- 28
- 73 204
Tarihi24
เข้าร่วมเมื่อ 27 ก.ค. 2023
Domin Samun Ingantattun Labarun Tarihi Daga Ko Ina A Faɗin Duniya Kuma A Cikin Harshen Hausa.
Naira biliyan 9 da miliyan 400 aka
Naira biliyan 9 da miliyan 400 aka warewa Shugaban kasa da mataimakinsa wajen tafiye-tafiye na cikin gida da na kasashen waje hadi da kwalam da makwalashe a cikin kasafin kudin badi.
Ga dai wasu daga cikin muhimman abubuwan da kasafin kudin na 2025 ya kunsa.
Ga dai wasu daga cikin muhimman abubuwan da kasafin kudin na 2025 ya kunsa.
มุมมอง: 7
วีดีโอ
Mutuwar Janar Abacha
มุมมอง 1.4K10 หลายเดือนก่อน
Mutuwar Janar Abacha. #history #nigerianhistory #tarihi
Waye Yake Karbar Kudin Hayar Fadar Aso Rock Villa?
มุมมอง 35210 หลายเดือนก่อน
Yadda Aka Samar Da Fadar Shugaban Kasa Ta Aso Rock Villa Da Kuma Yadda Ake Biyan Kudin Hayarta Duk Shekara. #history #nigerianhistory #tarihi
Dalilan Da Suka Sanya Ake Yiwa Abacha Kallon Shugaba Na Gari.
มุมมอง 45110 หลายเดือนก่อน
Dalilan Da Suka Sanya Ake Yiwa Abacha Kallon Shugaba Na Gari.
Yadda Sarkin Igala Ya Sanya Sarauniya Elizabeth Cika Bujenta Da Iska A Kaduna.
มุมมอง 1.1K11 หลายเดือนก่อน
Yadda Sarkin Igala Ya Sanya Sarauniya Elizabeth Cika Bujenta Da Iska A Kaduna. #history #tarihi #babangida #nigerianhistory #abacha
Tarihin Rashin Lafiya Da Kuma Mutuwar Umar Musa 'Yar'adua.
มุมมอง 60711 หลายเดือนก่อน
Tarihin Rashin Lafiya Da Kuma Mutuwar Umar Musa 'Yar'adua. #history #nigerianhistory #tarihi
Wani Abun Sha'awa Daga Rayuwar Sarkin Kano Sanusi I.
มุมมอง 41211 หลายเดือนก่อน
Wani Abun Sha'awa Daga Rayuwar Sarkin Kano Sanusi I. #history #nigerianhistory #tarihi
Yadda Abacha Ya Ki Hanbarar Da Gwamnatin Babangida Duk Da Ya Samu Damar Hakan A 1990.
มุมมอง 1.1Kปีที่แล้ว
Yadda Abacha Ya Ki Hanbarar Da Gwamnatin Babangida Duk Da Ya Samu Damar Hakan A 1990. #history #nigerianhistory #tarihi #abacha #babangida
Yadda Turawa Suka Ci Garin Sokoto Da Yaki A 1903. #history #nigerianhistory #tarihi
มุมมอง 2.9Kปีที่แล้ว
Yadda Turawa Suka Ci Garin Sokoto Da Yaki A 1903. #history #nigerianhistory #tarihi
Yadda Turawa Suka Ci Kano Da Yaki A 1903.
มุมมอง 3.9Kปีที่แล้ว
Yadda Turawa Suka Ci Kano Da Yaki A 1903. #history #nigerianhistory #tarihi
Shugabannin Afrika Da Aka Kashe Suna Kan Mulki. #history #nigerianhistory #tarihi
มุมมอง 362ปีที่แล้ว
Shugabannin Afrika Da Aka Kashe Suna Kan Mulki. #history #nigerianhistory #tarihi
Yadda Gwamnatin Babangida Ta Kashe Manjo Janar Mamman Vatsa A 1986. #history #nigerianhistory
มุมมอง 540ปีที่แล้ว
Yadda Gwamnatin Babangida Ta Kashe Manjo Janar Mamman Vatsa A 1986. #history #nigerianhistory #tarihi
A Shekarar 2006, Sarkin Musulmi Macciɗo Da Wasu Mutane 92 Suka Mutu a Haɗarin Jirgin Sama
มุมมอง 527ปีที่แล้ว
A Ranar 29 Ga Oktoban 2006, Sarkin Musulmi Macciɗo Da Wasu Mutane 92 Suka Mutu a Haɗarin Jirgin Saman Kamfanin ADC Airlines. #history #nigerianhistory #tarihi
A Shekarar 2007 'Yan Taliban Suka Kashe 'Yan Sanda 13 A Kano. #history #nigerianhistory #tarihi
มุมมอง 389ปีที่แล้ว
A Shekarar 2007 'Yan Taliban Suka Kashe 'Yan Sanda 13 A Kano, Kuma Suka Kone Chaji Ofis Din Fanshekara Bayan Sun Sallami Dukkanin Masu Laifi. #history #nigerianhistory #tarihi
Tarihin Janar Idi Amin Dada, Da Ake Zargi Da Mulkin Kama Karya. #history #nigerianhistory #tarihi.
มุมมอง 964ปีที่แล้ว
Tarihin Janar Idi Amin Dada, Da Ake Zargi Da Mulkin Kama Karya. #history #nigerianhistory #tarihi.
Yadda Rikicin Falasɗin Da Isra'ila Ya Samo Asali. #history #nigerianhistory#tarihi#palastine#israel
มุมมอง 1.1Kปีที่แล้ว
Yadda Rikicin Falasɗin Da Isra'ila Ya Samo Asali. #history #nigerianhistory#tarihi#palastine#israel
Tarihin Jihadin Shehu Usman Ɗanfodiyo. #history #nigerianhistory #tarihi
มุมมอง 30Kปีที่แล้ว
Tarihin Jihadin Shehu Usman Ɗanfodiyo. #history #nigerianhistory #tarihi
Yadda Aka Kashe Janar Murtala Ramat Muhammad A 1976. #history #nigerianhistory #tarihi
มุมมอง 8Kปีที่แล้ว
Yadda Aka Kashe Janar Murtala Ramat Muhammad A 1976. #history #nigerianhistory #tarihi
A Shekarar 2002, Tashin Wasu Bama-Bamai, Ya Lakume Rayukan Sama Da Mutane 1000 A Jihar Lagos.
มุมมอง 242ปีที่แล้ว
A Shekarar 2002, Tashin Wasu Bama-Bamai, Ya Lakume Rayukan Sama Da Mutane 1000 A Jihar Lagos.
Dalilin Da Yasa Aka Kashe Kudirat, Matar Abiola 1996. #nigerianhistory#tarihinnigeria
มุมมอง 7Kปีที่แล้ว
Dalilin Da Yasa Aka Kashe Kudirat, Matar Abiola 1996. #nigerianhistory#tarihinnigeria
A 1985, Aka Kashe Matashiya Gloria Okon Mai Safarar Miyagun Kwayoyi.
มุมมอง 2.5Kปีที่แล้ว
A 1985, Aka Kashe Matashiya Gloria Okon Mai Safarar Miyagun Kwayoyi.
YADDA SOJOJIN ECOWAS SUKA FATATTAKI MULKIN SOJI A SERALEONE A 1998.
มุมมอง 338ปีที่แล้ว
YADDA SOJOJIN ECOWAS SUKA FATATTAKI MULKIN SOJI A SERALEONE A 1998.
Yadda Amerika ta jefawa Japan makamin nukuliya a 1945, lokacin yakin duniya na biyu.
มุมมอง 2.9Kปีที่แล้ว
Yadda Amerika ta jefawa Japan makamin nukuliya a 1945, lokacin yakin duniya na biyu.
A 1987 aka kashe Thomas Sankara, a wani juyin mulki da amininsa ya jagoranta.
มุมมอง 2.8Kปีที่แล้ว
A 1987 aka kashe Thomas Sankara, a wani juyin mulki da amininsa ya jagoranta.
Yadda Aka Gwabza Yakin Biafra A 1966. Part 2
มุมมอง 1.3Kปีที่แล้ว
Yadda Aka Gwabza Yakin Biafra A 1966. Part 2
Yadda Aka Gwabza Yakin Biafra A 1966. Part 1
มุมมอง 339ปีที่แล้ว
Yadda Aka Gwabza Yakin Biafra A 1966. Part 1
Ali dari tara kuma?
Dan segaya Dan ta ada danfudiwu karyakakiyi monafuki jinin ta adanch ne kufulani bakuda asuli fulani
Dan ta ada danfudiwu ne Dan ta ada ne
باب البو بكر الحمد لله والله الحمد نصر من الله وفتح قريب صدق الله العظم
Dan segaya jikukin dan ta ada danfudiwu
Allah yajikansa
Sabuwar qarya zaafara to Kuma gashi mungane
👍
Sun zaluncemu dasuka hademu da kudanci wlh
👍
Ku gyara! Kun ce an fara yaƙi duniya na 2 a 1980s kum ba haka bane
👍
Karyakakiyi jikukin dan ta ada danfudiwu
👍
Anura na shirin tono galma
👍
Duk dan da ya hana uwar kwana shima bazaiyi kwana ba
👍
Wlh karya kake Dan fodio dan taadanci ne yay i ba jahadi ba !! B abinda yayi bashida bambamci da abinda turji da abubakar shakau sukayi ba
🤔
𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐲𝐚 𝐣𝐢𝐤𝐚𝐧 𝐀𝐛𝐚𝐜𝐡𝐚😢😢😢😢😢
Ameen Ameen
My best President ever...Rest In Peace Legend 🙏
🙏
Allah y qaro ilimi me amfani
Ameen Ameen. Thanks
Madallah AK
Gracias 🙏
Nice report
Thank you
Allah ya Kai haske kabarinsa mujadadi Darika ta Qadiriyya yasa ka na tare da Manzon Allah Sallalahu Alaihi Wassalam
Ameen Ameen
Allah Ubangiji yajikansa ya gafarta da sauran magabtanmu baki daya. Sannu da kokari AK
Ameen Ameen thank you so much brother
Wannan shekarar haihuwar shehu dan fodiyo daka fada gaskiya ba haka bane, yakamata ka gyara,
Noted
Wannan kagegen labari ne mai cike da karya da san zuciya da tufka da warwara dan haka asake tunani
To madallah
Mutumina keep up your good work..
Thank you oga
Suna tittle din videonku shine "shugabannin afrika da aka kashe suna kan mulki" sai gashi kuma kun karisa da tarihin america, sannan kaman banji kun anbaci idris deaby ba Allah yasa mu dace, allah yayi taimako
Thank you for the observation. an saka na amurka ne saboda wani zai yi zaton lalacewar afrika ta Sanya ita kadaice ake iya kashe mata shugabanni suna kan mulki. Shi ya sanya aka sanya na amurka dan ilmantarwa. Bamu saka na Deaby ba, shiasa dama mukace wasu daga ciki. Muna godiya kwarai da kulawa, Muna kuma maraba da gyara kowanne iri ne hakan zai kara Mana kwarin gwuiwa.
Danfodio shege Dan ta taadda Fulani marasa asali Babu kasa Babu gari
🙏
😀
Anya ana jihadi kan musulmi kuwa? A faɗi wani abun dai amma ba jihadi ba.
🙄
Taadanci ne wlh
Kai zakaje ka tambayi malamai
@SalisuMuhammad-f2d ai babu maganar malamai saidai ka kawo mana Nassi daga Qurani da ya halatta kisan musulmi da sunan jihadi.
@tijjaniimam238 wallahi masu bin maguzanci ya yaqa kaga kuwa yayi jihadi domin baka fishi ilimi dashi da sauran malamai kamar su Albani da sauran malamai da duniyar musulunci ke takama dasu ba sun yarda jihadi yayi kai kuma a su wa 😡? Kare da gudun layya !!!! Gwara ma ka dena Kare maguzanci da kafirci malam.salam
🤲😭🙏
🙏
It's 23 Feb 1976
Thanks for the correction
Good
Thanks
❤❤❤❤❤❤❤
✊
🇵🇸☝️😭🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲☝️😭🤲🤲🤲🇵🇸
🙏
wawan banza kanasama garaya ko gurmi
Me kekeso a saka
❤❤❤❤
🤲🤲🤲🤲🤲☝️😭
Wallahi Karya ne Koda yazo ya tarar da hausawa musulmai, kai jihadin ma saida ya Hada da gudumawar su sannan yayi nasara
😢😢😢😢
@@murtalaabubakar2215 tawaye yayi ba jihadi ba saboda Allah ya haramta kisan musulmi.
Alat 1804 ne ba alat 1904 ba Allah ya saka da alkhairi
Noted Sir. Thank you
Kabiru ibirahm dada m c zariya
Muna Godiya
To kaima bakasan tarihinba kakara bincike😊
Toh za'a ƙara
AkramakAllah kamata yayi ka bude naka channel din sai ka bamu naka tarihin tunda kafi kowa sani.
@@BukarAbdu 😂
HARYANZU.KASHIGABARGU.AKWAIFULANI.MAGUZAWA.HAUSAWAKUDA.AKAHAIFISHEHU.SUNA.MUSLU NCI
Ma sha Allah.
Mounagodiya
Muma mun gode kwarai
Is not 23 February 1967
Which day it is sir.
Allah Ya jikan Musulmai
Ameen Ameen. Muna godiya
A 1996 General Sani Abacha ne shugaban kasa, naji kuma kunce Gwamnatin Babangida.
It was a mistake. Thanks for the observation.
Allah yasa mudace
Ameen Ameen
Dan Allah ku chanja background
Wannen background din kake magana
❤❤❤❤❤❤
Barka da kokari Awwal.
Ina godiya Malam Muhammad