KANO 1986 #kano_state #arewa #yareemahausa #art #hausamusic #hausasongs #africamusic #old
OLD KANO 1986 #kano_state #arewa #yareemahausa #art #hausamusic #hausasongs #africamusic #old
มุมมอง: 7
วีดีโอ
Wakar Shariar Musulumci #hausamusic #arewa #yareemahausa #hausa #love #nigerianhausamusic
มุมมอง 5วันที่ผ่านมา
Wakar Shariar Musulumci #hausamusic #arewa #yareemahausa #hausa #love #nigerianhausamusic
SANI SABULU wakar salon #arewa #hausa #hausamusic #hausasongs #art #duet
มุมมอง 37วันที่ผ่านมา
SANI SABULU wakar salon #arewa #hausa #hausamusic #hausasongs #art #duet
Ragon direba ba taba tafiya cikakkaba. Musa Gumel old #hausamusic #hausasongs #duet
มุมมอง 242 วันที่ผ่านมา
Ragon direba ba taba tafiya cikakkaba. Musa Gumel old #hausamusic #hausasongs #duet
Alhaji Musa Gumel mai gurmi #hausamusic #hausasongs #arewahausatv #thekinghausa #hausablog
มุมมอง 392 วันที่ผ่านมา
Alhaji Musa Gumel mai gurmi #hausamusic #hausasongs #arewahausatv #thekinghausa #hausablog
Dan Anace Mazan Jiya #duet #hausamusic #hausa #arewa #hausasongs #arewahausatv
มุมมอง 262 วันที่ผ่านมา
Dan Anace Mazan Jiya #duet #hausamusic #hausa #arewa #hausasongs #arewahausatv
Still life painting and calligraphy writing #duet #yareemahausa #arewa #hausasongs #funny #hausa
มุมมอง 62 วันที่ผ่านมา
Still life painting and calligraphy writing #duet #yareemahausa #arewa #hausasongs #funny #hausa
YADDA AKE KERA TUKWANE A GARGAJIYAR HAUSA #hausa #duet #yareemahausa #hausamusic #arewa
มุมมอง 2621 วันที่ผ่านมา
YADDA AKE KERA TUKWANE A GARGAJIYAR HAUSA #hausa #duet #yareemahausa #hausamusic #arewa
I Come From Kachako about zancen doki uku but only one kadai aka samu
มุมมอง 1928 วันที่ผ่านมา
I Come From Kachako about zancen doki uku but only one kadai aka samu
Labarin Aku Mai Magana #hausa #duet #hausamusic #arewa #hausasongs #kannywood #dwhausa #hausatop
มุมมอง 28หลายเดือนก่อน
Labarin Aku Mai Magana #hausa #duet #hausamusic #arewa #hausasongs #kannywood #dwhausa #hausatop
BABA YANA BAMU NISHADI DA LABARIN WANI BAFULATANI DA ZAI RANTSUWA DA ABIN DA ZAI KASHESHI
มุมมอง 28หลายเดือนก่อน
BABA YANA BAMU NISHADI DA LABARIN WANI BAFULATANI DA ZAI RANTSUWA DA ABIN DA ZAI KASHESHI
7Th KILAF '24 @AfricanRemotesExplorer @cgtnafrica @WorldOfAfricaTV @WorldOfAfricaTV
มุมมอง 54หลายเดือนก่อน
7Th KILAF '24 @AfricanRemotesExplorer @cgtnafrica @WorldOfAfricaTV @WorldOfAfricaTV
AUDU WAZIRIN DAN DUNA wakar Sarkin Karaye Abubakar #hausa #arewa #yareemahausa #hausamusic #duet #k
มุมมอง 22หลายเดือนก่อน
AUDU WAZIRIN DAN DUNA wakar Sarkin Karaye Abubakar #hausa #arewa #yareemahausa #hausamusic #duet #k
Tarihin Mal. Abubakar Imam mawallafin Magana Jari ce, Ruwan Bagaja da sauran su. short story/hausa
มุมมอง 27หลายเดือนก่อน
Tarihin Mal. Abubakar Imam mawallafin Magana Jari ce, Ruwan Bagaja da sauran su. short story/hausa
Harira Kabir Mani Mai Sana'ar Handbag/Mukoyi Sana'a/Ina Matasa/Tsaya Da KAfarka/Mata da Matasa#duet
มุมมอง 6หลายเดือนก่อน
Harira Kabir Mani Mai Sana'ar Handbag/Mukoyi Sana'a/Ina Matasa/Tsaya Da KAfarka/Mata da Matasa#duet
LABARIN JUMRAU Magana Jari ce Short Story/Hausa folktale/Tatsuniya/story time
มุมมอง 12หลายเดือนก่อน
LABARIN JUMRAU Magana Jari ce Short Story/Hausa folktale/Tatsuniya/story time
Tawagar Dan Kwairo wakar Hassan Dan Shehu Malam/old Hausa Song/short video#hausa #arewa #hausamusic
มุมมอง 50หลายเดือนก่อน
Tawagar Dan Kwairo wakar Hassan Dan Shehu Malam/old Hausa Song/short video#hausa #arewa #hausamusic
Alh. Musa Dan Kwairo da yaransa Hausa short song #jarida #aminta #sijjin #manna
มุมมอง 30หลายเดือนก่อน
Alh. Musa Dan Kwairo da yaransa Hausa short song #jarida #aminta #sijjin #manna
TOZALI "INSIDE OUT" by Mukhtar Ahmad @exhibition @art #hausa #art #duet #hausasongs #kannywod
มุมมอง 562 หลายเดือนก่อน
TOZALI "INSIDE OUT" by Mukhtar Ahmad @exhibition @art #hausa #art #duet #hausasongs #kannywod
TOZALI Art Exhibition by Mukhtar Ahmad
มุมมอง 232 หลายเดือนก่อน
TOZALI Art Exhibition by Mukhtar Ahmad
Wakar Mamman Bashari tare da HARUNA UJI sarkin gurmin duniya Hausa Song/old music gargajiya da al'ad
มุมมอง 432 หลายเดือนก่อน
Wakar Mamman Bashari tare da HARUNA UJI sarkin gurmin duniya Hausa Song/old music gargajiya da al'ad
HARUNA UJI wakar Jummai old Hausa Song/Hausa music
มุมมอง 2193 หลายเดือนก่อน
HARUNA UJI wakar Jummai old Hausa Song/Hausa music
Mafarautan Kasar Hausa/maza gumbar dutse/wasan mayu
มุมมอง 643 หลายเดือนก่อน
Mafarautan Kasar Hausa/maza gumbar dutse/wasan mayu
Late BUHARI S. KANTI short story Sarkin Ado da kwalliyar Katsina R.I.P
มุมมอง 413 หลายเดือนก่อน
Late BUHARI S. KANTI short story Sarkin Ado da kwalliyar Katsina R.I.P
HARUNA UJI wakar BALARABE NA BALARABA Hausa old songs/tsohuwar ajiya
มุมมอง 1913 หลายเดือนก่อน
HARUNA UJI wakar BALARABE NA BALARABA Hausa old songs/tsohuwar ajiya
DAN MARAYA JOS WAKAR SOJA Hausa old song/tsohuwar ajiya
มุมมอง 2043 หลายเดือนก่อน
DAN MARAYA JOS WAKAR SOJA Hausa old song/tsohuwar ajiya
BARMANI CHOGE old Hausa Song/Hausa music/Ladi Mai kidan kwarya
มุมมอง 1443 หลายเดือนก่อน
BARMANI CHOGE old Hausa Song/Hausa music/Ladi Mai kidan kwarya
LABARIN SARKIN ZAIRANA, MAGANA JARI CE 03 Hausa Short Story/African folktale Tatsuniya
มุมมอง 1223 หลายเดือนก่อน
LABARIN SARKIN ZAIRANA, MAGANA JARI CE 03 Hausa Short Story/African folktale Tatsuniya
❤❤❤❤
Subhanallah
Faira addinin cashewa
@@FatimaJibrin-ke2xz hakane ashe?
Tom Gashi zahiri
@FatimaJibrin-ke2xz kumafa hakane
Masha Allah ❤❤
Wlh baba aikin qwayane ba ahayacin yakeba anbugardashine da turamon 😅😅😅
🤣🤣🤣
Allah jikan maza
Amin Ya Rabbi
ALLAH YAJIKAN MAZA
Masha Allah
Food is better,BCS if u not church u no go school
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Masha Allah, Allah ya jikan mazan jiya
Masha Allah, Allah yakara basira yatai maka ya kara sutura ❤
Amin Ya Hayyu Ya Qayyum
Dukka kaunace ga manzo kuskurenci Allah yafe mana
Masha Allah,,Allah yakara basira yayi jagora ,yadda kake wayar mana da kai domin mudora da kammu kai ma Allah yashiga lamarinka yayi majagora .
Amin Ya Hayyu Ya Qayyum
Masha Allah
Masha Allah
Nagode allah
kai tsoho idan kakafa bulokaj haka🤔
Hhhhh😂😂😂
Halara tayigirgiza gyaya ta jike
😂😂😂😂,😂😂😂😂
Que Dieu protège la religion de l'islam de mauvaise image
Tsohon banza
Wlh kam
Allah ubangiji ya jikan mazan jiya
Masha ALLAH❤❤
Tsakaninku da Allah wannan addinine??
Allah yajikan mazan jiya
Allah yaisa
Baba Dan solo
@@AbubakarAliyu-u9f toh
Ma sha Allah
Masha Allah hausa art Studio muna godiya Allah Ya kara basira ❤
Ma sha Allah hausa art Studio muna godiya da kuke tabo mana alawa irin tada Allah ya kara basira
Amin muna godiya
❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
❤❤❤❤❤❤
Hamza❤❤😂🎉😢😮😅😊
Na farko a Al,adun bahaushe baya kowane irin taro ko biki a watan ruwa wato August, Amma fulani sunkikirarmana da sunan raya harshen Hausa sai Kuma a dulmiyar da tarihin Al,adun da asalinsu
Wannan wani ilimi ne na musamman Wanda hausawa da yawa basu sani ba
Na farko ke bahaushiya bace meyasa bakusa ranar fulani mana wadanda suka kirkiro wannan Rana jikokin kasurgumun Dan ta adda Dan fodiyo ne wato sunusi lamido sunusi da Gumi dan ta adda
Shegu makaryata karnukan fulani jinin muznata jikokin kasurgumun Dan ta adda Dan fodiyo
Gaskiya ne mallam alhamdulilla Masha Allah fatan nasara mallam alfarman annabi muhammadu sallallahu alaihiy wasallama alhamdulilla Masha Allah fatan alheri mallam 🙏🙏🙏
Gaskiya Yayi kyau amma muso ka soma da mai guri wato meme
Masha Allah. Abu yayi kyau Allah ya temaka kuma yasa albarka. Godiya dubu ga Hausa Art studio
Masha Allah Mr. Clue Art Muna ya kamata ai hirarnan damu SBD munada tacewa da yawa akan Zane
Idan inason nakoyi zane a'inazan sameku m.mukhtar
Good
Thanks
Ma sha Allah Allah ya yi jagoranchi
"PromoSM"
Masha Allah, Allah ya taimaka malam